Authors Note

106 4 0
                                    

Salama alaikum...

Zaku ga na canza sunan littafin SUHAILAT  zuwa AL'AMARIN SUHAILA, hakan ya faru ne sakamakon akwai littafin maryam obam wanda yake da irin wannan sunan. Da fatan zaku cigaba da bina.

Faɗmah Ahmad (cynosure).

AL'AMARIN SUHAILA Where stories live. Discover now