49..Annihaaya

126 6 5
                                    



*Bintu Ahmad*

*Wattpad@cynosure*



*✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*🖊
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ 🖊 *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Addu'ar Wanda Ya ji Tsoron Faruwar Wani Abu Mummuna saboda Kambun Baka*

Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; "Idan dayanku ya ga wani abu da ya kayatar da shi ga dan uwansa, ko ga kansa, ko ga dukiyarsa, to ya roki Allah ya sanya albarka gare shi; domin kambun baka gaskiya ne.

*~INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?~*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

_Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samun wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook_. 👇

https://www.facebook.com/101594048306878?referrer=whatsapp

_Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu._

*This page is dedicated to my Family*❤️❤️


*Ya Umar ina meƙo gaisuwa ta, Allah ya saka maka da mafificin alheri muna godiya da gudunmawar da kake bamu kaida sauran abokanan aikin ka.*🥰


*Duk wani memeber na golden pen ina gaishe shi, Allah ya ƙara haɗa kan mu yasa mu cigaba da amfana da junan mu, Amin ya rabbi.*



*_Annihaaya_*🤗


Washe gari after magrib Ahmad ya sauka London, kuma be sanar da kowa yana zuwa ba sai ganin shi suka yi kawai, Ummi ya gaisar inda Suhaila ta gaishe shi babu yabo ba fallasa. Bayan mintuna kaɗan aka cika mai dining da kayan ciyeye nan fa ya zauna ya fara kwasar kirki dama baya wasa da cikin shi. Bayan ya gama ya sha ruwa yayi gyatsa ganin Ummi ta kauce yasa ya kalli Suhaila da take zaune akan kujera a cikin palo sai danna waya take tana murmushi, kallon ta yayi tayi yana jin wani sonta na taso mai, shi kan ya shiga ukun shi besan sanda za a dena fushin nan da shi ba.

A hankali ya taso ya zauna a kusa da ita yana ɗora hannun shi akan cikin ta ba tare da yace komai ba, kallon shi tayi tana mamakin abunda yake yi don bata zanci zai iya yin hakan ba a halin da suke ciki.

Cigaba da kallon shi tayi ba tare da ta hana shi abunda yake ba. Kamar daga sama taji yace; " Baby *Nasreen* ya kike? Da fatan Ummun ki tana baki abinci kici sosai ko? Tana kula mun dake ko? Ohhh dama na san zata kula dake ko bana nan, Allah ya miki albarka ya kawo mana ke lafiya".

Ya ƙarashe maganar yana kallon fuskar Suhaila.

Saurin ɗauke idunta tayi don sosai take nema tayi kuka saboda yadda ya bata tausayi.

Tashi tayi tsam bata ce mai komai ba ta haye sama ta shige ɗakin Kausar ta zube a gado tana kuka.

Shi kuwa shafa kanshi yayi yana murmushi don sosai yaga damuwa a tattare da ita, tsohon part ɗin su ya wuce yayi wanka sannan yayi sallah ya kwanta a gado yana tunanin ta, messege ya tura mata kamar haka _"Am sorry my love don Allah ki yafe mun wallahi bazan iya cigaba da rayuwa babu ke a tattare dani ba, kece farinciki na, ki rufa mana asiri ki bari na tafi dake don Allah"._

AL'AMARIN SUHAILA Where stories live. Discover now