*TA'UMMU KA*🥳❔
(aure saida kaka)*©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*_( home of peaces, joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)_**wattpad:UMMIEN2018*
*whatsapp number:09076427357**LITTAFAN MARUBUCIYAR*
*1-NUNA SO GABAN KISHIYA*
*2-AYSHAT*
*3-ZATOH*
*4-ANYA KUWA...?*
*5-NIGERIA KO NIGER(wacece bora)*
*AND NOW*
*6-TA UMMU KA(aure sai da kaka)*_MASU KARATUN LITTAFAINA KU NUNA MIN KAUNAR KU TA HANYAR BIYAN KUDIN KARATUN LITTAFI NA MAI TAKEN ""ANYA KUWA...?"",AKAN FARASHI MAI SAUKI NAIRA D'ARI (100)KACAL👌🏾ZAN DAN DAKATA DA RUBUTA LITTAFAINA DOMIN GANIN IYA ADADIN MASOYA NA A DUNIYAR MARUBUTA,IDAN BANI DA MASOYAN KUMA!SAI NA DAKATA DA RUBUTUN MA BAKI DAYAN TA..🥰_
page 20
bayan wata biyu
Zuwa wannan lokacin duk wanda yaga teema da me'ad indae yasansu a baya kam,zaiyi wuya ya gane su cikin sau i,duk da ma dai ba wani cima mai mai 'o suke ci ba,kasancewar itama mai kula dasu din student ce,amma komai na zuwa masu yadda basuyi tunani ba!sunyi fresh dasu,duk wani 'azanta da kukasan su dashi ya kau! tsafta ya maye gurbinsa! karatu ma alhmdlh yanxu tunda sun sauke izu daya suna cikin na biyu a halin yanxu!
sallah kam ko bata ce masu suyi ba,suna o ari warai dagaske!hakan ko ba 'aramin da i yake mata ba!
kudirat ma yanda take bala'in ji dasu sai kusha mamaki yanxu! babu inda kuma suke zuwa kullun suna dakin antynsu ihsan ko kuma anty kudirat kamar yadda suke iranta,sbd itama ba'a barta a baya ba!abcd dinnan duk tana koya masu da duk abubuwa mai sauki a fannin karatun boko daya kamata,kuma suna fahimta warai da gaske!
(kuma dama kunsa mutanen naku sunyi boko bawai basuyi ba,kawai dai rashin maida hankali ne da jarabar tasu dake rinjayar karatun nasu)!
sannan kuma kaf cikin gidansu hikimat babu wanda baisan su ta'ummu ka ba,amma da fatima aka sansu,sbd suma sam yanxu basa son sunayensu na auye hakanne yasa ko ina zakaji ana me'ad da teema! mahaifin hikimat wato harun,ya yanke hukunci kan shida kansa zaizo aukar yar tasa,sbd so yake ya tafi dasu ta'ummu ka domin taimaka mawa rayuwarsu,tunda yaji yadda rayuwarsu take cikin kwale kwale!
A yau ne kuma hikimat ta kammala jarabawarta ta arshe a jami'a,wanda kudirat kuma zata shiga ajinta arshe wato level 4,amma tare zasu tafi kano,sbd duk makarantar ana hutu baki aya wanda kuma long vocation ne!
dan haka wayanda akayi zaman mutunci da wayanda ma ba'ayi na mutunci ba duk anyi rabuwar da i,sbd wasun ma daganan idan an rabu dasu an rabu kenan kuma har abada bazaku sake haduwa ba! (kamar yadda na rabu da awata wacce nake naimanta ruwa a jallo tsawon 2yrs, har yanxu amma babu ita babu dalilinta"fatima hamza yarima" yar cikin garin jos ce,a duk inda kike a fadin duniya,naimanki nake ido rufe,alllah ya kaddara saduwarmu awar arzi i,)
su ummu fatima idan kaga idanunsu a lokacin sai mutum yasha mamaki,domin ko kuka suke ci idan suka ke e su ka ai,ganin antyn su zata tafi tabarsu a inda basu san kowa ba! domin ko su basusan cewa tare dasu za'a tafi garin kano ba,duk tunaninsu za'a tafi ne a barsu!
sunyi wanka suna zaune jeme~jeme dasu,sai kallon ihsan suke ganin yadda take ha e kayan data basu suke amfani dashi acikin kayanta,kaddai ace kayan data basu ma baxata bar masu ba suka sunga takansu yau!
itakam idan banda dariyar zuciya babu abinda takeyi,ganin yadda sukayi ' uru ' uru! dagangan ta i fada masu tare fa su zata tafi sbd taga ambience in da zasu shiga,sun bata tausayi warai kam!
arfe 10 dai dai na safe alh haruna yazo garin zaria tare da yar autarsa minal domin aukar yar tasa,wacce takasance itace mafi soyuwa cikin a annasa!
tayi murna warai a lokacin da tayi tozali da mahaifinnata,dakuma yar uwartata bayan tsahon lokaci,sun gaisa da kudirat cike da girmamawa!minal kam ta ma alewa su teema,sbd har gaisawa sunayi ta waya! shima dadi(harun) ya ansa gaisuwarsu yanabinsu da kallon tausayawa!
saida suka gama gaishe gaishe kana aka ira almajirai suka zuba masu akwatinansu a bayan motar,irin family car innan ne mai aukar kaya dayawa!
su dauki hanyar kano,su teema uru a cikin motar,ko an hayaniyar tasu ma yaukam sunyi lu us,hour daya da wani abu yakaisu garin kano ta dabo tumbin giwa!
unguwar state road suka nufa,inda unguwar ya tara manya manya masu hannu da shuni na kasa baki aya a cikinta! su teema an kara zama auyawa yaukam arfi da yaji,sbd bajewa sukayi suka bama idanunsu ha
insa,sunsha kallon kam,su achan suna tunanin sunje birnin,saida suka ga wannan gari suka tabbatar da cewa chan in shafi malera ne!wani tangamamen gida dadi ya danna horn batare da ata lokaci ba sentry ya wangale masu tangamemen gate na gidan!
dadi yaku a kansa batare da ata lokaci ba! gaskiya idan nace zan ' aya fasalta maku kyawun wannan farfajiyar gidan ma zan bata maku lokaci ne masu karatu,just imagine yadda gidan zai kasance da dukkan tunanin ku!
parking load dadi yayi parking na motarsa,inda daya daga cikin ma'aikatan gidan mai suna mudi ya falfalo da gudunsa sbd ya kwashi gaisuwa gurin alhaji,dakuma uwar dakin nasa!
firfitowa sukayi,inda me'ad ta ma al ale jikin teema,ji suke kamar za'a yanka masu kai,anty ihsan ce ta ankare da yadda suke a t'sorace kamo hannunsu tayi inda suka doshi main enterance na gidan baki aya!
already ma'aikatan sun riga da sun shigar da duk kayan da sukazo dashi dama!
shigarsu cikin parlon gidan yayi dai dai da lokacin da hajiya fiddausi ke sak owa daga matakalr beni,tasha kwalliya na kece raini,yar daidai da ita,wacce bazata wuce shekaru 40 ba a duniya sai amshi take ta zubawa!
cikin sassarfa ta arasa sa'owa daga sama tayi hugging na yartata cike da kewa,anan aka baje aka kara gaisuwa,fiddausi sai kallon teema take,sbd tamata kama da wacce tasani sosai amma kuma ta gaza gane wacece!
a daidai wannan lokacin madam hikimat tashigo wadda tsufa ya kamata warai,amma kuma yayan banki baxasu bari mutum yayi gaggawar fahimtar hakan ba,da mita ta shigo part din,kan mai yasa mai sunarta bata fara zuwa ta gaida ta ba,sada tashigo gurin uwarta!? wanda haka ya jawo hankalin a halin parlon duk aka zuba mata ido!
karaf idanunsu ya tsar e da teema da itama takebin madam hikimat da kallo fuskar shimfi e da wani ayataccen farin ciki,wanda yake zuwa daga chan asar zuciyarta,wanda rabon da tayi irinsa harta manta!
""dada na!"
――――――――――――――――――
angaren su zainabu kamKADA KU MANTA MASU KARATU,KU NUNA MIN KAUNAR KU ZUWA GARENI TA HANYAR BIYAN KUDIN KARANTA LITTAFI NA AKAN FARASHI MAI SAUKI,NAIRA DARI NE KACAL BA YAWA!!
*vote*
*comment*
*share*
*follow@ummien2018*
YOU ARE READING
TA'UMMU KA!
Fantasíayarinya ce mara jin magana wacce kakaeta ta matukar daure mata gindi take shuka rashin ji a kauyensu,saidai kuma ta'ummu ka da zugar k'ayawayenta sun had'u da wani takadirin dan iska dayayi sanadiyyar rabuwarsu da ahalin kauyensu