Page 3-4

544 8 1
                                    

*🎍🎪🎍(WANI SALO)🎍🎪🎍*

~-------------------------------------~

*Written-by✍🏻*
              *Sa'adat alkali D/tsafe*

*(3-4)*.....lokacin daya tsinke wayar kasim- siririn tsakij yaja wanda da qyar ya fito aranshi yake cewa meyasa kasim kejin dadin 6ata mini rai ne?...tinanin shi ya tsinke lkcn dayaji shigowar text bai duba ba yadauka qauyawan 'yan matan dake damun shi ne acewar shi *(niko nace qauyawa?🤔 agunka ba waxaicewa diyan governor's da ambassadors da manya manyan 'ya'yan masu fada aji qauyawa ni idan b emran ba lallai kai babba ne*) cigaba yayi da aykin sa saida yaji ankira sallah yarufe laptop dinshi yashiga toilet yadauro alwala yawuce masallaci bayan angama sallah yadawo yatarar da ana kiranshi awaya baquwar number ce yagani...yana kallo harta tsinke bai dauka ba can kuma ba afasa kiraba sai da yaga dama dan kansa yadau ka...acan 6angarin yaje muryar mace sosai ranshi yaji ya 6ace..hello handsome ykk ??
byce komai ba....tasake cewa kanaji na? still yaqi magana ...tasake cewa  handsome nasan kana jina tin kafin nakira ka ansar dani komy game da kai har ga allah banzace xakadau kirana ba koda ko ace na shekara ina kiran so am very happy daka dauke waya na ..ko bazaka amsa man ba daukar ma..... dakayi ngd dan nasan wasu ba susame ko hakan ba karna cikaka d surutu .sunana fareeda Abdul 'ya ga senator abdulrahaman jibirin dan allah inasob kabani dama nadin ga kiranka koda ba zakace komy b......bai idajin me xata fada ba ya tsenike wayar-tare da  rintse ido~ dafi kansa yayi da yaji yafara ciyo sabida kodan baya son adinga mishi mai tsawo akunne..

mtss....haka kawai tawani sanyawa mutane ne ciyon kai azuciyar shi yake fadar haka•• yanada wuya kaji yabude baki yayi mgn koda ko shikadai ne sai dai yayita azuciya kokadan baya buqatar kiran da 'yan mata kemishi• ji yake tamkar zuciyar she xata fitoh""  kirane yasake shigowa wayarsa da hanzari ya dauka dan sanya number farida a blocklist azatunshi itace...'''sweet mom''' yagani kan screen dinshi mamy tafara magn hello emran kai fa muke jira muyi dinner najika shiru...ok mamy kawai yace..dankari zokaji voice mai rikitar da dik wanda ke saurare musamman 'yan mata wllh banta6a jin murya mai dadi da sanyi ba erin ta emran sai yanzu nagane dalilin daya sa bayason mgn-  *atinana amma...*😘

bayan yaqatse waya yaga text din kasim ta6e baki kawai yayi" ya tashii yanufe 6angarin mamyn sa koda yaje yatarar da su kan dinning harsun fara cin abinci yazauna da qyar yabude bakin sa yace sannu mamy yafada tamkr mai ciyon baki tace yawwa emar, meya tsaida kai ne munata juranka,, am sorry mamy, yace atakai ce..... khaleefa ne yayi mgn bro sannu da fitowa afrah ma tace yaya barka da yau kansa kawai ya daga kallon juna khaleefa da afrah sukayi sukayi murmushi .kafin mamy tace emran munyi waya da dady ku yace kafitar da kuddi akai za a fitar da zakkah

ohk mamy** sannan yace mamy gobe xantafi zariya zan kai ziyara  gidan marayu dake can suna buqatar taimako sosai tin jiya natura kasim dan ya binceke dik abinda suke buqata dik mgnr nan dayake dafi yake da kansa kuma idan ba saurara kayi sosai ba baxakaji abinda yake fada ba..hakan nada kyau emran allah yayi maka albarka yabaka mace tagari fuskar sa yaqara tsukewa..baice komy ba,,mamy talura dashi sarai kafin tace waini emran ko aljannu ne ke gare ka dabaka son zancin aure anya? mamy abar mgnr plsss.....nasan daman haka zakace,,,,yaushe xaka dawo?? yace kwana daya kawai zamuyi tace toh allah ya kiyaye tashi yayi yace mamy zan kwata tace a a badai harka koshi ba mekaci da zace kaqoshi?dan gidanka fa nasa yau musamman aka maka kuma naga komy bakaci b..banajin dadin ne" eyyah meke damun ka yanuna mata kansa tace tohm kadaure kasha mgn ko? yace insha allah har  yafara tfy khaleefa yace cikn d'ar yayi mgn dan yana tsoron brother din shi-bro ko nashirya naraka gobe? kai tsaye yace bana bukata yawuce 6an garin sa...

       **   *Asuba tagari emran* **

sanye yake da wani rantsatsin yadi fari anmishi dinkin babar riga kai daga  ganin yadin kasan baqananan kudi aka kashe gurin siyan sa ba dinkin sa ma abun kallo ne ciki da kware wa yayi karin hularsa d'ass" yadaura akansa tazauna dai2 ahanun sa agogone na danyen gold sai kaji kudin sa kasan lallai yaci kudinsa

fuskar nan atamke dik da haka kamar kara mishi kyau hakan yayi sajin nan kwance a fuskarsa wanda yakwanta tamkar erin na laraba nan,,kudi sosai yake kashe masa gurin gyran sa farin gelss ya sanya tare da fesa turare kusan kala yafi shidda kai imaran qarshe ne gurin kyau da iya sanya tufafi tako wani fanne allah yaba shi bashi da tsara....taku yake sai kace wanda bayason tafiya part din mamyn sa yanufa ya gaida ta yamata sallamah su afrah ma gaidashi sukayi tareda yiminshi rakiya carfet ne ashin fide tin daga bakin qofar fita babban parlour har exuwa gun haddiyar motarsa cikin sauri bodyguards dinshi suka taso da sauri wasu sukayi saurin bude mota wasu ko suka koma bayan sa wasu a 6angarin hagunsa da damansa *[tabbdi jam🤔 wannan tsaro ko mai girma shugaban kasa ma sai haka]*  bayan yashiga mota mamyn sa namai ciga ba da masa addu'ar dawowa lpy har suka fita get din farko na biyu har sai da suka wuce kusan get biyar sannan suka fita daga gidan suka kama hanya sai *'''zariya*''' ko ina acikin gidan security ne tako ina...






" tsalle take tana qarawa riqe da waya ahanun ta sai kace ba zainab dinnan bace miskila da mgn ma sai taga dama take yi,,fadin take mama ina yaya? tace yanxu yafita shima ya tmbaye ki nace kin shiga gidan su raliya shine yace yaman ta bai siyo miki sim card ba shi ne yafita ya siyo......kai wallah naji dadi sosai mama kinga wayata Kuwa? wai nice yau da wannan waya  *Lenovo* sabon yayi allah zanyiwa su raliya tsiya daga yau bazasu qara man kuri ba akan waya...oh" zainab yau kece keta surutu haka? taji muryan yayan ta aguje ta isa gurinsa tana fadin yaya nagode wllh naga waya tayi ba qarya daga yau namaka alkawari ba za a koma man mgn akan cin abinci ba zandiga ci da zaran angama.... good my babe shiyasa nake sonki nikuma idan kikayi hakan ko? zan saya miki wani abu dayafi wayar nan ma amma bazan fada miki yanzu ba sai idan naga da gaske kike zaki dinga cin abin ce,, allah yaya na?kwarai kuwa qanwata,murmushi mama tayi harga allah tanajin dadi yanda 'yayanta ke matuqar son junasu...

    *Wacece zainab*

Malan lawal jabir dan asalin garin zariya ne anan iyayin sa suke har allah yamusu rasuwa qanwarshi dayace maimuna tana aure a kaduna da 'ya'yan ta shida maza5 mace daya kuma itace auta,, tsarar zainab ce

Malan lawal bawani qarfi ne ke dashi ba sana'ar sai da kayan yaji yake da tafarnuwa yanada rufin asiri dai dai gwargwado matarsa daya ce Rukayya sai 'ya'yan da allah yabasu su ukku mas'ud shine  babba sanan zainab atsakanin zainab da mas'ud akwai shekara biyar tskaninsu sai khalid da zainab tabawa shekara 6 mas'ud yagama karatun shi yana aiki awata ma'aikatar NEPA sai zainab da wananan shekarar taqare secondary school Khalid yana yanzu primary 6 awata privet school mai dan sauqin kudi

dik inda mace takai da kyau da diri da duk wani abu da ake buqata ajinkin mace allah ya mallakawa zainab shi kyakyawace tagaban kwatance shi yasa da yawa mutane ke mata kallon saboda kyanta be ta Duke girman kai tadaura wa kanta acewar su tacika jan aji da daukar kai musamman yanda take tafiya masujin haushin aa kefadar cewa daman diyar da ba 'yar kowa ba tafi komy daukar kai *** *kai mutane akwai daukar ma kai kaya* ****

miskila ce taqarshe amma dik lkcn da batajin miskilan ci ta baxaka dauka ita bace sai dai bata daukar raini kokadan bata barin bashi ko yaya ne kamata abu toh fa sai ta rama kodako mgn ce sai ta mayar ma ita tawuce dik yanda kake tinanin ta.....


      '''CIGABAN LABARI'''

WANI SALOWhere stories live. Discover now