🎍🎪🎍(WANI SALO)🎍🎪🎍*
~-------------------------------------~
*Written-by✍🏻*
*Sa'adat alkali D/tsafe*~------------------------------------~
*NASADAUKAR DA SHAFINNAN GA MAHAIFIYA TA..... HAJIYA MARYAM MUHAMMAD ALKALI" ALLAH YABAR NI DA KE HAR ABADA AMEEN*
~________________________________________~
(5-6}…zaune yake cikin wani hadaddin daki na musamman da akamishi gyara domin zuwan sa kayan ciye2 ne ba iyaka amma gogan naka" ko kallonsu bai yiba bare yasan meye aciki wayarsa ce kawai yake daddannawa kome yake? Oho🤷🏻♀ sallama akayi kafin a shigo bai dago ba bare yasan waye? bakin shi ne kawai yayi motse alamar amsa sallama ne yayi- kasim ne ya shigo da murmushi dauke a fuskar sa yace a.. a...mutume na yabaka ci komy ba.. shiru ya masa sai da kasim yasake mai maitawa tambyr sa,sannan yace kawai" daure kaci ko kadan ne... Kasim yaci gaba da cewa anrarraba kayan dika kamar yanda ka buqata...sai dai kuma sakamkon sanarwar da akayi ta zuwan 'yan jarida fa sunzo gasunan kinjim awaje suna buqatar tattaunawa da kai sannan kuma mutane da dama suma suna son suyi maka gdy akan dinbin alkhairin da kazo musu da shi..shiyasa kafin nace musu komy nace bari nazo naji daga gareka dan sanin danayi kai ko waye..sai asannan yadago kyakyawar fuskar sa yadube shi cikin sanyin murya yace kaji dasu- haba! Haba!! nawan kadubi girman allah kabasu dama ko yaya ne ka saurare su kada su dauka alkhari ne kawai kake dashi baka buqatar al,umma akusa da kai kafasan halin mutane.. *bansani ba*'''toh ni nasani''' inji kasim kafin yaci gaba, da cewa
ka taimaka dan allah badan ni ba koda 20 mnt ne.... kallo daya watsaya kasim ne yasashi shirun da bai shirya yinsa ba*** yace kana hauka ne kasim da zanyi magana har ta tsawon 20 mint!! dik ahankali yake wannan maganar**** uhum naji emran komy zakace man na dauka kafada girman ka ne. Amma nidai dan allah katai maka koda kalami 2 ne kafurta agaresu nasan idan har dad da mamy suka gani wllh ni nasan baqara min dadin zasuji ba plsss....is ok" 🙋🏻♂ yace a takaice" tare da dagawa kasim hannu kasan cewar zancin da kasim yake masa akunne yafara isarsa harma yafara ta6a kansa,,yesss" kasim ya fad'a dadan qarfi kadan cike dajin dadi yace thank u so much my friend..ko kai fa kassani ma ko firar da za ayi da kai wata taganka ta qyasa..mukuma mu wanke ka mu kai ka,😍 habaaaa......ay nan take fuskar emran ta canja haka kawai yaji dik inda ransa yake idan yayi dubu ya6ace, idan naje ko? aff🙊wallahi namanta haba my friend da wasa nake ma ai dik agarin nan ba wanda ya isa yamaka aure idan ba dady b...au wai...😳🙊 kai🤦🏻♂amma wlh wannan bakin nawa yacika surutu bayajin magana tinda ance ba ason kayi mgnr aure toh meyasa bazakayi shiru ba?😜😄..manta kawai aboke na karka damu bamai maka. Aure bare ya rabaka da mamy insha allah sai lkcn data yaye ka ko?😜,,, kafa dame ni" sorry sir.. bari nayi sauri nasanar dasu dan su shirya kafin ka canza ra'yi nasan halin ka ba abune mai wuya agunka ba yana fadin haka fice daga dakin, bayan kasim yabi da kallo kafin yata6e baki yayi mgn arnshi aure! aure!! aure!!! dai,, zancin su shida mamy daya ne zancin aure mtss..wllh ni har yanzu banga halitar 'ya mace da zanji azuciya ta zan iya so ba** shi aganin sa dik matan da ake ikirari wai mata ne kokadan shi bai musu kallon mata....kunji *wani salo* magana na emran kuma🤔 him.... mudaije.....zuwa*****'''KUYI HAKURI DA WANNAN INA BUSY NE AMMA
ZANYI KOKARI IDAN ALLAH YAKAI MU GOBE DA SAFE NA MUKU POST kOKA DANNE KAFIN DARE INSHA ALLAH.....👏🏻'''
**********************************
YOU ARE READING
WANI SALO
Non-FictionLabari ne dake qushe da wani matashin mutun mai tarin dukiya, kyau, kudi, daukaka a fadin duniya yasame ta allah yabashi, sai dai kash Magana tana matuqar masa wuya wanda idan ma takama sai dai yayi a rubuce Miskili ne na bugawa a JARIDA, kwatsam y...