🦚👑🧝♀️UWAR SARKI🦚👑🧝♀️
Labari ne na gidan sarauta tare da wata rikitacciyar soyyayya mai ban sha'awabda ban al'ajabi ga nishadi da wa'azantar wa shin ko ya zata kasance da yareema Azeez dan sarki jikan sarki kuma yareema mai jiran gado tare da yar talakawa Nasreen wacce takasance baiwace kuma hadima a gidansu inda a gefe akwai shahararriyar...