UWAR SADDIKU
Lokuta da dama mutum ya kan aikata wasu abubuwa na son zuciya, wadanda mutum yake ganin sune zasu kaishi ga cikar burinsa. Irin wadannan abubuwan sukan zamewa mutum abun nadama lokacin da nadamar bazata yi amfani ba. Koma su zama sartse a rayuwar mutanen da mutum yake so. Shin wacce UWAR SADIKU? Menene labarinta? Ku...