Select All
  • GENERAL NASEER ZAKI (Hausa Love Story)
    9.5K 276 23

    When a wounded soldier falls in love... Naseer Zaki Soja ne sa mazaje gudu. Aikin Soja a jininsa ya ke. Bashi da tsoro. Idan maƙiya suka yi gamo da shi sai su hau kakkarwa. Yana da kyau mai kwarjini dan kuwa babu mai iya haɗa idanu da shi ya wuce sakan biyu. Naseer Zaki namiji iya namiji. Ba ya tsoron bindiga bare ha...

  • SAHLA a Paris (Hausa novel)
    5.8K 165 16

    Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana tare da yarinyar da ya girme mata da shekaru ɗai-ɗai har 18 ba. SAHLA dai ta shirya tsaf dan zuwa Paris. kuma ko ana ha- maza, ha- mata sai ta je. Sai...

  • A DALILIN KISHIYA
    56.8K 5.8K 39

    Rayuwa gaba daya ta canzawa Rabi a dalilin kishiya, duk wata dama da ta zata kauna ce ta sa ya hanata yanzu ya bawa amaryarsa wannan damar; harma ya na kafa mata hujja. Bata taba zaton zai yi mata haka ba ko mata nawa zai aura.

    Mature
  • RAYUWAR MU
    288K 24.6K 39

    Bance wannan tafiyar mai sauqi bace ba. Bance tafiyar nan perfect bace. Bance tasu rayuwar babu emotional conflicts ba. #Love #betrayal #the power of forgiveness #the power of repentance YOU WILL NOT REGRET THIS!!!

    Completed  
  • RAI DA KADDARA
    71.9K 7.6K 59

    Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na y...

  • WAIWAYE... 1
    7.1K 524 6

    ***Labarin WAIWAYE... #Dandano *** Na baku labarai kala-kala, a cikin su na baku labarin soyayyar data qullu a WATA BAKWAI, na zo muku da labarin tashin hankalin daya faru AKAN SO, kafin muyi tafiya a cikin RAYUWAR MU in da mukaga labarin Labeeb, ban gajiya ba wajen warware muku ababen da ALKALAMIN KADDARA ya kunsa...

  • MATAR K'ABILA (Completed)
    396K 29.6K 58

    Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa? Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.

    Completed  
  • RUWAN ZUMA (completed)
    33.8K 2.6K 24

    Shin wani irin kallo kake yiwa masoya biyu wad'anda akwai tazarar shekaru tsakaninsu, musamman ma in aka ce Macen ta fi Namijin yawan shekaru? Tayi wuff dashi, ko Tsoho yayi wuff da yarinya. To ga labarin wani matashin saurayi mai farin jinin 'yan mata amma shi hankalinsa kwata-kwata ba ya kansu dalilin tun asalin fa...

    Completed  
  • CANJIN MUHALLI
    3.2K 249 10

    Ana kiranta Jidda Sufi, ƴar auta ga Governor Sufi Adam. Duk da jindadi haɗe da tsaron da suke dashi a matsayinsu na iyalan Governor bai hana wani mummunar al'amari faruwa da zuriyarsu ba. Cikin son nisanta kanta da mahaifinta wanda take ganin laifinshi ne sanadiyyar rugujewar farin cikinsu yasa Jidda ta ƙaura daga...

  • TAFIYAR MU (Completed)
    16.9K 884 20

    Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwa...

    Completed  
  • FATU A BIRNI (Complete)
    60.6K 2.2K 18

    "I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Mamin...

    Completed  
  • DIYAM
    901K 80.8K 71

    This is not a love story but it is a story of love, of how it never dies no matter how long and how far apart the lovers are. Just follow my pen for I assure you, you are going to fall in love with Diyam.

  • NAINAH
    191K 9.8K 42

    Hasken Kaita💡

  • AUREN RABA GARDAMA✅
    34.9K 958 4

    aurene dayazo Mata a bazata da'akai Mata Dan kawo sulhu da gujewa fitina a zuriarsu.

  • Gidan Bature
    68.8K 3.3K 10

    Romantic Love story&Family Saga

  • Hasken Lantarki (Completed)
    154K 5.1K 16

    Dan mutum yana maka wasa da dariya kuma ya nuna akwai aminci tsakanin ku ba lallai bane yana kaunar ka. Makashinka yana tare da kai, da dan gari ake cin gari... Ku biyo ni

    Completed  
  • RIBAR BIYAYYAH
    142K 7.3K 38

    Ni ba zan aureshi ba, ba zan auri yaro kuma dan kauye ba!

  • UWA UWACE...
    275K 31.6K 49

    Uwa uwace... ku biyoni ku sha labari.

    Completed  
  • Zuciyar Tauraro
    46.4K 3.8K 47

    Kudi. Shahara. Kyau. Duk babu wanda Allah beh bashi bah. The one thing da ya fi so ya kuma kasa samu shine So na asali da babu wani ulterior motive a ciki. Rashin samun abinda yakeso yasa yake kaffa kaffa da zuciyar shi,yake protecting zuciyar shi. Ba gayyata ta shigo rayuwarshi, yadda yake tarairayar zuciyar shi...

    Completed  
  • KOMAI NISAN JIFA
    45.1K 2.6K 56

    wannan lbr ne daya kunshi abubuwa da dama dake faruwa a wannan zamanin namu,ko kuma ince ya zamanto kamar sana'a gawasu mutane. Cin amana,yaudara,makirci da kuma son zuciya. kudai biyoni don warware muku manufata...

  • KUNDIN HASKE💡
    299K 23.8K 160

    Hannu da yawa...... 🤝🏻🤝🏻🤝🏻

  • Rana D'aya
    142K 10.4K 47

    AFZAL NAZEEFAH AMAL

  • SANGARTATTCE
    8.6K 227 1

    A good hafiza girl met a bad boy can she change him to a good person?

    Completed  
  • YAR GIDAN YADDIKO🧕
    278K 24.2K 46

    Find it......

  • BOYAYYEN MUTUN (THE MASK MAN)
    32.3K 861 5

    What happen when two different world meet??

    Completed  
  • Aisha_Humairah
    726K 63.1K 77

    It is a story about two sisters that are like the two sides of a coin, totally different yet part of each other. It is a story about loneliness, sadness, discrimination, hypocrisy, self pity and of course love. Get your handkerchiefs ready because this story will bring you tears. Enjoy

    Completed  
  • ABINDA AKE GUDU (Completed)
    312K 20.5K 61

    Labarin Asmau....labarin ABINDA AKE GUDU.

  • Waye Shi? Complete✓
    320K 38.1K 63

    #1 in Tausayi 12/09/20 Soyayya tsakanin mutum da wata halittar. Shin abu ne mai yiwuwa? Biyo ni ciki mu tarar da gwagwarmaya da kuma k'addarar rayuwar Sa'adha, duk akan rashin sanin WAYE SHI. ©FikrahAssociationWriters

  • ZEENAT YAR JARIDA
    24K 1.4K 28

    labarin Wata jajirtacciyar yarinyace ta taso cikin talauci gashi tanaso ta zama YAR JARIDA Kafin ta zama Yar JARIDA tasha wahala sosai.....

  • TAMBARIN TALAKA
    46.1K 1.8K 22

    labari ne akan wata yarinya marainiya da tasha wahalan rayuwa da yanda dan uwanka zaiki yaron dan uwansa sai nasa.