NA DAWO Paid Book 💰
Littafin NA DAWO cigaban littafin JARRABAR RAYUWA. Ta dawo ne dan ta ɗauki fansa akan rasuwar ƙanwarta. Tana zargin mariƙiyarta da kisan. Macen da ta maida ita mutum,tayi ɗawainiya da ita tun daga yarinta har girma,ta damu da damuwarta,ta bata ilmin da take taƙama dashi,amma duk ta watsar da wannan halaccin saboda wan...