🖕Gaskiya Daya Ce 🖕
Labarin dake kunshi da kalubalen rayuwar zaman gidan Aure tsantsar munafurci, kissa, fuska Biyu.
Labarin dake kunshi da kalubalen rayuwar zaman gidan Aure tsantsar munafurci, kissa, fuska Biyu.
Sosai take a tsorace, ganin komai take tamkar a mafarki ji takeyi tamkar ma ace bata rayuwa a doron qasar, se zare ido takeyi tana kallon qungurmin dajin datake ciki, gata a d'aure ba hanyar guduwa, tayi iya kacin qoqarin taga ta qwace kanta amma sam abun ya faskara ya kuma tunzura, tunaninta d'aya yanzu idan wani nam...
Miye ban bancin ki da karuwa? Zina kuma kinyi shi don Haka kije Allah ya tsine miki!!! Innalilahi wa inna ilaihi ranjiu'n Abba karkamin haka karka k'arasa kassara min rayuwa Abba Anya kuwa kai ne mahaifina ? Karki damu Aneesa ni zan zame miki komai a rayuwa zan share miki hawayen ki, kuma idan Allah yayarda sai duniy...
Labari ne na wata yarinya da ta taso cikin tsana tsangwama wajen iyayenta. Tun da ta taso ta fara fuskantar matsaloli daban daban wajen iyayenta Inda ta fara tunanin anya ta hada wata alaka dasu kuwa? Ta fitar da rai daga samun wata soyayya ta iyaye kwatsam Allah ya had'a ta da Wani saurayi inda ya zamo gatan ta ya ma...
Muguwar k'iyayya mai cike da nuna bambad'anci a tsakanin wasu al'ummah,azabtarwa ba tare da dalili ba,had'e kuma da nuna zallar k'auna.
soyayya da shakuwa tsakanin Rumasa'u da Abdallah, Rumasa'u ta kasance yarinyar attajiri wanda baisan komai ba sai wulakanta na kasa dashi ta taso cikin kadaici tareda rashin samun soyayyar iyayenta wadanda suka maida hankali kan tara dukiya Abdallah yaro ne dan talakawa wanda ya fada matsanancin soyayyar Rumasa'u Hali...
labarin na 'kunshe da Yaudara, Kiyayya, Soyayya, Tausayi, rikon Amana, Nishadi, Rudani, Juriya, Kaddara, Son abun duniya,......... A takaice! littafin na kulle da sako dan nishadantar, wa'azantar da mai karatu. In Summary........ Saifullahi (Saif) yarone, dangatan dangi, uwa uba harda sauran dangi, babu abunda yataba...
Labarin soyayya mai hade da rikici, inda wasu yan biyu ke soyayya da yarinya daya amma batare data sani ba sai daga baya
Labari ne akan 'yan mata 3 wad'anda suka sha gwagwarmayar duniya suka ga bala'i a rayuwar su kala-kala, labarin ya gino ne akan makirci, yaudara, cin mana, fansa
Soyayya ba tai min adalci ba. A lokacin da na karɓeta hannu biyu sai tai min gudun wuce sa'a. Ashe! rayuwa ba ta da tabbas! mutuwa kan zowa mutum aduk lokacin da bai za ta ba,ta yaya rayuwata za ta tafi daidai in babu mahaɗinta.Sai dai na gasgata ALLAH shine mai yin yanda ya so. Kwatsam bayan zaman makokin da na sha...
Ita ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez
labari ne kan wata yarinya data tashi cikin so da kwnar Yan uwa Wanda kaddara guda daya ta tarwatsa Mata farin cikin ta
labarine da ya kunshi girman kai ji da kai sannan kuma zamuji yanda kiyayya yake komawa soyayya.
"hakika Allah kaine gatana kuma gareka na dogara kai ke kashewa kuma kake rayawa, kai ke fitar da rayayye a cikin matacce ka kuma fitar da matacce a cikin rayayye. ya Allah ina rokon ka da sunayenka kyawawa da ka barwa kanka sani, da wanda ka barwa Annabawanka sani, da wanda kabarwa Annabi muhhammad SAW sani da kadauk...
Labari ne daya kunshi wata mata wacce bata daraja minjinta da aureta ba, tafi fifita neman kudi fiye da aurenta,wanda daga karshe take shiga halin nadama da kuskure domin jikakken labarin kubiyoni
Labari ne akan wata yarinya da bata jin magana kuma ta raina iyayenta, sunyi iya bakin ƙoƙarinsu wurin ganin sun gyara mata tarbiyya amma hakan ta faskara, ganin haka yasa yayanta ya miƙe tsaye wurin ganin ya ladabtar da ita amma shima bai samu nasara akan hakan ba, shiriyarta tazo ne a SANADIN SOCIAL MEDIA, ku kasanc...