SIYAAM (JIKAR ME KOSAI)
Labari akan wata sangartacciya Kuma shagwabbabiyar yarinya me suna SIYAAM wato jikar kakar ta,ita dai wannan yarinya zata kamu da soyayyar wani bawan Allah,Wanda ze kasance yayan ta me suna imaan (Man),Amman Kuma ta ta kaddarar ita ce baya son ta Yana son budurwar da ya hadu da ita me suna huu-dah,sedai ko zuwa gaba t...