KOWANNE BAKIN WUTA
labrin yana dauke wa wani muhimmin darasi
Labarin matashiyar budurwa Ummu A'isha, labari mai cike da tsantsar tausayi da rashin gata, soyayya da rashin taimako.... Abubakar Sadeeq wanda ya taimaki rayuwar Ummu bayan wahalhalu da tasha, ya ba ta dukkan taimako kafin ya watsar da lamuranta. Enjoy!!! 12/08/2017 4years of completion amma har yanzu ina samun mas...
a shekarun baya shekaru dari da hamsin da suka shud'e150yrs back anyi wata sarauniya mai suna asma'u yayinda tazo musu da sauyi na ban mamaki, bayan rasata sun shiga damuwa sosai, amma bayan shekara d'ari da hamsin aka kara haifo wata asma'un wanda suke saka ran ta kasance musu waccan asma'un.
Iyaye musamman mata sukan sadaukar da dukkan farincikinsu domin kyautata rayuwar 'ya'yansu. Haka ce ta faru ga Maamu har zuwa lokacin da Allah Ya azurta mata tilon danta Awaisu. A daidai lokacin da take tunanin kyautatawa wadanda suka wahalta musu a baya sai Gimbiya matar dan nata ta murda kambun da ko iyayenta basu s...
Kyakkyawa ce ita ajin farko, gani take talaka ba abakin komai yake ba, abin ataka ne a murkushe domin baida wani 'yanci, ta tsani talakan mutum bata kaunar ganin talaka ko kadan...........sai gashi daga wasan April full Aure ya hadata da dan talaka gadanga dan saurayi mai tashe cikin k'auyen fanfo. Yaya zata kaya...
labarin akwai tausayi,daga farko,amman akwai zazzafar soyayya daga karshe,ku shiga ku karanta nasan ze kayatar daku.
#13 in romance hot list. 25/1/2017 Still faring high after months of completion. Thank you. A duniyar Aneesa babu abinda ya kai mata Innarta muhimmanci, gashi Innarta ta tura ta birni ta zauna da mutumin da bata taba haduwa dashi ba iya rayuwarta. Shin Tafiya birni zai rufe duhun dake cikin rayuwarta ko kwa zai yi s...
#6 in Romance 14/04/2017 Tunda take bata taba ganin mugun mutum marar kunya irin Zaid Abdurrahman ba. Ta so ta juya amma ganin su Maami yasa ta fasa ta shigo falon ta gaishe su sama-sama don tare suke da yayanta Saadiq. Har ma yana tambayarta "Ummu A. da fatan dai wadannan basu baki wahala a wurin aikin?" Murmushi...
Hausa story of love, commitment and sacrifice. Yusuf and Asiya belong to different classes with nothing in common. Well, except for humanity. An incident had occurred which brought them together. Will their shared sacrifice bring them happiness and perhaps, everlasting love?
Hausa romantic story #8 on general fiction on 16th July 2017 , #16 on romance on 18 july
aurene dayazo Mata a bazata da'akai Mata Dan kawo sulhu da gujewa fitina a zuriarsu.
Labari ne akan abinda majority ďinmu muke aikata wa wanda kuma wallahi muna kai kanmu ga halaka ne ku kasance tare dani don jin wani irin abu ne wanna. Karku manta vote da comment yana karawa labari armashi Vote Vote Vote And Vote Karku manta da comment dearest friends 13/09/2017
labari ne mai cike da ban al'ajabi, ban tausayi ban haushi da ban dariya, soyayya kulawa da nuna ban-bancin al'ada uwa uba.... kubiyo mu danjin ya zata kaya.
"Zan dawo miki pretty, Elmansoor is yours, yours alone, banson kukan nan kina karya min zuciya in kinayi, let's be strong, ba'a tab'a samun abu meh kyau sai ansha wahala. Zan tafi in baki sararin yin duk yanda kikeso dan bazan iya ganinki haka ba Aisha, bazan iya jurewa ba". B'angaren zuciyarsa ya d'aura hannunsa akai...
Zakusu labarin,zai kuma kayatar da ku,makaranta,labarine akan kyakyawan saurayi wanda ke tashan kuruciyarshi,rana daya mahaifinshi ya aura mashi mata ukku,ku biyune dan jin yanda abun yake.......
Duk yanda taso ta daure wa zuciyarta yanayin datakeji abin ya faskara, duk iya qoqarinta na ganin cewar ta tsayarda hawayenta amma seda sukayi tattakin yin ambaliya daga manyan fararen idanuwanta zuwa lallausan kuncinta, zuciyarta ke barazanar fasa qirjinta ta fito, duqawa tayi ta dafe wurin ilahirin sumar kanta ta sa...
Dan mutum yana maka wasa da dariya kuma ya nuna akwai aminci tsakanin ku ba lallai bane yana kaunar ka. Makashinka yana tare da kai, da dan gari ake cin gari... Ku biyo ni