A GARIN MU
.......Sultana jin ta take ita da watan dake sama basu da bam-bamci,domin kuwa wata na kewaye da taurari, amma still ya na jin shi shi kadai, ita ma ta na tare da Daddyn ta da Sultan,amma jin ta take kamar duk duniyar ita ɗaya ce, saboda mamallakin zuciyar ta ya mata nisa........