Select All
  • A JINI NA TAKE
    61K 3K 12

    Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad...

    Completed  
  • KILALLU. {Completed 04/2020.}
    20.3K 1K 16

    Tooooooooooo shidai wannan labari nawa ya farune a gaske Kuma lamarine Wanda yake faruwa a wannan rayuwa tamu mai Albarka. Inafata Ubangijina yabani ikon kammala wannan labari nawa lafiya, labari mai cike da darrusa mararsa iyaka.

  • Najma da Mahir
    10.1K 599 19

    "Ga wannan sunanshi 'Dan aike' domin ko in ya je dawowa ya ke, an hadashi ne da majinar damisa mai mura,jelar'beran da bai taba satar daddawa ba,da kuma hakorin muzuru mai kimanin kwana cassa'in, ya yarda ke tun bai san miye yarda ba,a coffee za ki 'diga, 'digo biyu ina jaddadawa!!!, ki bawa Anisa ita zata hada ta kai...

  • ZAHRA
    2.4K 186 11

    "Zahra kinsan Ina sonki kuma kinsan zan iyayın komai saboda ke ki fadi komi Zan miki shi" "Toh Saki nakeso yanzu yanzu nan idan dai harkana so na " tafada tana karkada kafa "What saki fa kikace kema kinsan abinda ba zan taba yimiki bakenan " "Haka kace to bari kaji wallahi nayi maka tana din rashin mutumci kala kala...

  • SOYAYYAR BAZATA
    1.8K 73 7

    labari akan yadda masoyan da soyayya ta zo musu a ba zata. ku biyo mu don jin yadda ta kasance.

    Mature
  • INDO A BIRNI
    12.2K 554 41

    labari ne akan wata yarinya fitinanniya wacce ta gagari ƙauyen su hatta iyayen ta, ta GAGARESU acikin labarin akwai ban DARIYA akwai Soyayya mai ratsa zuciyar mai karatu, ga kuma tausayi tare da nadama uwa uba kuma bak'ar ƙiyayya, shin ya rayuwar wannan yarinyar zata kasance.

    Completed   Mature
  • DACEWA✅
    356K 22.8K 36

    unexpected relationship last longer,,,, as east meets west in love....

    Completed  
  • CAPTAIN SADIQ
    170K 7.7K 54

    d'an tsokacin labarin CAPTAIN SADIQ ya kunshi rayuwar soja ne mai zafin zuciya, d'aurewa rashin fara'a tun bayan lokacin da Allah yayiwa matarsa rasuwa, bayan ta haifa masa baby girl wadda taci suna mahaifiyarsa wacce Allah ya d'aura masa son ta, Hakan yasa duk mai aikin da aka kawo...

    Completed  
  • HIBBA
    72K 4.1K 90

    True live story Labarin da ya faru a zahiri

  • HIBBATULLAH RETURN (on hold)
    3.4K 148 6

    cigaban littafin HIBBATULLAH (K'YAUTA DAGA ALLAH)

  • HIBBATULLAH
    46.2K 2.1K 39

    Iniquity,empathy,humiliation & hot love

  • ABAR SO
    4.2K 129 8

    "ABAR SO !!!" Shine abinda NAFHIRA tace cikin seizing din breath aikuwa arikice tajawo kan NAFHI kan cinyarta "Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah , ganinan acikin abinda nafi tsana a rayuwata (blood) wannan kawai yatabbatar min da bb Wanda ya wuce kaddara , kizamo Mai biyayya ga ANTYNMU cos ita kadai ce naki y...

  • SHIN SO DAYA NE? (Complete)
    103K 7.4K 48

    It's all about heart touching love story,betrayal & hot love💗............ Karku sake abaku labari

    Completed  
  • *HUDAH 'YAR KARYA....*
    51.1K 4.2K 40

    *HUDA YAR KARYA* _Labarine akan wata yarinya mai suna huda wadda ta dauki karyan dunia ta daurawa kanta alhalin ita ba yar kowa ba_. _Matashiyar yarinya ce mai tsabagen San karya da San gayu da shiga ta alfarma dansan abun dunia, Wanda kallo daya za a mata a dauka yar wani hamshakin mai hannu da shuni ne_ _A tsarin ra...

  • RIBAN HAKURI
    2K 183 8

    Labari ne akan wata baiwar Allah da tasha wahalan rayuwa amma tayi hakuri ta jure ...Ku biyo ni dan jin labarin wannan baiwar Allahn

  • Rikitaccen Al'amari
    24.3K 1.2K 11

    labari akan yadda abun son dunia yasa yaya ta salwantar da rayuwar kanwarta

  • TAFARU TA K'ARE......Anyiwa me dami d'aya sata...
    174K 15.1K 52

    "Mesa kake ambatar mutuwar nan wai, idan akan nace banasan kane kayi hakuri ina sonka wlhy, fiye ma da tunanin ka, na Amince zan rayu dakai rayuwa ta amana daso dakuma k'auna" ka tallafi rayuwata kadena fad'ar hakan kaji" Cikin azabar ta ciwon dayake ciki ya saki wani murmushi dayake nuna tsantsan jin dad'in da kalama...

  • MAKAUNIYAR RAYUWA
    1.5K 36 4

    MAKAUNIYAR RAYUWA COMPLETE PART ONE

    Completed   Mature
  • PRINCE KHALEED Completed.
    41.5K 2.7K 26

    its all about royal,briers,betreyed,sacrifice and romantic love.

    Mature
  • AMINTAKA...
    2.1K 154 11

    Labarin daya kunshi kauna, aminchi da kuma yarda...

  • KUNCIN RAYUWA
    128 4 1

    kuncin rayuwa labari ne da ya kunshin gwagwar mayar rayuwa da wata mata ta tsinci kanta aciki,labari ne da ya kushin soyayya,sihiri,kissah,cin amana,makirci,nadama,da kuma dogaro da kai.

  • KUNCIN RAYUWA
    42 1 1

    Labarine da ya kunshi gwagwar maya sihiri,makirci,cin amana,soyayya,kissa,kishi,manufurci da sauran su Ku biyoni a cikin novel din don jin ci ganban labari

  • BAKIN ALK'ALAMI(Cigaban AMINTAKA...)
    5.4K 370 30

    Labarin da ya kunshi zazzafar kauna gamida harkalla a tsakanin ma'aurata, tare da tsantsar makirci da cin amana na rashin sanin darajar AMINTAKA...wanda a karshe soyayya ke ko karin zama BAKIN ALK'ALAMI a tsakanin love birds din...sai ku kasance da 'yar mutan Rimi don jin yanda zata kasance.

  • WAYE MAHAIFINA ......?
    666 48 2

    WAYE MAHAIFINA.....?! labarine akan wata yarinya dake rayuwa karkashin inuwar mahaifiyarta ba tareda sanin waye mahaifintaba,ta rayu cikin tsangwama,hassada da kuma bakin ciki.

    Completed   Mature
  • WAYE MAHAIFINA
    274 14 1

    WAYE MAHAIFINA labarine dake kunshe da tausayi, makirci, kiyayyaya, kishi hada da tsantsar so.

    Completed   Mature
  • AL'AMARIN KISHI...
    2.3K 91 5

    Anty gaskiya NA gaji DA boye masu mama al'amarinnan,kawai zan fada musu domin nayi bincike akan matar nan gaba daya ta zarce MA tunanimu kawai ki hakura DA Barrister ba shine autar maza ba haba kullum DA irin gargadin DA ake mana FA kuma DA alamar ba barazana ce ba😫

  • MIEMIE BEE A WANKI GARORI
    84.2K 6.8K 62

    Labarine k'irk'irarre na tabbata zai Ilmantar tare da nishad'antar daku,kuci gaba da biyoni karku bari a baku labari... LOVE YOU

  • QURUCIYAR SURAYYAH
    6.4K 325 5

    ban nishadi da ban dariya ku shigo ciki kuga abunda ya kunsa.

  • Inuwar zuciyata...(Zarah ko Jeedah) by Raheenatmamoudou
    23.8K 888 31

    Inuwar zuciyata...(Zarah KO Jeedah)

  • BABU WAIWAYE
    72.4K 4.6K 24

    Bugun zuciyar tane ya qaru, ganin shigowar Al'ameen gidan, ktchen take qoqarin shigewa sanda ya qaraso gabanta ya murtuqe fuska hade da ce bayan ya qura mata manyan idansa "Ina sanin meye asalinki? Wacece ke? Wannan aikin dakike beyi kamada jikinki ba sam, alamomin ki da komai be sanar dani cewar daga wani mugun gida...

    Completed   Mature