AUREN SIRRI COMPLETE
Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan
Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan
AMJAD-Aikin da aka aiko ni zan iya yinshi kuwa? Tuntuɓen da nayi a hanya bazai kawo min matsala cikin aikina ba? Zan iya ceto rayuwan dubbanin mutane da aka aiko ni kuwa? Ku biyoni cikin littafina mai suna AMJAD. Yana tattare da soyayya, matsalolin rayuwa, mugunta, garkuwa da mutane, mugun hali kimiya da fasaha da dai...
Rayuwa mai ɗauke da ƙunci da kuma tarin baƙin ciki, Yayinda hasken wata ke fitowa yana haskaka samaniya, a lokacin ne kuma zuciya keyin zafi da wani irin tafarfasa, Idaniya sun makance dalilin zubar Hawayen da ban san yaushe ne zai tsaya ba, Ina jin inama zan iya kashe kai na! Ko hakan zai sanya zuciyata ta samu nuts...
"Babu wanda ya ke tsallake kaddararsa a rayuwa Adda. Duk abunda kika ga ya faru dake to Allah ya riga ya rubuta tun kafin kizo duniyan nan. Hakuri zakiyi sai kuma kiyi Addu'a Allah ya baki ikon cin wannan jarabawar. Amma wannan al'amari rubutacce ne" . . Tunda take bata taba zaton haka zai kasance da ita a rayuwa ba...
labari ne akan wani matashin saurayi ɗan mai kudi, shima kuma yana da kuɗi gashi ya tsani talaka a rayuwarsa,baya kaunar talaka ko kaɗan a zuciyarsa, sai kwatsam ya faɗa soyayyar yar gidan talakawa ba tare da yasan ko ita wacece ba, so ɗaya tak ya taba ganinta a rayuwarsa daga nan kuma shikenan. gashi bai san a ina za...
Safwan yace, " dama inasan ganin Nazir akwai muhimmiyar maganar dana zo da ita nake san mu tattauna " yana gama faɗa mahaifiyar su Nazir ta rushe da kuka sannan tace, " Nazir baya magana hasalima baya cikin hayyacinsa baisan waye ma akansa, kallan yayan Nazir tayi ta ce, " kai je kaxo mai da Nazir " nan take ya tashi...
"Nine nan SHUGABA" yafada cikin karaji dariyan da tamanta yanda akeyinta neh ya subuce mata ganin yanda yake zaro Ido kaman wanda yaga werewolves sosai yayi mamakin yanda take dariya cos tinda yasanta bata taba yin koda murmushi bah dukda zallan kwayar idonta yake gani... ★★★★★★ Hannun su na rawa suka hau budew...
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...
Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki...
Ko daga jin sunan littafin basai na baku labarin irin BUTULCIN da za'a tafka acikinsa ba, labari ne me tab'a zuciyar me karatu ya kunshi darasi acikinsa, Kuma izna ne ga azzaluman mutane, kubiyo zasu fahimci abinda nake nufi.
Labarin sarqaqiyar rayuwa...💫💕Na NAFI ANKA DA MISS XOXO (2016)
Komai ya damalmale masa yadda bazai iya gyarawa ba......The Contract has been exposed to Mammah........ What do you think will happen 😂😂😂😂😂. AUREN KWANGILA 3&4 AVAILABLE 💙💚💛💜
Ta taso a gidan hutu, gidan da ko tsinsiya bata dauka tsabar hutu, soyayya takeyi mai tsafta da masoyin ta kuma sanyin idaniyarta wanda da za'a bude kirjin ta se anyi mamakin irin son da take mishi amma sedai kash HUTU ya sangartar da ita ya kuma hanata kula da sanyin idaniyarta yanda ya kamata, shin wannan soyayya za...
labarin wata yarinya ceh mesuna Kuhailat " tun tana Qarama Allah yayiwa baban tah rasuwa , sai mahaifiyar tah , tanada shekaru 11 adunia itama maman tarasu , sai riqenta yakoma gun qanin baban tah , inda matar bappan, da bappan dayaran su Duke mata axaba kala dabn dabn ,
Labari mai cike da ban al'ajabi, rudani, mamaki da almara Labarin soyayya da aljana, DANDANO Ni da na kwanta cikin dakina kwatsam sai farkawa nai na tsinci kaina a tsakiyar kungurmin jeji Babu gida gaba babu gida baya Tsananin rudewar danayi ya sanya na zaci ko mafarki nake hakan yasa na dankarawa hannuna cizo Radad...
Muguwar k'iyayya mai cike da nuna bambad'anci a tsakanin wasu al'ummah,azabtarwa ba tare da dalili ba,had'e kuma da nuna zallar k'auna.
Labari ne wanda ya kunsa soyayya, hak'uri da juriya,da kuma imani da k'addara. Wannan labarin ya farune da gaske,ku biyoni ku sha labari.
An fifita kannenta aknta saboda matsayinta.iya yenta sun rasa rayukan su a dalilin kanin babanta. kuma a yanzu shiyake rike da ita. koya zata kasance. Sai kubiyoni a labarin HADIYATULLAH
"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani...
NADAMAR DA NAYI 2 a cikinsa ne zaku fahimci komi, a cikin sa ne zaku gane, a cikinsu wadda zayi NADAMAR wannan two din salonsa na daban ne, kudai kucigaba da bibiyata nagode masoya ina yinku sosai wallahi I luv u all
FAHD X ZIA (shikenan!) Ku biyo wannan littafin dan ganin abinda aka toya muku!!
Labarin wata yarinya ne data had'u da jarabawan rayuwa, soyayya me had'e da sarkakiya, da tarin rikici, kada Ku bari a baku labari 💖😍
Labari ne na masoya biyu wanda Allah ne ya hada soyayya su . Nooriya an haife ta a garin kano in da noor shi kuma a ka haife shi a garin abuja soyayya mai karfi ta shiga tsakani su amma iyaye su su aminta da aure su ba. Toh ku biyo ni don jin yanda masoyan nan zasu kasance.