NOT ALL GLITTERS ARE GOLD (BDKBG),✓
(When their world collides) Rayuwarsu tayi kamanceceniya, lokaci guda kuma komai yayi ƙokarin tabarbarewa sabida gaskiya akan al'amarin rayuwarsu, ita marainiya ce a yarda ta sani ,wadda aka tsinta a bakin hanya ,shin mai zai faru idan tasan cewa iyayenta na nan da rai sannan,wacce irin chaƙakiya za'a shiga lokacin da...