HUNAYDAHby Aisha Isah
Labarin ne wanda ya soyayya, cin amana, ƙaddara da tsantsan tausayi ku dai ku biyo ni kuji yadda zata kaya.
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba n...by Aisha Isah
Labari ne mai rikitarwa, tsoro, ga dinbin darussan da ke cikinta kudai ku biyoni kusha labari.
*MAHAIFIYATA* _(Sanadin kukana)_by Aisha Isah
labari a kan yanda mahaifiya ta lalata rayuwan 'ya'yanta...
ILLAR RIƘO ('yar riƙo) sabon saloby Aisha Isah
Edited version ɗin illar riƙo
wannan labarin ba sabo bane illar riƙo ne nayi editing na sabon ta shi dan kuji daɗin karanta shi asha karatu lfy.
RAYUWATA by Aisha Isah
labarine wanda ya ƙunshi tausayi, ha'inci, cin amana da sauransu. Hunaisah mutum ce wai matuƙar haƙuri da kawaici, amma rayuwa ya canza mata wanda yasa dole da tanka do...
ILLAR RIK'O ('yar rik'o)by Aisha Isah
Labarine wanda yake nuni da illolin da rik'o ya k'unsa. A b'angare guda akwai Luba wacce duk halacin da uwar rik'onta tayi mata amma taci amanar ta. D'ayan b'angaren kum...
RAYUWAN NAJWAby Aisha Isah
labari ne akan Najma, wacce hasada, kyashi da yayu nata ya sanya a suka mata auren dole , inda zata fuskanta k'alub'e iri-iri a rayuwa.
ku biyoni don in inda wannan laba...
SHI NAKE SOby Aisha Isah
Labari ne wanda ya kunsa soyayya, hak'uri da juriya,da kuma imani da k'addara. Wannan labarin ya farune da gaske,ku biyoni ku sha labari.
*NA TSANI MAZA*by Aisha Isah
Labari ne akan wata budurwa da ke ikiranin ta tsani maza, wannan dalilin ne yasa bata kula ko wani saurayin. Ko meye dalilinta na tsanar maza?. Ku biyoni cikin wannan...
Completed
RUHIN 'DANAby Aisha Isah
Labarin ne akan mahaifin da yayi amfani da RUHIN dansa gun niyyar arziki. Wannan labari ne mai ban tausayi, cin amana. Kubiyo ni don jin inda wannan labarin zata kaya.
Completed
MEKE FARUWAby Aisha Isah
Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam...
Completed