FADILAH KO SAMHA p 3

73 4 0
                                    

FADILAH KO SAMHA

writing by
Oum.... now and old

Dedicated to ummu hairan

P 3

            SAMHA bata farka saga bacci ba Sai da azahar tana tashi wanka ta yi ba ruwanta da zancen wata sallah ta saka wata doguwar Riga mai ratsin fari ta daure kanta da mayafu ta fito falo akan kujera ta hango Momyn ta da gudu ta tafi gurin ta tana fadin momy na sannu da gida tsalle tayi ta dane cinyar ta

Kallon ta Momy tayi tare da rungume yar tata alah ya sa mata San tilon yar tata dan haka ta furta ai tun dazu ke nake jira ki tashi muci abinchi tun dazun aka shirya shi ke kawai yake jira

Samha tace Allah sarki momyna maimakon ke kici naki kawai yanzu haka kika zauna

Momy tace rabani da wannan zancen naki da kullum sai mun yi ke kinsan bazan iya cin abinchi ba tare da ke ba yunwa nakeji maza taso

Bayan sun kammala nehh Momy ta kalleta tace shalele yau abban ki yace kinada bako after 5 kinga anjima KENAN dan haka sai ki shirya

Gaban ta neh ya yanke ya fadi a fili ta furta bako Momy wani bako kuma aure yanxu zakumin gsky Momy ni ban gaji da ganin Ku ba banaso koma waye shi ace masa bana Sansa ba saina Ganshi ba Momy ko waya nehh a nishi

Kallon ta Momy tayi tare da Sakin baki tace lalle yau na tabbatar da ke abin da ake fada samha to kisani auren nan ya zama dole dan bata karamar riba zai jawo wa dadyn ki ba aharkan kasuwancin sa kisani yaron dan gidan babban aminin sa nehh kuma sunyi waya ance xaizo yau kuga juna Dan Allah karki bamu kunya samha


Kada kai kawai tayi ta tashi ta koma dakin ta kasa zama tayi ta fara kai kawo tana fadin aure auren ma kuma na dole to kuma idan ina da wanda nakeso kuma fahh baza'a tambayeni ba kawai sai a yanke hukun chi kai hakan ma bazai taba yuwuwa ba haba sai kace ba ni ba ita kai take ta Yan surutan ta wayan ta ta dauka number zully naga ta dannawa kira

Bugu daya aka daga chan bangaren naji ance waye yace dake ba ke ba uwar gida na waye ya taba ki na damu gidan su ke kadai ce gagara badau a duk fadin garin Kano sunan ki amsawa yakeyi kece mai abu guda wanda ba'a samun sa sai an yanki ticket kuma ko da an yanki ticket din ma sai kinga dama uwar gida na mai ya faru dake ne dan nasan ba lpy ba wannan shirun

Wani nauyi samha taji kanta yayi a ranta ta furta to yanxu a haka za amin auren dole an ma isa saita nutsuwar ta tayi kafin tace zully kina ina yanzu

Tace ina 360 Nazo shan shisha

Samha tace to kibar komai kikeyi kizo yanxu akwai matsala

Zully tace kina ina yanxu

Ina gida tana fadin haka ta katse wayarta da yake ba wani nisa tsakanin su minti sha biyar saiga zully tazo gidan cikin wasu fitunannun Riga da sket zully ta kasan ce gajeriya mai fadi bakace amma ba chan ba iyayen ta ba masu hali bane ba kuma gidan su gidan yawa nehh mahaifin su baya kula dasu dan haka kowa yake Neman ba Kansa zully ma da taga tana da abin siyarwa fahh shine take rabashi tana samun Yan chanji akai akai saida ya zamana kaf gidan su idan ta gibdaya sharadi ya kafu sabida tana da shi

Farkon haduwar zully d samha a wani club nehh lokacin samha taje ta dan yi Chaji taga zully ta shigo club din tana ganin ta taji ta burgeta tana San kawa da ita wasu samari nehh sukayi cha akan zully suna wasa da ita a lokacin bata wani waye ba sosae ciki ce ganin hakan da tayi nehh yasa ta karasa wa gurin ta fatattaki samarin

A tsugune ta tadda zully dan har sun fara yaga mata riga anan ta dauke ta ta tafi da ita wani hotel ta bata kaya tasa ta sa aka kawo mata abinchi saida ta mata komai to fahh tun daga nan suke mugun good time da samha gashi samha NA kashe wa zully mahaukatan kudade dan haka sai ta kara manne mata da wannan samha tayi amfani ta rika hada zully da manyar alhazawa suna cinta suna biyan ta wani lokacin samha har mamakin zully take dan bata gajitya da sex wata rana sai a cita kusan sau hudu har maza biyu tana ji dasu kuma ta mike garau samha bata da wata abokiyar shawara kamar zully dan haka nehh ma yau ta nemo ta akan wannan



Kai tsaye zully dakin samha ta nufah dan kowa ya Santa a gidan a tsaye ta tadda ta sai kai kawo takeyi ita kadai samha NA ganin ta ta bude mata hannu suka rungume juna sannan samha ta kalle ta tace zully kinsan matsala Salim nehh Ina matukar sanshi amma bana tunanin zai soni a yarda nake din nan kuma gashi wai yau daddy NA ya kawo min wani batu wai yau wani bako zaizo ya ganni dan abokin sa nehh ma kasuwanci kuma suna wani kasuwanci da mahaifin sa shine zasu hada Mu gaba daya NA Shiga damuwa NA rasa yarda zanyi idan ba rasa Salim bansan wani hali zan Shiga ba zully

Kallon fuskarta tayi kafin tace lalle samha kinyi nisa da yawa ni yanxu banda wata shawara da zan iya baki har sai munga bakon naki kuma munji asalin sa shi Dan waye kafin Mu yanke wani hukunchi ki kwantar da hankalin ki gani nehh fahh kawai BA wani Abu ba yazo ai muna maraba dashi karki damu ina tare dake ai

Samha bata kawo komai a ranta ba dan ta yarda da zully Dari bisa Dari dan haka suka zauna suka Shiga hirar duniya inda zully ta kalli samha tace

Hmm ai ban baki lbr ba nayi sabon wani alhaji mai maiko alhajin nan akwai bada wuta sosae fahh kawata ranan damuka hadu dashi ina cikin napep nehh fahh zani rozy da dare shine ya zo gifta Mu kamar daga sama naji anmin mgn da bazan kulashi ba amma sai a kallesa NA dan masa murmushin ka gani kwalelen ka Ashe shima mai yi nehh nan ya gano ni yace nasa mai mashin din ya tsaya saina masa kwalele idan arzikin sa bai kaiba nayi mamakin yarda akayi ya gane hakan

Mai mashin din nasa ya tsaya dan duk tunani NA wasa yake yi yana zuwa naga ya cire 5k ya ba mai napep din ya ce ya tafi nikuma yasani a motar sa ban yi musu ba ma bishi hanya yake fadamin ya jima da sanina amma bai samu damar yi min mgn BA sai yau sabida haka ya za ayi Mu gyaro ta nuna masa nayi banda matsala a ni'ima hotel muka tsaya ya kama daki NA fada miki ai ban taba sanin ina tare da namiji ba sai wannan ranan NA ciyu NA ciyu har na koshi amma alhajin nan bai hkr ba saida yayi kusan 1hours a kaina kafin ya kawo lokacin duk nayi laushi tashin farko 2millions ya samin a account dina a hakan ma fadamin yake daraja ta tafi haka Dan bai taba haduwa da jarumar mace kamata ba anan mukayi misayen number ya ajeni a gida ya tafi na fada miki tun daga nan kullum sai mun hadu dashi ya kwakuleni y cika min account dina yau ma da mukayi waya dashi yace wai yanason ya siya min mota sbd ina zuwa INA samun sa ba sai yazo ya daukeni ba

Samha kam baki ta saki kawai tana kallon zully a ranta tace hmm lalle ma wai 2million yanzu sune suka rikita ta chap kawai dai tayi murmushi ta kalli Zully tace duk karfin sa agun sex ya kai gayson dina nehh

Dan Sosa keya zully tayi tare da fadin ni ai ban taba dan dana shi ba

Samha tace aiko bazaki taba ba dan gayson nawane ni kadai duk duniya yanzu ba namijin dana yarda ya cini bayan shi zan iya masa duk abinda yakeso a duniya indai zai soka min joystick dinsa ke kinsan da haka

Zully tace nasani amma Salim din fahh

Murmushi samha tayi tace da fadin shi wannan ai auren sa zanyi idan nayi aure KUMA na bar wannan safgar wata jaka samha ta jayo wasu kwayoyi ta debo da yawa ta watsabakin ta ta kora da ruwa zully ma karba tayi ta sha dan tasan indai zully ta afa exzol to sha'awa takeji kuma akan ta zata kare.............



                WANNAN KENAN

Vote
more comment more type

Plz shared

FADEELAH KO SAMHAWhere stories live. Discover now