FADEELAH KO SAMHA

54 1 0
                                    

FADILAH KO SAM

Writing by
Oum.... now and old



Aslm alkm Ina yi wa daukacin masoya wannan littafi brk d shan ruwa Allah y karbi ibadun mu da wannan zanyi amfani gurin sanar da masoya cewa idan Allah ya kaimu Bayan sallah wannan littafi mai suna FADEEALH KO SAMHA zai CI gaba da zuwa muku a karkashin shahararriyar kungiyar nan Daya tamkar d dubu AREWA WRITES ASSOCIATION kamar yarda aka saba ma'ana kamar kullum da ko yaushe muna gdy da irin kaunar da kuka nunawa wannan littafi mun gode

Ramadan kareem

FADEELAH KO SAMHAWhere stories live. Discover now