FADILAH KO SAMHA
writing by
Oum.... Now and oldDedicated to ummu hairan
..........kamar yarda momyn SAMHA ta fada haka al'amarin ya kasance WATO karfe BIYAR Dai Dai na yamma Salim da abokin sa sadiq a Gidan alhaji mukhtar ta MUSU domin ganawa da Samha a wannan Lokacin SAMHA da xully na CIKIN kuryan daki sun kede Sai kace muna fukai anrasa wadda zata tayi magana a CIKIN SU ko wacce da abinda take sakawa a ranta suna CIKIN wanan tunanin nehh sukaji alamar an bude ko fahh momy CE ta shigo sa waya a hannun ta bata kalli inda suke ta soma fadin SAMHA bakonki ya karaso ya na falon baki Yana jiran saura kuma kije kiyi Mana shirme Ina fada Miki ki ruke wannan dan Nasan kunnen Kashi gareki yanxu saiki bawa alhaji kunya
Bata tsaya taji abinda zata CE ba tayi ficewarta abin ta Dan tasan SAMHA ba mgn zata yi ba sabida haka nehh ma YASA ko ta kanta Bata bi ba
Bayan fitar momy nehh samha ta kalli xully kafin tace kawata tare da Ke zamuje Koh ??
Zaro idanu xully tayi Tana mai fadin wa Nidin AI idan kin ganni a lahira kaini akayi kije ki gane mijin ki ke kadaI kyaban lbr iDan kin dawo Dan NaGA akan wannan gay din mom and dad ba sauki fahh
Bata rai xully tayi tana fadin to idan Hakane ma meye amfanin zuwan Naki aikin banza AI da tashi kikayi kika tafi tinda ba wani amfani da zaki min
Bata tsaya jin abinda zata fada a ta sauka Daga gadon Tana maI daukar Dan karamin mayafin abayar daKe jikin ta ta yafahh kafin ta kawo wasu zafafan turaruka ta auna a jikin ta ta nufi kofa
Charan taji zully ta chafko hannun ta Tana fadin haba uwar gidana Kinsan ni dake Bata baci haka duk abindaya same Ki ya same ni fahh wasa nake miki ba Wai da gsk ba haba ni na ISA ma na fara wannan zancen ai DanI za a gano wanchan Dan rainin wayon da kalle min Ke har yaji Wai Yana sonki kuma dole ma Yayi bayani baisan wace SAMHA mukhtar bane jinta kawai yakeyi ni da Nasan abata Nasan kayata to ni zan bashi lbrn bakin rijiya ba gurin wasan yaro bane haba ta gayson Dan yi murmushi Mana ta arasa mgnr Tana shafo beautiful face nata
Samha Kam Bata San sanda wanI tattausan murmushi ya kufce mata ba Dan a Duniya tanason a koda ta kanta kara girma yake yiye da na da idan an Koda ta sabida haka ta kalli xully tace Hmmm kawa ta Kenan ni Nasan duk wuya duk dadi muna tare ke Dai shirya maza gayen nan YAU zai San ko wa ya gano yace ya na so ta fadi haka Tana mai cizon lebe
Wani yarrrrrr zully taji ganin yarda SAMHA ta cije labbanta ji tayi kamar ta kamo SU ta tsotse Amma ba hope Dan haka Sai ta basar tare da furzar da wata iska mai zafi batasan duk abiNDA tayi akan idon SAMHA tayi ba Kawai Dai itama ta basar nehh sakamakon bakon dake jiran ta
Bayan wasu lokuta xully ta shirya CIKIN wasu kananun Kaya riGA da wando sun matukar kamata sosae wani karamin mayafi tasamu tayi rolling na kanta dashi kafin ta afka turaruka SANNAN ta kalli SAMHA Tana mai fadin am ready besty
Samha batayi mgn ba sakamakon chajin da xully ta Bata na wannan Kaya data afka sai ofa data bude tayi gaba kafin xully ta take mata baya zuwa sashin ba I
Saida sukaxo daf da ofar xully ta ri o hannun SAMHA Tana fadin yanzu haka zamu Shiga ko fruits babu AI yakamata a Dan basu respect tunda bakin dad nehh ko ya kikace
Wani dogon tsaki SAMHA taja tare da fadin to Dan bakin dad nehh ina ruwana shi zai zauna min da yaron ko ni tunda ba son sa nake ba AI ba ruwana da saIna yi masa wata hidima Dama Dai Salim nehh to da sauki tunda Ina San sa kuma Kinsan ba abinda xai kawo Ahmad Ahmad turaki nan Gidan Hakane??
Ta fada Tana mai dagawa zully gira xully batace komai ba illah bude ofar da tayi Tana mai yi wa samha alamar ta FaRA Shiga
Kai tsaye ta afka CIKIN dakin ko sallama babu haka xully ta take mata itama ko sallama Bata yi ba
Salim na zaune shida Sadiq suna Dan taba hira GA kayan ciye ciye nan da yawa agabansu Amma ko Daya basu ta aba Sadiq nehh ma Ke kallon Salim Yana fadin yanzu abokina idan kuma wannan Yarinya tayima fahh Sai ka yarda a daura auren nan ko
Salim Kam murmushi Yayi Yana fadin Sadiq kafi kowa Sanin idan naga yarinYar nan ko tamin ko Bata min ba RA'ayina nehh auren ta tana yi min kuma Naki auren ta idan nayi niyya wannan duk RA'aya nehh
Sadiq yace yes abokina kana Iya yin komai tunda kai xaka zauna da ita Amma kuma ka Rika tunawa da dad wAnnan Yarinya ta bangaren sa nehh bai kamata Dai ka bashi kunya ba
Salim yace Hakane kam Amma kasani Koh kansa dad din ba haka yace nazo na aure ta ba haka yace nazo idan ta min ayi mgn Ina fatan ka gan...
Hadiye maganar sayayi sakamakon jin an bude komai falon Harma an Shigo Gaba dayan SU SUKA daGA kansu don ganin ko Waye ya shigo falon ba neman izini ko sallama
Samha CE tsaye ta kame Kam tamkar wani mutum mutumi kayataccen murmushi nehh bayyane a Fuskar ta mai nuna tsantsar farin ciki Gaba Daya hankalin ta na kan Salim da shima ita yake kallo da mamaki a ransa Yana fadin to wAnnan kuma mai kawo ta wannan GIDA to ko Dai itace wadda dad Ina yace nazo na gani kai ba ita bace ya fada a hankali wani bangare na zuciyar sa kuma Yana fadin to idan ba ita bace ba AI kasan ba waccen mai siffar inyamuran bace dole ma itace nan goben ba da karfi ya furta no bazai Tana yuwuwa ba
Sadiq nehh ya taso a da sauri Yana fadin abokina mene bazai yuwuba iyee kAI da ko gaisawa bakuyi da yarinyar ba
Murmushin yake Salim Yayi kafin yace a a ba komai fahh ba daku nake ba fahh Yana fada Yana Dan dariya Sama sama kamar wani zararre Yana karewa SAMHA da xully kallo tun Daga Sama har asa ji Yayi RA sa Yayi mugun baci yaji ko kadan Baya son kallon inda SAMHA take gaba Daya a ransa ya furta tirrr da wannan rayuwa Wai yanxu neman auren ki akaxo Amma kalli a yanda kika fito Sai kace ba Yar musulmai ba kai Gsky dad ya cuceni ma ni Daya turoni wannan GIDA Amma ba komai laifi nane da naxo to Amma AI ni biyayya nayi SBD haka ba damuwa Yana kaiwa nan a tunaNin sa ya kamo hannun Sadiq Yana mai fadin mu tafi Koh
Sadiq kam bai gane abinda yake nufi ba Gaba Daya kansa ya daure Dan haka bai CE kala ba ya mike kamar yarda abokin NASA ya bukata
Ta gabansu SUKA WUCE Amma tsakanin Samha da xully an rasa Wanda zai CE kala kawaI idanu SUKA bisu dashi har SUKA fice Sai Bayan wani Dan lokaci SANNAN xully ta tako Tana mai fadin
Besty Yana ji kinyi Shiru ko ba shine salim din da kika nunamin a hoto ba ta tambaya Tana zagayowa ta wajen Fuskar SAMHA
Samha Kam ta kasa magana Sai girgiza kai takeyi ita kadai kamar wani kadangare xully CE ta ruke ta Tana jijjiga ta tare da kiran sunan ta da arfi
Firgigit tayi Tare da fasgewa f
Da kuka rungume xully tayi Tana fadin baya Sona xully wlh baya Sona Nikuma duk Duniya shi kadai nakeso shi kaDai zan aura Idan ba shi baxan Iya rayuwa na xully ki taimaka min Wayyo Allah daddy na Wayyo Allah momyna Ku taimaka min Ina sanshi wlh momy daddyna............Masha Allah wannan Kenan KUDAI Ku BIYO ni fans muje xuwa yanxu fahh aka fara
By Oum now and old

YOU ARE READING
FADEELAH KO SAMHA
RomansLABARIN FADEELAH KO SAMHA LBR NEHH AKAN WANI SAURAYI DAYA FADA TARKON WASU TSALA TSALAN YAN MATA GUDA BIYU DAYA DAI HAIFANTA SUN KASANCE BASU DA KOMAI SAI RUFIN ASIRIN UBANGIJI DAYA KUWA IYAYEN TA MASU HALI NEHH SHIKUMA SAURAYIN YA KASANCE SHIMA MAI...