FADILAH KO SAMHA
writing by
Oum.... now and oldDedicated to Ummu hairan
4
Bacci suka sha mai dadi tare kafin su tashi sahma ce ta fara tashi taga zully a kusa da ita duk tayi wani nashe nashe gaba daya jikin ta a waje yake wani yarrrrr taji a jikin ta bata tabajin Irin wannan abin akan mace ba sai yau kwata kwata mace bata burgeta amma yau dai kam tana jin tanason kasancewa da mace kuma ba kowa take sha'awa ba sai zully amma bazata iya afka mata ba dan tanajin nauyin ta sosae tambayar kanta tayi to wai ma idan na afka kanta mai zan mata kawai na kama mata nonuwa na sha na sha mata Volvo dinta tasha NASA shikenan fahh bazan ji katon sandaya ratsa ni ba ai ba wani dadi to amma gsky ina sha'awar aminiyata
Hannu ta kai ta kama Boob's dinta guda daya tana dan wasa dashi wani motsi zully tayi da Sauri samha ta janye hannun ta Dan bataso zully ta San yanayin da take ciki a kan a matsayin ta na uwar gifan ta
Tashi tayi ta shige bandaki tayi wanka ta fito sannan ta duba a gogo hudu saura dan haka kafin ta shirya ta tashi zully itama wankan tayi tare suka shirya ita dai samha wata doguwar riga ta saka mai tarin duwatsu a gaba kirjin ta turo duwatsun abin kwanin sha'awa sai ta sami mayafi ta yi rolling din gashin ta ta baya dashi ba wata kwalliya tayi ba amma ba laifi tayi kyau sosae itakam zully mutanen ta ta kuma sawa wato karamar Riga amma wannan karon ta rufe cikin ta baki daya sai ta a dogon bakin wando wanda ya kamata sosae ita ba ma'abociyar kwalliya bace ba sakamakon Kyan da Allah ya bata duk da ta kasan ce wankan tarwatsa amma duk da haka idan ta kalli samha wani kishi takeji
Samha ce ta dauko wayan ta ta duba karfe hudu da rabi Jan hannun zully tayi suka zauna ta kalle ta tace Kawata yanzu saura baici 30min ba gayen nan yazo Allah yasa yace ban masa ba dan banason auren wlh
Zully tace ki kwantar da hankalin ki Kawata idan ma yace yana sanki ai akwai malamai ko Kin manta nehh
Da Sauri samha ta kalleta tace amma dai kinsan bana bin malamai koh
Zully tace aiko idan ya ce yana sanki baki da wata mafita data wuce hakan a guna dai
Samha tace ai bazai ma ce yana so ba insha Allah
Wata hirar suka kama inda lokaci bayan lokaci take kallon agogon ta Dan tafiso yazo a gama komai da komai tanason su hadu da gayson dinta yau a club dan ta jima bai caccake ta ba ,
A bangaren salim kuwa sai biyu ya dawo gida a lokacin ya gaji sosae dan wasu kaya aka shigo masa dasu daga Indonesia kayan suna da matukar muhimman ci dan haka da kansa ya taro kayan sakamakon kudin da ya zuba akan su masu yawa nehhh bayan an gama sauke kayan nehh ya tsaya saida ya tabbatar da kowanne shagon sa sun Debi kayan a lokacin ankai ko wanne sannan ya taho gida a gajiye
Bangaren sa ya nufa ya zauna a bakin gado yana sakin ajiyar zuciya samha ce ta fado masa a rai wani dogon tsaki yaja yana fadin wannan yarinyar ai ko mayya sai haka kuma ma ni fahh lbrn da nakeji ance karuwar gida ce to taya ma zanyi soyayya da karuwa ko bazan aureta ba tsaki ya kuma ja yana fadin lalle iska na wahal da mai kayan kara tunawa Yayi da maganar abban su agogon hannun sa ya duba uku saura bayi ya fada ya yi wanka sannan ya fito ya shade jikin sa da wani mai me kamshi jallabiyya ya saka akan gajeren wandon daya saka ya sauko kasa bangaren Momyn su ya nufah
A zaune ya sameta kan gado tana chat a waya sallama ya mata ta amsa masa ya tsuguna ya gaishe ta amsa tare da fadada fara'ar ta tana fadin a a Salim an dawo kenan ya gajiya
Yace ban gajiya momy tace am abinchi na jiran ka dan nasan bakacin abinci a waje
Yace OK Mom tashi Yayi zai fita tace am Salim na manta jibi sister dinka zata dawo dan haka kai xaka je ka dauko ta Dan abban Ku baida lokaci nima kuma haka so kai zakaje airport ka dauko ta kuma karka manta da maganar Ku da abban ka ta yau
Juyowa Yayi da murmushin jin dadi a fuskar sa na jin hanan zata dawo gidan sannan yace eh mom ban manta ba kuma insha Allah zan je anjima kadan Momy
Tace OK Allah ya maka albarka
Ya amsa da amin momy
Fita Yayi ya nufi dining bayan ya kammala ya koma bangaren sa shiryawa Yayi a cikin wata blue din shadda sannan ya saka takalmi sau ciki hular sa ya kawo kalan shaddar ya saka ya dauko agogon sa ya saka sannan ya kawo dan karamin glass Dora a fuskar sa ya fito dakin mom ya shiga ya mata sallama a lokacin ana ta kiran sallah dama yana da alwala dan haka masallaci ya nufah bayan anyi sallah ya dawo ya dauki motar sa ya yafita kai tsaye gidan su babban abokin sa ya nufahh wato Sadiq
Da Sadiq da Salim Allah ya hada jinin su tun suna kanana karatu nehh ya raba tun da suka gama secondary kowa ya kama gabansa a yanzu dai Salim ya zama babban likita Wanda ake ji dashi a garin Kano shikuma Salim yana kasuwanci Sadiq ma baida aure kamar yarda salim baida shi dan haka suna yawan haduwa akan shawar warin na rayuwa baki daya
Kamar yarda salim Yayi tunani ya samu Sadiq a Gida inda ya karanta masa abinda abban su yace Sadiq yayi garin ciki sosae nan take yace to abokina bari na shirya muje dan nasan abinda ya kawo ka kenan amma ya zakayi da samhan ka kenan
Bata rai Salim yayi tare da bankawa Sadiq harara yace ka ta ba ganin jnda wuta da ruwa suka zauna GU daya to indai kanaso Mu zauna lpy ka dai min maganar wannan kazamar yarinyar
Sadiq yace yi hkr my gay idan na bata ma rai bari bani minti talatin ina zuwa ciki ya shige inda salim ya fito a bangaren Sadiq ya nufi gidan baki daya kamar yarda salim suke nan ma haka suke iyayen su sadiq su biyu kawai suka mallaka Sadiq da zaliha kuma da zaliha da hanan kawayene tun na yarinta tun makaranta ita zaliha ta gama karatun ta ta dawo gida itama karatun likita tayi kamar na yayan ta amma bata jima da dawowa ba dan batafi sati ba
Salim ya samu hajiyar su Sadiq inda suka gaisa cikin mutunchi da girmamawa dan salim akwai biyayya zaliha ma ta gaidashi inda ya amsa mata da fara'a a fuskar sa anan take tambayar sa hanan yace mata jibi zata dawo zaije dauko ta anan kuwa zaliha tace Yaya dan Allah idan zakaje kaxo muje tare ina son na ganta
Murmushi yayi yace OK ba damuwa zanzo insha Allah sallama ya musu ya fita a lokacin salim ya fito sanye da shudiyar shadda yasha hula da takalmi ba karamin kyau yayi ba amma bai kai salim ba duk da shima ya kasance fari tass salim na ganin sa yace yawwa zamu iya tafiya dan lokaci yaja sosae
Sadiq yace OK ina zuwa ciki ya shiga yayi wa su zaliha sallama ya zo suka nufi kwatancen da akayi wa salim na gidan su samha..............
VOTE
comments and sharedYawan comments dinku shine zai sa na dauki alkalamina da muhimman ci naci gaba da sambado muku typing fans
Plz shared
YOU ARE READING
FADEELAH KO SAMHA
RomanceLABARIN FADEELAH KO SAMHA LBR NEHH AKAN WANI SAURAYI DAYA FADA TARKON WASU TSALA TSALAN YAN MATA GUDA BIYU DAYA DAI HAIFANTA SUN KASANCE BASU DA KOMAI SAI RUFIN ASIRIN UBANGIJI DAYA KUWA IYAYEN TA MASU HALI NEHH SHIKUMA SAURAYIN YA KASANCE SHIMA MAI...