FADILAH KO SAMHA
writing by
Oum.... Now and oldDedicated to ummu hairan
xully ce ta soma lallashin samha tana Bata baki Tana fadin
Haba besty na Dan Allah ki daina wannan kukan haka Yana konamin rai wlh Sai kace wata karamar Yarinya kin Sani a duniyar nan ba abinda kika nema kika rasa haka kuma a nan Gaba komai kike so zaki samu balle wannan talikin bawan Dan allah ki daina wahalar Min da kanki yanzu ki share hawayen ki mu tafi gurin momy idan yaso Sai ki fada mata komai muji mai zata ce
Shuru samha tayi Tana sauraren xully kafin Daga bisani ta share hawayen ta suka nufi falon tare
A zaune suka tadda momy akan 3sister's ta rafka uban ta gumi a hankali samha ta arasa gurin ta Tana mai zama a kusa da ita tare da fadin mommAhh Meya faru nehh haka naga kin yi shuru kina tunani
Dago kai momy tayi Tana kallo tilon diyar tata kafin ta magantu da fadin samha ba dole nayi tq gumi ba naji ance Salim din ya fice a Gidan nan ko sallama bai yi wa kowa ba ai dole ki ganni a haka nasan ba a raba dayan biyu ba ko dai kin masa rashin kunya nehh kin koreshi
Murmushi samha tayi tare da kada kai Tana fadin a a momy ba Daya mun gaisa nehh Kawai fahh Sai mukayi sallama ya tafi ko xully ta fada Tana kallon xully dake kasan carpet
Kada kai Kawai xully tayi Dan batasan mai zata ce ba idan banda Hakan
Wata nannauyar ajiyar zuciya momy ta sauke lokaci guda murmushi ya bayyana akan fuskarta kamo Yar tata tayi tare da rungume ta a jikin ta kafin tace to ya kika ganshi ya Miki Koh yata
Dan murmushi samha tayi Wanda ya bayyanar da tsantsar masifaffen kyanta a fili kafin ta Kada kai alamar ehh
Momy tace kai banyarda ba Gsky ki fadamin Gsky
A fili ta furta wlh Ina sanshi sosae momy ni tun ba YAU ba ma Tana kai nan ta shige jikin momyn nata ta boye kanta Tana dariya
A fili momy ta furta alhamdllh Allah na gode maka kice Yar momy Bana Sai musha biki badi naga jikana
Dasauri samha ta dago Tana kallon momyn nata da mamaki Tana fadin momy daga aure Sai haihuwa
Momy tace a to mai ake jira Yar momy AI ni kaina nafison na Gansu a gabana suna shawagi Ina wasa da su
Dariya samha tayi kafin tace Gsky momy ba yanxu ba nidai so kike na tsufahh da wuri ta fadi haka Tana MaI mikewa Daga jikin momy fita tayi daga falon momyn xully natake baya
Sashin ta suka nufah samha Kam YAU Tana CIKIN farin ciki Mara misaltuwa Dan haka Tana Shiga dakin ta ta fada kan gado Tana murmushi ita kadai abubuwa da Dama take tunanowa musamman rayuwarsu da Salim
Xully ce ta kwanta a kusa da ita Tana dariya Tana fadin Lalle yau da alama kina CIKIN farin ciki samha
Juyowa SAMHA tayi ta fuskanci xully Tana fadin kuma duk Salim nehh sila ba

YOU ARE READING
FADEELAH KO SAMHA
RomansaLABARIN FADEELAH KO SAMHA LBR NEHH AKAN WANI SAURAYI DAYA FADA TARKON WASU TSALA TSALAN YAN MATA GUDA BIYU DAYA DAI HAIFANTA SUN KASANCE BASU DA KOMAI SAI RUFIN ASIRIN UBANGIJI DAYA KUWA IYAYEN TA MASU HALI NEHH SHIKUMA SAURAYIN YA KASANCE SHIMA MAI...