abdulhafeez 5

2K 112 3
                                    

5⃣tace awh tom. Washegari meena taje class karatu harta fara karatun taji tana kewan aliyunta. Hakan yasa tadauki waya takirashi yakuwa dauka tare da sallama. Tace swthrt i miss u. Yaji dadi sosai ayanda ta ratso maganan nata. Tuni suka fara soyayya tamanta tana class . Anan take tambayarsa yaushe zai dawo (dake a abj yake aiki). Yace zanxo very soon insha Allah. Sun gama wayan kenan tadauki books dinta zata dawo hostel aganinta tacinye lokacin karatunne gun waya da masoyinta. Ganin mutum kawai tayi agabanta. Juyawa tayi zata gudu yace da Allah can matsoraciya. Tace aedin. Kaga yadda na tsorata kuwa?. Nan suka jera suna tafiya. Yana sanye da kananun kaya dakuma glass dinsa manne a idonsa baya rabuwa da ita koyaushe yayi kyau sosai gawani kwarjini daya kara mata komai nashi daban ne. Ga wani nutsuwa na musamman da Allah yabashi magananshi daddya tamkar bazaiyiba. Ita aganinta kowacece wannan eeshansa tayi matukar yin saa. Take taji wani kishi har cikin ranta. Aikuwa yagane yanayinta yacanja yace lfy?. Tace babu kainane yake ciwo, yayi murmushi sannan yace akwai dai magana fada muji. Der must be smfn; smfn spcl abt him kuma shine aduk lokacin datake da damuwa kobata furta masa ba toh zaigane tuni zai tsareta saita fada masa. Tace babuuu oooo u r jex lukn cute! Yayi murmushi sannan yace ehreeennnn jealousyy! Tace jealous for wer? Kananan m jex managing to walk wit u. Yayi murmushi sannan yace ahap daga baya kenan nazama mayyenki kinzama mayyata, sai can tace yanaga yau kaman bakajin dadi u r so weak yayi murnushi wanda zance yabi masa jiki sannan yace babu. Tadai jishine anma tasan akwai wani damuwa hakan yasa tace inka dawo a masalaci zamu hadu yanzu magrib tayi kuma kaga zaayi sallah karmu bata tym. ahaka suka karasa hostel yace bari yawuce masallaci. Tana shiga tayi sallah tadauko wayanta takuwa leka grup taji baayi wani surutu ba saitafara karanta msgs anan taga anatayiwa eesha jajen yajiki. Tuni tafarayi itama tamata gaysuwan yajiki. Anma taga baiyiba tayi adyn num dinta tayi savn da eshaan hafeez sannan tayi sallama. Alokacin ankai eshaa asibiti donhaka saida suka dawo tagani ta amsa mata. Nan meena tayi introducing kanta esha tayi dariya tace awh yakike? Bayan gaysuwa takara mata jinjina sannan tatura mata fruits na smiley na whatsapp esha tace nagode. Anma bazan sha naki ba saina hafeez dina meena tace ohhh danima banda hafeez dinnanne saiki gayamun naji haushi

ABDULHAFEEZ (2014)Where stories live. Discover now