abdulhafeez 16

1.4K 76 0
                                    

1⃣6⃣tuni ya nufa kansa ya umurcesu dasu fita gabadaya subarshi shida nurses. Anan dakyar aka janye esha akan hafeez. Meena kuwa naganin ikon Allah abakin kofa. Jikinta yayi sanyi . Batasan akwai ranan dahaka zai faru da ita ba. A mafarkinta inta hadu da eshan haferz suyi kirki kuma bazata. Gwada mata tana sonshi ba toh gashi harsun zauna tasan komai. Abinda yafi daga hankalinta shine abinda takaranta a chat nasu yusrah. Dawani ido zata kalli grup members? Itakam she meant no harm. Gashi tazo zata shiga dakin anan taji lokacinda haferz yake kiran sunanta. Har esha tayi magana. Dakuma duk sumbatun da esha tayi agabanta saidataji tausayinta. Saidai yazatayi ta shaku da hafeez? Wayanta ta dauka tafita. Takira yusrah kirfi tana tambayanta yazatayi bayan tamata bayanin komai. Yusrah tace meena kiyi hkr kawai kibarsu ki rungumi aliyunki nasan kinason hafeez but anma bakikai yadda esha takesonshi ba. So abunda zaayi kifita hidimansu karki bashi fuska again kibar rayuwarsu. I think its beta. Nan tayi godiya takashe waya. Tana kan tunani tashiga cikin mota kanta yayi zafi sosai. Addua tayi sosai kafin tafita a motan alokacin tasamu likitan yafito yana cewa abarshi yayi barci. Jininshi ne tahau. Alokacin hajiyan hafeez dakuma hajiyan esha suka karaso dagudu esha ta rungume hajiyanta tana kuka mai tsuma zuciya. Meena saitaji kunya sosai ganin ita kadai ce bare donhaka tacewa anty fary zata je gyda tadawo. Anry faty ko kallon ta batayiba. Harta fara tafiya esha tace sis ina xuwa? Tace gyda zandawo anma. Esha tace bakomi sainazo nima. Tana tafiya tana tunani wacce irin mutum ce. Isha ? Inwani yaga abun datakeyi zaije bata kishin hafeez ko bata sonshi alhali yadda takesonshi Allah kadai ne yasani. . Harta isa gyda tashiga daki ta baje akan gaso hajiyanta ne ta leko yajikin hafeez? Tace dasauki umma. Tace bakomi Allah yakara sauki. Tana fita meena tamike ta gyra kwanciyarta alokacin taji wayanta na ringing dubawan dazatayi taga kuluwa ne. Kuluwa kawarta ce sosai tana uni lag yoruba ce. Tadauka tare dacewa yooh bea ykk? Kuluwa taja tsaki tare dacewa mumu girl na wen i cal u zakimin dadin baki? Dariya meena tayi sannan tace bazaki ganebane yagyda ya skul? Yakuma abduljabbar? Tace evrtn fyn o. Jabbar mumu boy dey o. Kefa ina hafeez da aliyu? Anan ta zayyana mata abunda ke faruwa tundaga farkon haduwanta da esha da zamansu da xuwa asibiti. Kuluwa tace Oh chineke. Na dat gal wer he love? Meena tace yesso. Yanzu yazanyi? Kuluwa taja tsaki. Mtsw no b man he be? Ba mata hudu ance suyiba? Karki bani kunya mana . Saikace u no be my frnd. Ahh forget d bitch nd love him joh. Meruwanki da ita. Kinban kunya joh. Akan mace zaki bar mata? Kinzama looser kenan? U beta hug him tight. Kuyi competition kawai duk wanda ya iya kissa ta ficeshi. Mezata nuna miki? Tafiki kyau ne? Meena tace ke farace fa akwai kyau.! Kuluwa taja tsaki. Thunder fire yu mumu! Fara? Ahap kice kinfita kyau mana fari ko wahala. If dai zanbaki advise kiji toh wlh ki manta dawani esha go get ur man. it is a century of ruthlessness no more waiting for your crush to breakup. Scatter the relationship nd get ur man. Meena ta ja dogon numfashi tace yana sonta fa! Tace oh ke baya sonki ne? Meruwanki ko ke ba mace bace?

ABDULHAFEEZ (2014)Where stories live. Discover now