abdulhafeez 21

1.3K 82 0
                                    

2⃣1⃣suka fita ranan sun zagaya sosai, kowa farin ciki aransa abinda yafi kwantar mata da hankali shine bataga sunyi waya da esha ba kuma baimata maganan ba, sunje sunn siya snacks da drinks sunhutu sosai sunyi tadi, sai can biyar na yamma suka dawo, ana ajiyeta. A gyda tashige daki ummanta tagani azaune ranta a mursuke, tafara yake umma lafiya,? Ubanki ne! Nan tasha jinin jikinta, ashe yarinyannan baki da kai? Bakisan kara ba?, nifa banson neman magana, kinada saurayinki kina kwacewa kawarki saurayi? Wannan ai rashin hankali ne, toh daga yau karna kara ganinki dashi kida wasa, kinje kin jibge aliyu kin kama wanda kikasan ba aurenki zaiyiba?, nanfa ummanta ta harzuka sosai tamata fada, meena kuwa ta kulu sosai, wato esha gun uwarta zatazo tahada mata munafunci,?; tana shiga daki tadauko wayanta tadannan wayan esha, taji dai baa dauka ba, taga bazata iya zama ba, tafito zata fita saitaga hajiyanta azaune tasan bazata barta tafita ba, donhaka saita zaga tabi tabaya tadauki mota fuuuu sai gydansu esha, tana horn batare data shiga ba tace aisha umar naciki? Yace a a yanzu tafita, taja tsaki taja motan, gyda. Tayi niyyan komawa, saidai tadauki hanyan valley park, tasan esha dason xuwa wurin, azaman dasukayi tasha cemata if tanason zama ita kadai she prefers xuwa gurin tazauna tayi shiru, donhaka a saukake tayanki kwana tanufi gun, tana isa tayi parking tafito tana zagawa ko zata ganta, aikuwa taganta azaune awani kujera dawayanta a hannunta tana danne danne, kana ganinta zakaga ramewanta afili, meena ta karasa cikin takun kasaita itama, suna hada ido esha ta kirkiro murmushi amina aliu yagyda?, meena cikin yamutsa fuska tace ba abinda yakawoni kenan ba, so dakikaga kinajin tsorona shine kika samu mamana kika gayamata? U tot kinyi winning? Or no never, hafeez munkai 3yrs tare, i love him nd he does too, so bayadda kika iya dani, nazama karfen kaya, so kidaina zagawa kina hadani da mum dina, saidatagama surutanta da zage zagenta, tadago takalli esha taga ko ajikinta illama kallonta datakeyi kaman me karantar abu, esha taja numfashi, sannan tafara inaso nagayamiki abunda bakisaniba

ABDULHAFEEZ (2014)Where stories live. Discover now