1⃣3⃣dare nayi aka umurcesu da duk sutafi gyda bawanda zai kwana kasancewar dokan asibitin kenan haka kuwa akayi jikinsu kaman ansa laka suka nufi mota kowacce da abinda ke damunta. Gydansu meena suka nufa bayan esha tayi sallama dasu anty faty. Sai a lokacin tunanin yafadawa meena owh to dama sunsan hafeez ne? Kokuma hafeez dan uwan mijin anty faty ne? Nan kuma reactions din kowa a asibiti yafara dawomata dakuma suman da esha tayi kanta yafara caji sosai ahalin yanzu batasan meke damunta takaimaimai ba. Suna isa gyda ta shige bandaki don ta watsa ruwa tafito wankan tayi alwala kasancewar sunyi sallolinsu tun a asibiti tayi alwala don tazauna dashi. Allah yayita mai kokarin rikon ibada, tafito kenan zata shiga falonta taji esha nawaya tuni taja ta tsaya don taji tana wayan tana kuka ne, tana cewa"umma i cnt fa bazan iya fadaba, sannan zansa idone kawai ina addua Allah yazaba min mafi alheri, anan takashe wayan meena tashiga alokacin esha na kokarin goge hawayen fuskanta don batason meena ta fuskanci halin datake ciki. Esha batare da ta nuna taji komai ba tace ankawo wayan ne? Tace ae tun a asibiti anty faty taban, tahado musu coffee sannan tazo tazauna tamikawa esha daya tadau daya sannan tafara magana, esha kinada zurfin ciki but abinda nakeso kisani shine ko bazaki gayamun damuwanki ba kiban higlight akai sannan inaso inmiki godiya naji dadi sosai na nuna damuwa dakikayi akan hafeez, esha idonta jawur tadago ta kalleta sannan tace bakomai u r more than a frnd, a zahirin gaskiya Allah kadai yasan halin da esha take ciki anma dake duk bawan daya rike addua bazai tabeba hakan yasa take daurewa bayan tagama surutanta wanda agun esha duk surutu ne baida amfani, kowa tafara abun gabanta esha chating dinta takeyi don Allah yagani haryanxu tanajin zafin abunda hafeez yamata anan take cewa yan grup hafeez din bena baida lfy, yusrah kirfi abin ya tsaya mata awuya itada sakeenarh dazu akacemusy hafeez din esha yanzu itakuma tazo tana cewa na meena sakeena ce tace wani hafeez ne daya sai yusrah dake tasan hafeez din meena tace barin dubo maki hotonshi nan taturo hoton abdulhafezx yayinda itakuma sakeena tace a a wannan ai abdulhafeez ahmed ne saurayin esha nanfa musu ta rikice a grup esha nakaranta msgs din anma kuka takeyi yayinda itakuma meena na daki ko wayan bata waiwayaba balle tasan me ake ciki babban damuwanta hafeez yasamu lfy ko da aliyu yakirata tana kuka tagayamasa yamata fatan sauki anma shikadai yasan radadin dayakeji aduk lokacin da meena tamishi maganan hafeez shikam bazai iyaba yanaga gwara yasamu hanya daya yasameta suyi magana if bata yarda ba kuma he thinks zaiyi break up ne kawai abin yamasa yawa, anan sakeena lawan takira esha tare dacewa esha? Esha na kuka ta amsa tace oh shit nasan zaarina, karkiyi kuka hold on to it, karki bari namiji yashiga tsakaninki da mace yaruwarki, esha tace karki damu sakeena badamuwa nan tayita rarrashin ta harta kashe wayan anma azahirin gaskiya hankalinta bai kwanta ba, a grup kuwa dake most of dem sunsan meena nd wasu sunsan esha nan suka fara surutai wasu sunce tanemi meena tayi dealing da ita yayinda wanda sukaaan tarihin meena da hafeez sukace kawai abun is complicated but d truth is itama meena hafeez yanagayamata yanada budurwa esha Allah naidai kawai yayi zasu hadu, yusrah kirfi wacce gaba daya tasan kan maganan tace no kunsan me? D issue is complicated but i have to say d truth koda kuwa zaiyi hurting wasu . D fact is meena nd hafeez are so close not even relationship can keep dem more closer dan d way der r, sun shaku sunsan halin juna, i can bet it dat ko ita esha dasuke soyayya dashi she wnt knw him d way dat meena tasani, i knw dix two ppl r togeda for a long time, ba soyayya suke ba but suna wani abu waishi invisible love domin kuwa soyayyansu its in d vain, karkuji haushina but d fact is hafeez nason meena itama tanasonshi! On d side of esha kuwa i dont knw how long dasuke tare but wat i knw is bawai zunzurutun son da hafeez keyiwa esha bane but abin yakaru ne saboda family issues tunda iyaye suna ciki abunsun yazama like farilla, kunsan akwai abinda ko kunsan ba haka bane but due to kasan dolene ayi zakayi zeroin mind dinka akai, anan sakeena ta katse yusrah tare dacewa nooooooolll! Backoff yusy saboda u knw nfn abt esha neither hafeez if kinsan meena u dnt knw us, esha tare suka tashi da hafeez soyayyansu since suna yara so bawani maganan ansashi dole , yusrah tace u r still repeating d same tin danafada inaso kusan cewa akwai fifference in love daka tashi kanayi tareda mutum ba love bane sunanshi wannan shakuwace anma love kam acikin yan atbu student din grup dinnan inbawai zakuyi son kaiba but kunsan cewa if u c meena nd hafeez dax d defination of love!
YOU ARE READING
ABDULHAFEEZ (2014)
Short Storya hausa novel, so emotional,tragedy,love sacrifice, and patience