HANNAH 45-46💫💫💫💫💫💫

365 22 8
                                    

Written by
Mrs hilwa

Story by
Mrs hilwa

edited by
M.hannah

Story continues 😘😘😘😘😘😘😘😘

Vote
Comments
Likes
Share

              I DON'T CARE EPISODE

Hannah tayi murmushi ta dawo kan kujeranta ta zauna,tare da daukan tea cup dinta ta nayi sipping kana tace uhmmm gaskiya haka muke business din dasu arabian partners dinmu,shiyasa wani lokacin bana damuwa da duk wanda zamuyi mu'amala da shi,but to cut the long story short i don't care what other's think or will say all that matters is duk abunda nakeyi inayi ne saboda nasan it is my job and duty as a staff so kaga ya zama dole na dinga hulda dasu akan yaranda zasu fahimta

Kamal yayi murmushi yace toh ma sha Allahu, amma yanzu idan kika tafi ya zamuyi kenan hannah?hannah tace kada ka damu komai zai tafi a yanda akeso in sha Allahu ,a minute,mikewa tayi tabar fallon,bata wani dauki lokaci ba ta fito hannunta rike da wani file milk,nan ta zauna tace here is the file,bayan kamal ya karba yace toh shi kuma wannan menene?hannah tace ya kumshi komai da komai na contract dinda mukeyi planning with our arabian partners from cairo dan haka basai kun nemeni ba komai yana ciki in sha Allahu ,so just relax koda bana nan no one cares bazaiyi affecting komai ba

Kamal yayi nisa na dan wani lokaci yace hakane amma dai kinsan dole ne zamuyi missing naki koh?hannah tace hakane amma kuma all will be fine in sha Allahu, suna cikin hakan sukaji ana knocking, chak suka tsaya suna kallan junansu,kamal yace ki bude kofan mana,hannah tace hmmm yanzu kuwa ayyi zaynab ce,kamal yace ayyi sai zee nima ga tawa cen ina fama da ita wallahi, nan ta mike ta nufi kofan ta bude, bayan ta bude kofan zee tace hmmm hajji dama kina ciki kenan har zansa key na bude,hannah tace you welcome babe,nan sukayi hugging din juna kana hannah ta amsa mata da tun dazu na dawo,ya akayi kika jima yau?

Hannah tana rike da hannun zee suka shigo fallon,zee tace dama kina tare da bushman din nan kenan,kamal yace sannu bushwoman,zee tace kadaisan am your sis koh?kamal yace kedai kika sani yar baya,ya aikin office din?nan dai ta zauna itama aka hada mata tea din sukaci gaba da firan tasu

Kamal yace kinji dai labarin hannah zata tafi ta barmu koh?zee dake kokarin kai tea cup din abakinta ta tsaya chak tana kallan sa cikin rashin fahimta,tace bangane ba ,explain more please ta karasa maganar tana kallan hannah


Hannah ta kara gyara zamanta tace kiyi hakuri dama ina jiran ki dawo ne sai muyi maganar,have been waiting for you since baki dawo ba,bakisan mai ahmad yaman ba yau  office,na kira nagayamaki kikaceman you busy,so this is what happen.............


Bayan ta kwashe komi ta gayawa zee,zee tayi murmushi tace shine dalilin da yasa kikayi deciding barin aikin ki da country din ga baki daya?hannah who cares?wannan da kike fighting akansa baisan ma kinayi ba,hannah you have gone through slot saboda ahmad babu wanda ya sani dagani sai ke,kina son Ahmad Ahmad fiye da yanda kike son kanki,amma think about your future mana,you have gone so far,inda kika fito baikai inda zaaje ba,idan bazaki iya hakurin ahmad a hakan ba, when will you?shikenan idan ya maki abunda ba dede ba sai kice zaki bar qasar ga baki daya?no one cares babe



Da nice ke gaskiya bazanyi haka ba,San cenza life style dina ga baki daya,yanayin dressing dina,maganata,huldata da mutane,dama kinsan har yanzu ahmad baisan ke ba cikakkiyar nigerian bace dan haka kinada damar da zakije ra'a yinshi har ya dawo baya ganin kowa sai ke,ba sai kin nuna masa he worth everything you have ba,ko ya ku ka gani?


Kamal yace maganarki fah dutse ce zee,Allah kin kawo advice mai kyau,kinga kenan yanzu kinada damar da zakiyi life dinki yanda kikeso, idan bazaki iya fighting akan ki samu Ahmad ba without argument and qurreling than ahmad will never be yours,hannah dai batace dasu komai ba,saidai suka kammala tsab


Tace wannan ma hakane, amma gaskiya i will love to travel yanzu,naga daddy abuja da su mummy kamla da bro dina junior,sannan na wuce cairo naga granny's dina,idan na dawo zan baku mamaki sosai wallahi,zee tace dama dai kin jima kina processing visa din nasani gaskiya ,ta fito kenan?hannah tace eh ta fito tun last week,zee tace  wannan ba problem bane kamal mubarta taje ta dawo am sure idan ta dawo she will surprise us kaman yanda tace,kamal yace ni bansan ko meyasa jikina ke bani idan kika tafi bazaki dawo ba,dan Allah ki dawo hannah we need you Allah ,forget those who DON'T CARE please



Hannah tace Allah trust me kamal zan dawo,nan sukaci gaba da firan tasu,har zee ta shiga tayi wanka ta dawo sukaci gaba,kamal ne bai bar gidan nasu ba har misalin karfe 12AM  na dare,nan suka masa rakiya ya shiga motarsa ya fice,bayan sun dawo cikin gidan,suka zauna fallo,zee tace gal a labarin da kika bani na abunda ya faru yau kinyita skipping stories very interesting so tell me,hannah tayi murmushi tace hakane gaskiya ban gayawa ko kamal ba,nan ya gayamata yanda sukayi da Ahmad da ya sameta a kitchen bata boye mata komai ba

Zee tayi murmushi tace indan sonki fah babe ahmad loves you,kawaii sai ya kasa gane inda heart dinsa taje but truly truly his heart is directing him to you,kawai dai I DON'T CARE attitude din nan tasa itace ke wahalda shi sai yayita son zuciya abunsa ,cikin kulawa ta dora hannunta akan na hannah tace but kada kidamu komai zai wuce in sha Allahu


Kikace yau kin cire takaicin yar banzar nan?hannah tace kedai bari kinji wani sanyi da naji yau,ayyi wallahi bantaba tsanar mutun yanda na tsaneta ba,that gal is on my neck wallahi,ayyi baki san wani abu ba,nan ya gayamata yanda sukayi a toilet da magangannun da taji tanayi,zee tace uhmmm meyasa kike tunanin wani abu take aikatawa ?naga tanason ahmad sosai, hannah tace wallahi batasan ahmad kudinsa takeso, wannan kedai barta kawai Allah dai ya mana mai kyau,zee tace ameen ameen babe kema dai be careful gaskia ,hannah ta amsa da in sha Allahu


      Throw back

Bayan baro su ahmad da intisar daga gidansu direct gidansa suka nufa,tana shiga yayi  parking,ba tare da yace da ita komai ba ya fito ya ficewansa cikin gida,intisar kuwa ganin hakan yasa ta bishi da kallo har ya fice kana ta fito tabi bayansa,zuciyarta tana bugawa saboda atunaninta ya rufe kofar shiga gidan, tana murda handle din kofar ya bude,bayan ta shiga taga ba kowa a fallon,alamu sun nuna direct dakinsa ya shiga tana cikin hakan sai taji ana sakawa kofar key,tace uhmmm yana daki kenan,haka itama ta nufi nata dakin,tayi wanka ta sauya kayan jikinta,har lokacin tana tuna irin marin da hannah ta mata,wanda hakan yasa ta kasa samun sukuni komai ya daina mata dadi


Shirin bacci tayi cikin short sket da wata yar mini top wacce ko cibiyarta bazata rufe ba black mai stones ta saka,nan ta gyara kanta da perfumes masu kamshi ta fito zuwa kitchen,nan ta dauko slide chocolate cake ,cup,da apple juice ta dawo fallo ta zauna,ta kunna tv,tanaci tana sipping,duk da haka ta kasa manta komai da ya faru a yau

Nan ta dan tsaya chak murya cen kasa tace mezanyiwa hannah?ya zanyi disrespecting nata?ta ina zan fara?i have to take revenge gaskiya this can't just be gone kawai haka ,gaskia saina rama ahaka dai tacigaba da sake saken yanda zatayi da hannah


Ahmad kuwa bayan shigarsa daki ya fada akan gado rairan yayi shuru na yan mintuna idanuwansa a lumshe ba kowa yake gani ba face HANNAH, da abunda ya faru dasu a kitchen ,ga baki daya ya kasa samun natuswa da kwanciyar hankali,komai  baya masa dadi,sai juyi yake yana karawa sai kace mace mai fama da period pain,haka dai ya dauko lokaci yana haka,kana ya mike ya nufi bathroom cen ya sakarwa kansa shower ruwa suna zuba akansa,HANNAH sai gizo take masa,ahaka dai yayi wanka ya fito,ya shirts tsab cikin jallabiya ya gabatar da sallah magrib da isha,yana zaune akan mat prayer yake ta kiran number Kamal amma taki shiga,ahaka dai yacigaba da kira har bacci ya daukesa a gurin



Vote
Comments
Likes
Share

Mrs hilwa's copy💌💌💌💌💌💌💌💌💌💌💌💌💌💌💌💌💌💌💌💌💌💌💌

HANNAHWhere stories live. Discover now