Written by
Mrs hilwa
Story by
Mrs hilwa
Edited by
Mrs hilwaPage
3-423-12-2020 2:8pm
Da sassafe hanna tayi shirin zuwa office,kaman kullun zee ita tayi masu breakfast,potato salad ,boiled egg nd custard,hanna dake zaune sai jiya custard din take alamu ya nuna tayi zurfi sosai a duniyar masu tunani,zee dake cin abincinta hankali kwance bata ankara ba, sai da wayan hanna ta soma ringing, jin an kira daya,an sake kira amma bataji motsi ba yasa zee dago kanta sama tana kallan hanna wacce har lokacin juya custard din take, zee ta girgiza kanta right nd left tare da kwalawa hanna kira, wanda hakan yasa hanna dawowa daga duniyar da taje cikin rashin shiri, zee tace menene kuma?kince bakida feelings akansa amma duk sanda yayi new catch bazaki kara samun sukuni ba,hanna you love Ahmad stop pretending
Hanna tace zee ba haka bane,banida feelings akansa ,kawai dai am not happy with the way nake ganin yana playing yan matan wallahi,kinsan ciwon yar mace na yar mace ne,it is too bad for my liking Allah,zee tace still on the track kenan ya maki dede,eat your breakfast, and check your phone,cikin wani irin kallo hanna ta duba wayanta taga two missing calls,na mazurunta ta fiddo waje tace not again na saka wayan silent bansan ma ankirani ba,zee tace ba wani silent ,just handle yourself, hanna tayi murmushi ta aje wayan ba tare data duba wanda ya kira ba,tayi breakfast dinta,ta fice zuwa office ,zee ma haka
Isarta office ba wuya ta samu kamal zaune a reception yana latse latse a wayansa, ganinsa yasa tayi murmushi ta kara gabansa tana fadin morning boss,daidai wannan lokacin kamal ya dago kansa yace uhmm babe,morning, nan suka gaisa,kana yace so how far have been waiting for you,na kira baki daga ba,hanna tace exactly my phone was on silent,kamal yace okay then,mu wuce gidansa kawai since your here,cikin rashin fahimta hanna tace why is he not here?kamal yace don't know too have been calling him amma baya picking, hanna tace okay hope all is well muje toh,nan suka karasa gun motar kamal
Bangaren Ahmad kuwa,ahankali yake saukowa daga staircase din gidan,hannunsa dauke da bottle of champagne da cup,yana sha yana saukowa, fallo ya karaso kana ya zauna tare da aje bottle din akan centre table dinda ke fallon ,nan yacigaba da sipping drink dinsa,agogon hannunsa ya duba wanda ya nuna masa misalin karfe 9:30am daidai lokacin akayi knocking daya biyu,haka ya mike tare da aje glass cup din,ya nufi kofar tana budewa naga mimi wacce suka hadu a restaurant jiya, nan ta shigo sukayi hugging junansu kana ya mata iso, haka ta shigo tana karayiwa gidan kallo,murya cen kasa tace you have a nice house,ya amsa da thank you,nan ta zauna,yana tsaye kaman wani bodyguard yace what can i offer you?
Mimi tayi shuru nadan lokaci kana ta maida dubanta kan champagne bottle dinda ke kan table tace what is this?yace champagne, tace okay let me have it,yace oooh really ,I thought you gonna say soft drink,mimi tace do you have any problem with that?ahmad have no no no anything for you,let me get a glass for you,ya fice zuwa kitchen ita kuma tacigaba da kallan gidan
Some few hours later
Bayan yan awanni, kwance na hango ahmad da mimi akan gadonsa, ga alamu bacci suke, mimi daga ita sai bra da pant,shi kuwa daga shi sai short dinsa black,ringing din wayansa yasa shi yin wani dogon motsi tare da bude idanuwansa,wadanda bai dire su ko ina ba sai kan screen dinsa wanda ya nuna "LOML"akan screen din,cikin razana ya tashi ba shiri,lokaci daya kuma yaji ana knocking, ba shiri ya shiga tada mimi da karfin gaske, cikin dimaucewa yace ki tashi my mum is here,haka ya turata toilet tare da cewa karki fito har sai na ce ki fito okay?bai jira feedback dinta ba ,ya nufi wardrobe dinsa, ya fiddo riga fara ya saka da wando milk,haka ya fito jikinsa yana rawa
Ya nufi kofan ya bude,yana budewa yaga su hanna ne,wani dan guntun tsaki yaja kana ya koma ya zauna, hanna ta biyo bayansa ta zauna akan one seater dinda ke gefensa tace what's wrong?zaiyi magana kamal ya katse masa hanzari da nothing is wrong ga alamu,Ahmad yace uhmm yes nothing is wrong,
Hanna tace okay kaje ka shirya muje gurin meeting din nan,you know you are going to represent our company, ahmad ya dan ya mutse fuska yace no i don't think i can make it,because i have a lot to do gaskia,cikin rashin fahimtarsa kamal ya kalli hanna wacce ke masa kallo mai dauke da alamun tambaya,daidai wannan lokacin mimi take saukowa daga staircase din gidan ahankali ,dukansu maida attention dinsu sukayi gunta harta karasa sauko,kamal yace oooh so this is the reason?
Ahmad ya mike tsaye ba shirya ya nufi mimi yace but nagayamaki karki sauko, mimi tace you can't have me lock in there like a prisoner,ahmad yace what if it was my mum?mimi tace and so what?wani kallan banza ya watsa mata kana yace alright then kije sai na kiraki,sai turata yake mimi kuwa sai kokarin rungumesa take, saida tayi hugging nasa kana ta fice tana daga masa hannu,Ahmad ya maida kofar ya rufe,hanna cikin rashin jindadi tace zaka iya zuwa yanzu koh?ba shiri ya haura sama yana fadin am coming
Cikin dan kankanin lokaci ya shirya cikin suite dinsa black kaman kullun,yayi kyau abunsa,tana fitowa kamal yace amma was that lady not the one you met yesterday?Ahmad dake kokarin saka buttons din rigarsa ya dago tare da bankawa kamal wata uwar harara sannan yace that's none of your business ,let's go,mikewa sukayi dukansu suka fice ba shiri ,amma har lokacin mood din hanna bai dawo yanda yakamata ba,hasalima sai kara shiga damuwa da tayi😌😌😌😌😌😌😌😌😌😌😌😌
Vote
Comments
ShareWritten by
Mrs hilwaStory by
Mrs hilwaEdited by
Mrs hilwaShared by
Mrs hilwa⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
YOU ARE READING
HANNAH
Short Storykomai lokaci ne,hakuri shine maganin zaman duniya,💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔