HANNAH 19-20💔💔💔💔💔

135 5 3
                                    

Written by
Mrs hilwa

Story by
Mrs hilwa

Edited by
Mrs hilwa

Page
19-20👩‍💻👩‍💻👩‍💻👩‍💻👩‍💻👩‍💻👩‍💻👩‍💻👩‍💻👩‍💻

12:30pm

Bangaren hanna kuwa bayan ta gama waya da Ahmad,zee tace ko kefah,hajia Allah fight for what you love idan ba haka ba zakiji jiki, hanna tace toh ni yanzu da kikasa na masa haka idan yazo mezan masa?zee ta mike tsaye tace me kikace yazo yayi?hanna tace yazo yaci abinci mana,zee tace toh yanzu dubara ta rage taki,bata jira me hanna zatace ba ta fice abunta🤧🤧🤧🤧🤧🤧🤧🤧🤧🤧🤧🤧🤧🤧🤧🤧🤧🤧

Tuni hanna ta rude saboda wannan ne karo na farko da zata kebe daga ita sai Ahmad,wannan abun ba karamin tsoro yake bata ba,ba shiri kuwa ta mike ta nufi room dinta,wanka tayi ,taci ado cikin riga da sket na atamfa,tayi daurin ZAHRA BUHARI kayan sun zauna jikinta sosai,nan ta feshe jikinta da arabian perfumes masu kamshin gaske,tayi wani light makeup daga powder sai kwalli nd lipgloss,tayi kyau iya kyau,ta saka silver flat shoes dinta ta dora mayafinta akan kafada,tsaye take agaban dressing mirror tana kara yiwa kanta kallo,kiran Ahmad ne ya katse mata kallan, tana dagawa yace ina waje,okay tace masa,kana ta fice zuwa tarbon sa 😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜

Tana fitowa harabar gidan ta hangosa zaune cikin mota,haka ta karaso,ahmad kuwa yana zaune amma hankalinsa ga baki daya yana kan wayansa da yaketa scrolling through opera news dinsa yana duba abubuwan da ke faruwa,knocking dinda tayi ne yasa shi dagowa,haka ya bude ya fito yana kara mata kallo,ita kuwa murmushi tayi tace sannu da zuwa,ahmad yace uhmm kinyi kyau,tace nagode,tana gaba yana biye da ita,har ga Allah ta masa kyau,tsab yakejin wani bakon al'amari yana ziyartar zuciyarsa

Haka suka karasa cikin gidan,bata tsaya ko ina da shi ba sai dinning dinda aka hada da wasu kayatattun foodflask masu daukar hankali,nan taja masa kujera ya zauna tare da cewa thanks,nan ta cire mayafinta ta dora akan dayan kujeran da ke gefenta,nan tayi serving dinsa white rice, stew nd coleslaw,saida ta karasa serving nasa komai harda ruwa da drink a tumbler glass cups biyu masu kyau,tace okay kaci abincinka,yayi murmushi tare da cewa nagode da kulawa, hanna tace what are friends for🥰🥰🥰🥰🥰🥰

Harta juya yace ina zakije ne?hanna tace zan zauna fallo ne har ka karasa,kai ya girgiza mata kana yace no basai kinje ba,zo ki zauna kema kici abinci koh?zatayi magana ya maida dubansa kanta yace don't lie nasan bakici abinci ba so come back,ba tare data masa gardama ba ta dawo itama tayi serving kanta kana suka soma cin abincin ,kowa yayi shuru babu wanda ya iya cewa wani uffan, hanna kuwa sai satar kallansa take every second❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

Ahmad kuwa sai cin abincinsa yake, sosai alamu suka nuna cewa abincin ba karamin dadi ya masa ba,ahmad ne yayi gyaran murya ya katse shurun da wayayi girkin nan haka?hanna da ke kokarin cire spoon daga bakinta tace ni nayi,ahmad ya fiddo na mazurunsa waje farare tas kaman madara yace dagaske?tace Allah, ahmad ya lumshe idanuwa ya bude yace bantaba cin girkin da yaman dadi kaman na yau ba,kin iya girki kike barin muna zuwa chicken republic zuwa cin abinci?hanna dai bata kara cewa dashi komai ba ,murmushi kawai take abunta💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝

Haka dai sukaci gaba da cin abincin nasu har suka karasa,suka dawo fallo suka dan taba fira,misalin karfe biyar Ahmad ya mike tsaye yace toh hanna ni zan wuce thank you so much for today,hanna dake zaune ta dago kanta sama tace bakomai ni ce da godiya,nan ya sunkuyo da kansa daidai face dinta tamkar zaiyi kissing nata,hanna kuwa tuni ta lumshe idanuwanta Ahmad kuwa hannunsa yakai akan dan karamin bakinta ya cire mata wani dan zare dake manne a bakinta,kana ya mike straight yace okay zan wuce,hakan yasa ta bude idanuwanta ahankali wanda suka sauka akan Ahmad dake kokarin daga waya,kira ne ya shigo wayansa,haka ya shige gaba tana take masa baya,har suka isa gun motarsa,ya danna key ya bude ya shiga,har lokacin yana kan waya,alamu ya nuna wayan nada muhimmanci kuma namiji ne yake waya da shi

HANNAHWhere stories live. Discover now