*ZAFAFA WRITERS FORUM*...
*Z W F*🏝️
*Typing*✍️
🟣🟣🟣🟣🟣
*DUNIYAR NAN*
🟣🟣🟣🟣🟣*Tsarawa da rubutawa*
*Daga**LEEMART PINKY*💞💕
_dan tsokaci duniyar nan sabon salon littafi ne Wanda komai na rayuwa yakunsa banyi shi dancin zarafin kowa ba duk Wanda yaga wani hali daga rayuwarsa yayi hakuri arashi ne fatana naga nakawo gyara ga al'ummah_
*Daga farkon wannan littafin har karshen sa sadaukarwa ne ga kungiyar mu ta Zafafa writters forum alkairan Allah yakai maku Allah ya d'aga darajar ku Allah ya tsaftace alkalaminku yakara maku basira da dauka'ka kuyi yanda kukeso da Wannan book din na baku shi kyauta pinky leemart taku ce*💗💗
Chapter 26_30
*Bismillah'rahamanir'rahim*
______________📝 "wani kazamin kallo Deen yabi Bunaisha dashi dake dunkule acikin gyalenta dogon tsaki yaja kana yace "Dan ubanki bakijin sallama ne ? batayi magana ba yaci gaba da cewa "touu barikiji bana cike da iskanchi!
badai kin nace dole saini zaki aura ba koh saboda Kinga haɗaɗen gaye koh Dan boko wayaye shiyasa kika nace sai kin aureni koh?
touu inayi maki maraba da shigowa bakin ciki da kuncin rayuwa da tsantsar nadama keda farinciki har illah masha Allahu badai ke kwadayaya ba koh anzo aci arziki yar matsiyata",
Janye gyalen fuskarta Bunaisha tayi ta ɗago da dara_daran idanunta ta zubawa Deen"
Wani shock Deen yaji lokaci daya da takafeshi da idanunta Wanda yarasa na miye"
zatayi magana yayi saurin juyawa yafita daga
ɗakin",murmushi Bunaisha tayi wanda ke karawa fuskarta kyau da sheki tashi tayi tsaye tashiga toilet dinta ta duba tagani ko akwai ruwa aciki dawowa tayi ta cire kayan jikinta tashiga toilet ta hada ruwan zafi masu zafi sosai saboda Bunaisha dama mutun ce Mai son ruwan zafi ta tsani ruwan sanyi Dan bata iya wanka dasu tun tana gida ba faɗan da mahaifiyar ta batayi Mata ba akan ta Dan rika amfani da nasanyin ko kadanne ganin Bunaisha koh ruwa zata sha tou saita sirka Dana zafi",
Shower gel dinta ta dauko na White screct ta zuba a ruwan wankan nata tafada bab tafara wanka tana gamawa ta dauro tawul dinta tafito wurin dressing mirror dinta ta tsaya batayi wani kwalliya ba ta shafa manta Mai kamshi da dad'i ta shafe jikinta duka dashi kana ta dauko humrar ta mai kamshi itama ta shafa tare da goga roll on sannan tabi jikinta da body spray Mai kamshin dad'i wadurob dinta tabude wace tasha gyara ana gobe za akawota Ammie tasaka babbar aminiyar ta tazo tayi mata arrenging din kayan a wadrop wata yololuwar rigar bacci ce Bunaisha ta janyo pink color Mai ratsin fari ajikinta iya gwaiwa juya rigar Bunaisha ta fara kamar bazata saka ba sai kuma tayi wani tunani rufe wadrop din tayi ta cire tawul din jikinta ta saka rigar tare da wani Dan munafukin ficicin pant dinta ba karamin kyau Bunaisha tayi ba cikin kayan baccin ba kallon kanta tayi a mirror tayi murmushi kana ta dauko wani maganin Mata da Ammie ta bata tace idan tazo zataje dak'in mijinta tasha Bunaisha kuwa hankalinta kwan'ce ta dauko maganin ta kafa kai ta shanye shi tasss abunda akace ta raba biyu jefa kwalbar tayi a dosbin din dak'inta kana ta kashe wutar dak'in tafita",
Direct dak'in Deen ta nufa bawani shakku a zuciyarta hankalinta kwan'ce tayi knocking din kofar dak'insa shuru bataji an karba Mata ba yasa ta tura kofar dakin tashiga",
hangoshi tayi akwance akan gadonshi na alfarma fara kallon dak'in Bunaisha tayi duk haduwar dak'inta na Deen yafi nata godiya tayiwa Allah da irin tarin arzikin da yabawa su deen",
YOU ARE READING
DUNIYAR NAN labari ne inda yaron gida zaiyiwa mai aikinsu ciki iyayensa suce
Short StoryDUNIYAR NAN labari ne da ya shafi rayuwar da akeyi a Yanzu an dauki rayukan mutane tamkar na dabobi yaran masu kudi suna wulakanta ya'yan talakawa akwai 'kalubale sosai acikin sa inda fulani zasu gwada zallar ikonsu Akan rayukansu da kuma na dabobi...