*ZAFAFA WRITERS FORUM*...
*Z W F*🏝️
*Typing*✍️
🟣🟣🟣🟣🟣
*DUNIYAR NAN*
🟣🟣🟣🟣🟣*Tsarawa da rubutawa*
*Daga al'kalamin**LEEMART PINKY*💞💕
_dan tsokaci duniyar nan sabon salon littafi ne Wanda komai na rayuwa yakunsa banyi shi dancin zarafin kowa ba duk Wanda yaga wani hali daga rayuwarsa yayi hakuri arashi ne fatana naga nakawo gyara ga al'ummah_
*Daga farkon wannan littafin har karshen sa sadaukarwa ne ga kungiyar mu ta Zafafa writters forum alkairan Allah yakai maku Allah ya d'aga darajar ku Allah ya tsaftace alkalaminku yakara maku basira da dauka'ka kuyi yanda kukeso da Wannan book din na baku shi kyauta pinky leemart taku ce*💗💗
Chapter 36_40
*Bismillah'rahamanir'rahim*
______________📝 "lumshe Lulu eyes dinsa Deen yayi a lokacin da kamshin parlorn ya daki dodon hancinsa wani farin ciki yaji ya wanzu a zuciyarsa"
saboda deen mutun ne maison kamshin turare ya rasa dalilin da yasa duk lokacin da yaji kamshin turare Mai dadi sai ya rikajin wani nishadi a zuciyarsa"Saurin mikewa Bunaisha tayi daga zaunen da take cikin girmamawa ta gaidashi shi amma ko kallon gefen da take deen baiyiba illah dogon tsakin da yaja Ma ta mtswwwww yayi shigewarsa d'akinsa".
Wani ba'kin ciki Bunaisha taji ya darsu a zuciyarta ita ta rasa dalilin irin wannan tsana da deen yake nuna Ma ta bayan kuma duk abunda yafaru shiyaja ajiyar zuciya tayi kana ta furzar da iskan bakinta tace "ya Allah ka iya mani badan iyawata ba Allah ka karkato mani hankalin mijina yadawo gareni wasu hawaye taji Suna batun fito Ma ta yasa tayi saurin danne damuwarta ta wuce kitchen Dan ta hada Masa kayan abinchinsa".
Deen kuwa Yana Shiga dakinsa ya tube yafada toilet yayi wanka ya dauro alwala yafito Bai wani bata lokaci ba yashirya cikin Yan kananun Kaya nashan iska duk da kayan Shan iska ne Amma ba karamin kyau sukayiwa deen ba feshe jikinsa yayi da daɗa dan turarensa ya tayar da sallah yana idarwa ya ninke sallaya ya haye kan gado ya janyo laptop dinsa ya kuna yafara duba sakonnin mutane"
Dan lite food sausage and egg fritata da coffee Bunaisha ta hadawa deen ganin darene tasan yafi son lite food da dare abinchi marar nauyi ta jera a tire da sallamarta ta shiga d'akinsa" ciki_ciki deen ya karba sallamar ko kallon gefen da take baiyi ba yaci gaba da danna laptop dinsa" murmushi Bunaisha tayi na ganin irin kyau da deen yayi Ma ta da murmushinta ta isa garesa kamshin turarenta ya daki dodon hancinsa wani yarrrr yaji ajikinsa wanda ya rasa dalilin jinsa janyo stol din ɗakin Bunaisha tayi ta daura Masa tire din a sama har ƙasa Bunaisha takai bakinta na makarkata tace",
"Sannu da aiki mijina ga abinchinka nan ka ajiye aikinnan Dan Allah kaci abinchi banason kana zama da yunwa kada ka rame Ammie tace bana kula Mata da ɗanta" tunda ta fara Magana kala deen baice Ma ta ba illah cigaba da danna laptop dinsa da yakeyi mikewa Bunaisha tayi ta zauna gefensa ta hura Masa iskan bakinta a kunnensa wani yarrrr yaji a jikinsa matsawa yayi daga Inda take Bunaisha kuwa ganin reaction dinsa yasa ta Kara matsawa Inda yake ta saka hannu ta kashe laptop din zaro Lulu eyes dinsa Deen yayi zaiyi Magana Kenan from no where saijin yayi ta hade bakinsu wuri daya tafara tsotsa" gaba daya deen rasa mezaiyi Ma ta tayi Bunaisha kuwa cikin ƙwarewa take tsotsar bakin'sa sai lumshe idanunta takeyi tana saukar da numfashi saka hannunta tayi tafara cire Masa bottle din rigarsa sai wani nishi takeyi tana Kara shigewa jikinsa ganin yana batun losing control dinsa yasa iya karfinsa ya tureta ta fadi 'kasa timm cikin tsawa yace mata "are you losing your mind? what are you doing to me?",
Muryanta na rawa tafara cewa "I am so sorry for what I did to you please"
Mamaki yakama deen a zuciyarsa kuwa cewa yayi "ya Allah dama Wannan bagidajiyar tana jin turanci tsaki yaja a baiyane wanda yasa ruwan cikinta kuka".
Nuna ta da yatsanshi yayi cikin fushi yace "let me tell you something "this is the first and last da zaki saka Wanna'n ƙazamin hannun naki kitabani idan kuwa ba haka ba hmmmm kinsan saura basai na gaya maki ba mtsww aikin banza yayi hayewasar kan gado yabarta anan",
Mikewa Bunaisha tayi tana tangadi tabar ɗakin bedroom dinta ta wuce direct toilet dinta ta Shiga tayi wanka tafito ta tsaya bakin mirror tayi ƴar lite makeup kana ta bude wadrop dinta ta fito da wata mahaukaciyar rigar baccin ta mai masifar kyau iya hips dinta pink color gaban rigar a bude yake saida tagana juya rigar kana ta saka ta feshe jikinta da turarukanta masu kamshin dadi fita daga ɗakin ta tayi ta wuce na deen koda taje ta hangoshi kwan'ce akan gado har yayi bacci wutar ɗakin a kunne laptop dinsa itama a kunne da alama Bai gama abinda yakeyi ba bacci ɓarawo yasaceshi murmushi Bunaisha tayi kana taje ta kashe laptop din ta mayar Masa Inda yake ajiyewa kana ta dawo ta kashe wutar ɗakin juyawa tayi a hankali ta hau kan gadon kamar munafuka ta kwanta daf dashi"
Bacci yake yasa ta zuba Masa idanunta tana murmushi ta rungume hannunta a girji tana Kara cigaba da kallonsa tana murmushi tacire hannunta a qirji tana gyara kwanciyarta wannan shine kadai baccin ma'aurata su kwanta Suna fuskantar juna sannan wani sashi na jikinsu na hade tana wannan yanayin na shaukinsa unexpected taji saukar hannunsa akan ruwan cikinta da sauri ta waro idanunta a firgice numfashinta na batun daukewa daga gangar jikinta sake zaro idanuwa tayi sosai jikinta na daukar rawa dayan hannunta ta daura saman hannunsa ta daga tana kallon bangaren da yake har lokacin bacci yake sosai tana kokarin maida hannunsa jikinsa yayi wata doguwar mika ya Kara shigewa jikinta sosai ta Shiga rudani saboda har ga Allah Yanzu ta Shiga tsoron deen sosai saboda tana tsoron yayi Ma ta duka tanajin kamar tayi Kuka hannunta ta dunkule guri daya saboda rawar da jikinta yakeyi bata gama fita cikin wannan tashin hankalin ba ya daura ƙafarsa daya kan jikinta yayi crosing leg's dinsa still hannunsa yana kan ruwan cikinta gaba daya ya rungumeta a jikinsa "wayyo no no this is too much for me Dan Allah karka min haka mema yakawoni gashi zan saka kaina cikin tashin hankali ta tambayi kanta tana hawaye saboda har ga Allah ta gama tsorata da lamarin deen "ban shiryawa kaina wannan tashin hankalin ba Yanzu yana farkawa nashiga ukuna bazai daga min kafaba cewa zaiyi ina sane yarabbi ka taimakeni kana taci gaba da cewa "danayi kwanciyata a kasa da ban fada Wanna'n bala in ba hannunta takara kaiwa saman nashi Dan ta dagashi taji gaba daya ya zubo jikinta fuskarsu na fuskantar juna yana fidda numfashi a hankali ya rabbi ta furta jikinta na sake daukar rawa from no where jinsa kawai tayi ya Matso da fuskarsa sosai lips dinsa kan nata Suna shakar numdashin junansu tuni Bunaisha taji wani yanayi yafara Shiga jikinta feelings dinta nakara tashi",
Plss my fans follow me on my wattpad account pinky_leemart that's my username🙏😍
*It's me leemart pinkyy*💗💞💕
Comment
Vote
Shere plss🙏🙏
YOU ARE READING
DUNIYAR NAN labari ne inda yaron gida zaiyiwa mai aikinsu ciki iyayensa suce
Short StoryDUNIYAR NAN labari ne da ya shafi rayuwar da akeyi a Yanzu an dauki rayukan mutane tamkar na dabobi yaran masu kudi suna wulakanta ya'yan talakawa akwai 'kalubale sosai acikin sa inda fulani zasu gwada zallar ikonsu Akan rayukansu da kuma na dabobi...