*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION*
( *On* *word* *together* )*MABARACIYA*
*Story* *and* *writing*
*By**FIDDAUSI* *SANI*
(damsel feedorh)🅿️:6️⃣
,,,,,,,,dukansu da kallon mamaki suka bita to me hakan ke nufi ,tashi sukayi suka mayar da kayan jikin su.
Yunwar da sukaji ne yasaka su janyo abincin da takawo musu suka fara ci ,seda aka dauki lokaci tukuna se gata ta dawo zama tayi shiru tana binsu da kallo
Kamar bazatayi magana ba ,se kuma tace "da farko sunana Fatima ana kirana da Binta ni haifaffiyar garin Sokoto ce zama yakawo mahaifina Suleja ,anan ne yafara kasuwancin kayan itatuwa (fruit) nakan bishi wurin dayake kasuwanci idan banda makaranta
Watarana ranar Saturday wacce bazan manta da ita ba ,nadawo daga islamiya ,ko gida bantafi ba kai tsaye nazo wurin baba na ,zuwana yayi daidai da zuwan Hajia Saudahh ,yanda naga suna gaisawa da baba na ne yabani tabbacin cewa yasanta ,dagowa nayi da niyar na gaisheta se naga ashe ita tun tuni ni take kallo ,cikeda kosawa da kallon da takeyi min nace mata inawuni ,cikin sakin fuska ta amsani ,daganan bansake magana ba sema d'aukar jakana da nayi nace da baba na ni zantafi ,kudi masu yawa tabani ,amma naki amsa seda baba na yasa baki tukuna na karba ,haka natafi zuciyata na tunanin ina babana yasan wannan matar har ga Allah nidai zuciya na bata na tsu da ita ba tunda ga wannan lokacin kullum se baba na yace tana gaisheni nidai sedai nace ina amsawa
Ana haka kwatsam se mamana ta kwanta rashin lafiya anyi yawon asibiti har mungaji daga karshe Allah ya karbi rayuwarta ,munshiga tashin hankali nida mahaifina ,haka yafara hada kayan mu yace Sokoto zamu koma ,shatan motor daya ya dauko mana Wanda ze kaimu har sokota ,muna cikin kwasan kayan mu Sega Hajia Saudahh tazo babu yanda batayi da baba na akan yayi hakuri ya zauna ba amma fir yaki daga karshe tarokeshi alfarmar yabata ni tayi mishi alkawarin kulawa da ni kuma zata rika kawoni sokoto yana ganina ,da farko baba na bai amince ba ,amma ganin yanda taketa faman rokonshi se yaji kunyar ace yahanata ni duk da kasan cewar ni kadai yake da ,haka yadaukeni yabata amana nayi kuka kamar raina ze fita domin ni tun farko matar batayimin ba
Inaji inagani baba na yawuce sokoto ,da farko babu irin gatan cin da Hajia Saudahh bata nuna min ba ,kuma takan kiramin baba na mugaisa hakan ne yasaka nafara sakin jikina da ita
Ashe bansani ba kanta take renawa ni ,shekara na biyu tare da ita jikina ya canja idan kasanni a da bazaka ganeni a yanzu ba domin kuwa abunda nakeci ya sauya ga kuma hutun da nake samu ,sedai abunda yake bani mamaki da ita ko yaushe gidanta cike da mata manyan hajiyoyi ,ada idan sunzo nakan tafi gaishesu ,basan me ya faru ba tace "kar na yarda na rika fitowa idan bakinta sunzo ,naceda da ita to batare da tunanin komai ba ,lokacin da tafara bijiromin da bukatun ta hankalina ya tashi sosai gashi a lokacin tadaina hadani da baba na a waya ,nayi kuka har na gaji daga karshe dole na saduda domin danaki yarda da ita takaini gun wasu kattin maza kallon su kawai yana haifar maka da rudani tace" gani nan bata son su tausayimin ai inaganin haka babu shiri nace na amince da bukatun ta ,tunda ga lokacin haka take kwanciya nice nake komai ,gata macece mai yawan sha'awa ,tun ban saba ba har yazamana idan ma bata nemeni ba haka zanyita matar kafafu ,cikin lokaci se gashi nima na Kware sosai a harkar ,duk wacce ta dauko tana anfani da itane nadan lokaci daga bisani se ta rika hada kawayenta dasu suna bata kudi tana da matsanan cin kishi shiyasa indai har tafara bawa kawayenta ke to daga ranar bazata sake mu'amala dake ba ,tamayar dake business machine sedai suzo ta turaki abata kudi ,wani lokacin ma har maza irin manyan 'yan siyasa idan tana Neman wani Abu bata samu ba setayi musu shu'umanci tahanyar basu mata suna anfani dasu ni da kike gani tace bata taba zama da yarinya tadade da ita kamata ba ,a cewarta na Kware sosai a harkar yanzu ma so take nima ta yayeni domin mutane da yawa suna nuna suna bukata na ,amma taki basu fuska ,wannan shine labarina saboda haka nake baku shawara da kuma kuyi hakuri kawai kuyi biyayya
dukan su rasa me zasuce sukayi lallai rashin imanin matar yawuce tunanin mai tunani ,dayar ce tayi karfin halin cewa "to ita batada aure ne?
Murmushi binta tayi tace " ya sunanki ta tambayi yarinyar "sunana Maryam tabata amsa " to kisani tanada aure harda ma 'yaya yaranta 2 duka mata dayar tayi aure dayar ce yanzu ba'anan take karatu ba kuma duk abun Hajia mutane girmamata sukeyi domin tana da kirki ga jama'a ga yawan kyauta ,mijinta ba mazauni bane amma idan yana gari to takan kai masa xiyara duk da bawai yana gabanta bane
Follow me on wattpad@damselfeedo
#Rael@Bazamfaria