Yar sarki 🌹part 82

307 41 15
                                    


🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰 🏰🏰🏰🏰🏰🏰

17/4/2021
#wattpad.
@fatimalawalbmg

👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Yar sarki 🌹💘👸🤴

Part dinsa yayi da ita,suna shiga ya finciko hannunta tare da wullata kasa,

Cikin Nuna fushi yace,ke ubanme kike awaje awanan lokacin kinsan me ze faru inda bana wajan!
Kama kwankwaso yayi Yana huci kamar ze zane ta.

Wani sabon kukan ta fashe dashi harda hadawa da rerawa,se kuma tamike azabure tare da hade hannayen ta kamar me roko,, please jalal kamaida Ni gidan mu niban San lefin danai ka kawo ni Nan ba.nikawai gidanmu zantafi,baka gani ba yadda suke dukansa ba na tabbatar da yanzu baya numfashi sun kasheshi ko nima da sun kamni kasheni zasuyi ko,sumbatu take tayi batare da tasan me take fada ba.

Shuru yayi na Dan lokaci Yana kallanta.. daa tafara bashi haushi Amma ayanzu tausayin ta yafara ji ganin yadda take Abu kamar Mara hankali. Da alama Bata taba ganin Abu da ya tsorata ta kamar wannan ba.

Jawota yayi jikinsa tare da daura kanta bisa kafadunsa,tacigaba da kukan,
Rintse idanunsa yayi jin kukan har kwakwalwar kansa.shishhh yace,ganin takiyin shuru yasa yafigi hannunta yayi kofa da ita turata yayi yace bacemin daga Nan,ko nace Miki Nan gidan mutuwa ne daza ki ishine da kuka da wani katan muryar ki da ko dadinji babu..
Saurin share hawayen fuskarta tayi,shinkai baka da da tausayi ne inbaza ka rarrashe Ni ba kabarni inyi kayana Mana.
Dan zare ido yayi jin abinda tafada inyeee haka ma kikace gaskiya ne kinsamu bakin magana.to seda safen mu tura kofar sa yayi Tai saurin rikewa.

Dan Allah kayi hakuri nifa badakai nake ba,.
Daman akwai na ukun mune anan,
Nifa da zuciya ta nake
Oh really!
Kinga malama kina batamin lokaci am sleepy,ki wuce ki tafi seda safe..

Nide gaskiya ka banni in kwana anan,just for today wlh tsoran wajjen nan nake.

Meey kikace inbarki ki kwana matata ce dazan barki ki kwana a bangare na.

Naji niba matarka bace Amma ai taimako na nace kayi,kuma naga ai ba daki dayane dakai ba dakuna ne.cikin kunkuni takarasa zancen...

Watau ma harkin gama spying adakunan part dina,incede ba amun wani barbaden ba,witches like u dakyar kuke sakin mutun

Sunkuyar da kanta tayi tana jin zafin abun da yace Amma haka ta daure

Kallanta yashiga tindaga sama har kasa bako mayafi jikinta gaba daya shpe dinta yafito saboda kayan sun mata chares ches ajiki,
lokaci daya yaji wani abu ya tsirga masa tinda ga kasan kafarshi har kwakwalwar kansa.dogon tsaki yajaa tare dajin kishine ko kuma haushin kansa ohoo cikin fada ko ince masifa yace
zaki dena kallo na da mayun idonki ko kuwa, kurwata tafi karfin kici,sekace yau kika fara ganin kyakykyawa..

juyawa yayi yakoma ciki sanan yace zaki iya shigowa.

Da mamaki tabishi da ido,to ni yaushe nakalle shi,.
Shiga tai se wani dari dari take kamar munafuka,wani dan remote naga ys dauka tare da danna wa se ga haske ko ta ina,.
Dadi taji daman rashin hasken wajen ne ya dan sata daridari.

Be kuma kallan inda take ba sema wucewa dayayi dakin sa.

Tsaye take tama kasa koda zama gabanta se faduwa yake, tinda take bata taba zama guri daya wai daga ita se na miji ba,wai dan ahaka a pallow take..
Gajiya datai da tsayuwa yasa ta zauna a yar sofa ta rakube kamar wata mejin sanyi.

yar sarki👑🦋(Book2) King's DaughterWhere stories live. Discover now