👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰
Wattpad
Fatimalawalbmg
18/5/2021🌹🌹🌹🌹🌹🌹 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Yar sarki 🌹💘👸
Karewa dakin kallo Tai tana mamaki,daki Banda kayan tarkacen Teddys da decorations yadda kasan dakin jarirai.
Idanun ta ne suka fada kan wall din dakin da yake dauke da frames kala kala,masu dauke da sunan zarah wani ansa fatima wani kuma duk a hade ne ko wanne styliish dinsa dabanne.
Jikinta ne yayi mugun sanyi hartana jin Bata iya iban kafafunta ganin kowani teddy da xaka kula dauke yake da sunan fatimazarah.mashallahu dakin yahadu ba karya komai nashi me stada ne na gaske.
Mikewa Tai kamar kwai yafashe Mata acikin taje gaban frame din,hannu takai taciro babban sannan takoma bakin gado tazauna.Tafi minti goma tana kallan wannan frame din fatimazarah ?maimaita sunan Tai Tina wa Tai da ranar dataje hospital din da,aka kwantar dashi thesame name yake Kira fatimazarah.
Shafa frame din Tai da hannunta yayinda kwallar idonta ya diga kan frame din,who is she,wacece ita.maganar su faiza ce tafado Mata arai,nafisa kina da labarin abunda yahana yarima aure haryanzu,naji ance he is really obsess with a girl dabe taba gani ba wannan yarinyar data Bata tare da mahaifiyar ta matar sarki Abdulmaleek.tana kwance tajisu suna wannan hira.
Inde haryanzu Yana San zarah what about Hindu,
ya Allah kayaye mun wannan musifa.i know jalal doesn't deserve me,how can I even think of marrying person like him, that is called one side love but
still....,na daurawa kaina impossible things kaichoni,Yaya rayuwata zata kasance.share hawayen fuskarta Tai tamike tare da mayar da frame din.
Kofar datake tinani toilet ne Nan tashiga.wanka Tai sosai ta wanke jikinta yaune Rana ta farko a gidan daza tace tayi wanka mekyau Dan har gashin kanta seda ta wanke shi tasa dake ba abunda Babu a toilet din.
Bataso maida kayan data cireba Dan Bata iyawa ko a gida Wai Tai wanka tamaida kayan da tacire jikinta inaa sam.
Haka tahakura tamayar se karamun towel din data gani ta nanne gashin kanta aciki dayake ajike.
Komawa Tai ta kwanta,neman baccin Tai tarasa se kaman juye juye da take.
Mika yayi tare da sakin salati, slowly yabude yabude idanunsa,kallan window din dakinsa yayi haske yagani tarrr harma yashigo dakin.
Zaro ido yayi yaso ya banbance hasken fitila data safiya.
Afirfi ce ya Miki tare da kallan clock bakwai harda wani Abu,subhanallahi ya furta bashiri yafada toilet starki yayi sannan yadoro da Alwala,gabatar da sallahr sa yayi,beji dadiba yau yarasa sallahr asuba, tambayar kanshi yayi to wani irin bacci yayi haka dis is not the first time Daya kwanta bacci a makare kuma hakan baya hanashi tashi da asubar fari.Seemah ce tafado Masa arai,mikewa yayi daga inda yake zaune yayi hanyar dakin Daya kaita,
Numfashi yasauke tare da kallan kofar na Dan lokaci sannan yakai hannunshi tare da yin knocking,shuru yaji sake yi yayi akaro na biyu,Nan ma shuru,hakan yasa shi tura kofar yashiga wayam yagani bakowa.Bayan kofa yaduba kota Nan Amma bega komai ba,fitowa yayi ranshi adagule yayi pallow,wani kamshi medadin gaske yadaki hancinsa lumshe idanunsa yayi,Yana mamaki wannan kamshin daga Ina.
idansa ne yafada kan daining table kular abunci yagani
Da mamaki yasake karewa food flask din kallo ,waye kuma yakawo Masa wannan,shide abunda yatina tin tafiyar Amira ba wacce yasake zaba ame Masa girki.
YOU ARE READING
yar sarki👑🦋(Book2) King's Daughter
Historical Fictionlove hatred, sacrifice, deception royalty tactics