Yar sarki 🌹part 99

279 59 9
                                    

19/04/2022

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰 🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰

👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑

Yar sarki 🌹

9️⃣9️⃣

Dan Allah ,
Nifa ka kyaleni ba inda zanje,nasan inda zaka kaini so better ma kayi shuru ba hospital din da zanje yau end of discussion.
Baki najeeb ya Bude ze sake magana,
...se sukaji busa na kawo,da mamaki dukansu suka kalli junansu,suna hada Baki sukace munyi Baki ne?
Mikewa yarima yayi daga zaune da yake,sannan yasake sakin ajiyar xuciya,Amma ai Abba be fadamun za,ai Baki ba,waye zezo kenan.
,sake ji sukai akaro na biyu,
Wait Daman inaso inm tambaye ka,dazu Naga ana ta gyaran royal pallow,
OMG kadde daddy  ne zasuzo?@najeeeb
Dan bugar cikin sa jalal yayi,
da kuwa na taya murna.
Tabe fuska najeeb yayi kamar zeyi kuka,Deen kasan kwanaki da mukai waya dashi kamar ze fasa ta ciki wayar   ya mun duka tsabar fada,waya ta seda Tai two days tukun volume dinta yadawo daidai.
Dariya jalal ya fashe dashi har Yana rike ciki,I like it in Daddy yana maka fada saboda najeeb irinka seda discipline,
Wani kallan up and down najeeb yamasa,look malam sa jam'u irin mu zaka ce,
Yanzude ka tashi muje mu ga su waye
Bakin,
Harde kafa jalal yasake Yi azaune,cikinrainin hankali irin nasa yace,am not going anyway,sannan ya lumshe Ido kamar wani me bacci Inka fita karife mun kofa

Takaici da haushi ya ishi najeeb,
Fine Ni zanje tinda ni yazamun dole iyayena ne sukazo,...

Fita yayi ya banko Masa kofa,se Kuma yasake le kowa,Kuma inshaAllahu Basu bane,Anne ce.
Sake banko Masa kofar yayi yai gaba.

Hahhh Anne bataza taba zuwa Bata sanar Dani ba.
Dan Sosa kunnensa yayi yace najeeb trouble,

Ya Allah!cikin mamaki najeeb ke ambatan hakan,mutane yagani damkin,a bakin gate Kai ba bakin gate ba kaidai Kota Ina,duk wace baiwa ko bawa dake aiki a wannan gida seda ya fito taren Baki.

Abba ya hango chan tsaye tare dasu sarkin gida su galadima,duk Wanda suke zaman fada harda su liman Suma sun halarta awannan wajen,

Kallan  Rolex din hannunsa  najeeb yayi yaga 4:30
Wasu irin Baki ne da yamman Nan.

Abba ne ya hango najeeb tsaye!
Dake suna Dan nesa se ya turo aka Kira Masa shi, karasawa  yayi Inda suke,
Barka da fito,
Barka najeeb Ina Dan uwan naka?
Yana ciki,
Amma Abba Baki zamuyi Haka,
Murmushi Abba yayi babban bakuwa ma kuwa,Kai maza ka kiramun jalal.....be Gama rufe Baki ba kuwa Sega wata tsaleliyar mota ta yanko da gudun tsiya ta wajan,wani busa akase saki Kari na so dayawa.
Ai gamasu Nan sun iso!cewar sarki Abdulmaleek

Kin tafiya najeeb yayi Yana jira yaga kololuwa.

Seda tazo tsakiyan  Gun sannan motar ta tsaya,

Karasawa sukai gaban motar sannan abbab da kanshi  yasa hannunsa tare da Bude motar,
Driver motar ne yafara fitowa,hakan yajawa najeeb sarkewa numfashi ganin Wanda ya fito,kasa gazgata Wanda yagani yayi,....a hankali yake furta mujaheed?.... curiosity ne yakama najeeb nasan ganin Wanda ze fito hakan yasa yakara matsowa daf dasu
ziro kyawawan kafafunta Wanda suke cikin takalmi me tsini Dan daidai me shegen kyau cikin kasaita da tsantsan mulki tafito,
shakuwa najeeb ya fara,bakinsa na rawa yace Anne? How possible?

Tarba me kyau akai mata, Hindu,tana jin labarin zuwanta suka fito,tana hango ta kuwa ta yanka da Dan Karen gudu taje ta rungume.
Oyoyo Anne na!Anne na Ina kewar ki Sosai,miss u so very much!Anne
na murmushi da kyar ta iya raba Hindu a jikinta,
Ya Allah yaushe Yar Nan zatai hankali?
Anne ai hankali se Randa Kika aurad Dani zanyi hankali,
Kallan Abba Tai tace to kaji wannan Mara kunyar ko?
Dan kyakyatawa Abba yayi,muje akaiki masauki
Sannu dazuwa Yar tsohuwa me ran karfe,
Najeeb yakaraso wajan da sauri, welcome welcome my kakus,
Tana ganinsa kuwa ta Bata Rai waye Kuma wanan
Dan Sosa keya najeeb yayi alamun rashin gaskiya
sanna yace hajiya Kaka ya hanya,share shi Tai tana
Kallan gefen sa tace Ina dayan Dan rainin hankalin,
Anne Daman na fito din dan miki surprise  shopping se Kuma gashi kinri gani,nace ba ko driver dinki ze fita Dani?
Ina zuwa Anne tace komawa jikin mota tai! Da mamaki Hindu ta bita da ido,to shi Kuma wannan driver bashida da,a ne ko gurgune da baze iya fito ba,setaje ta samesa da kanta Sam wasu Basu San abunda yake kawo su aiki ba
leka motar Tai kallan mujaheed Tai da yake ta kan Danna wayar sa,Dan gyaran murya Tai tace mujaheed,amsawa yayi tare da maida hankalin sa kanta. Na'am Anne?
Do me a favor please Hindu za ka dankai shopping complex ba Jima wa zatai ba.
Murmushi ya kirkiro sannan yace anything for you anne.murmushi Tai tace Allah Yama Albarka ansawa yayi da Ameen
Kuje kudawo karki dade,ki tabbata kinzo mun da surprise Dina.
Tom Anne,sake rungume ta Tai a huta lafiya,
Masaukin ta aka tafi rakata,!
Tana sauri ta tinkari motar saurin Danko ta najeeb yayi,ke Ina zuwa?
Store zanje..da matsala
matsala ma babba ma kuwa?
What?
No ba abunda nake nufi ba kenan,me Zaki je siyowa Anne,
Dan murguda Baki Tai tace be shafeka ba Dan sa, Ido,
Murmushi yayi iya labbansa haba sisisliyata muje in rakaki mota to.
Rakata yayi har  mota ya bude Mata gidan Bata  tashiga,sannan yazago gaban driver tare da gwangwasa mishi glass,
Share shi yayi kamar bejiba, cikin tsawa Hindu tace wai nikan Kai kurmane bakaji ana kwankwasa maka window bane.
Rintse idanunsa yayi Gam tare da dungule hannu,a hankali ya zuge glass din,.
Idanunsa ne suka shiga cikin na najeeb,cikin murmushin mugunta najeeb yace Hy Driver! Akula da titi sosai Banda kwajabkwajab Banda tukin ganganci,akulamun da kanwata sosai.....begama rufe Baki ba se ji yayi afunciki mota fuuuu kake ji,kafin kace har sunfice daga masarautar.

Dariya Sosai najeeb yayi,tare da cewa ke Kuma Zaki gane wane Dan sa,a Ido.
Hahhhhh new drama.

Jalal ne ya Fado Masa arai,Dan tabe Baki yayi,wannan surprise din bade kaji daga bakina ba deen,buga iskar wandon shi yayi yabar wajan.

Gudu yake da ita  Kamar Wanda zasu tashi sama,,kai wani jaki ne kashemu kakeson ti ne.
Innalillahi wa innah ilaihi rajiun Anne kin hadani da mahaukaci,
Wata hanyar daban yabi da ita,inda ba kowa hanyar ma ba afiya binta ba
Kaga fa bafa Nan ne hanyar ba Ina zaka kaini ne?

Shuru ba Amsa,
Lekan fuskar sa ta Fara kokarin Yi ganin haka yasa shi  take wata uwar burki Wanda har kanta se da ya daki seat din gaba sannan ta koma.
Cikin tsawa yace fita ki dawo gaba aini ba driver din gidan ku bane.

Amai taji ya yunkuro Mata tanajin Haka tafita da sauri anan gefen titi ta sunkuya tana kwara amai harseda ta jigata.wullo Mata gorar ruwa yayi ta kuskure bakinta
sannan tamike afusace  direct ta inda yake tare da bude kofar,damko gashin kanshi Tai taja,
Karar azaba yasaki,
Bakai Mara mutunci ba Sena Nuna maka kalar  tawa hauka,zaka fito Sena tsige tsinan Nan gashin kanka,
Ba yadda ya iya Haka yafito,(tooh wata sabuwa barawo a hannun mata)😂.

Jan gashinsa ta ringayi, waya turo ka,fadamun nace wa yasaka ka saceni Dan Mara mutunci,nasan maganin irinku,
Samu yayi da kyar ya kwace kanshi a hannunta sannan yasamu damar murdo hannunta ta baya.
Kanshi duk yamimike kamar chabuloras😂💔, numfashi ya sauke  na wahala,duk yayi gumi,da kyar ya iya magana a tsawace yace will u shut up,hannunsa yakai wuyanta Kamar Wanda yasa Mata wuka,
Tsorata Tai sosai se Kuma kuka,wayyo Allah Dan Allah Kayi Hakuri na Tuba wlh bazan Kara ba,am really sorry,karka cutar Dani,mekake so? U know I have slot of money Zan baka ko nawa kakeso inde baxaka cutar Dani ba plsssss.....
wata tsawar ya sake daka mata
I said shut it off!
A furgice kuwa Tai bam da bakin ta se shesheka, Bude seat din zaman banza yayi sannan yakai bakinsa setin kunnen ta ahankali yake fadin Kika yarda Kika fito Sena yanke kafarki ta dama,Naga kafar zuwa club  sannnan na bundike kanki da Alburushi,
Wullata yayi ya rufe kofar,
Kyarma jikinta ya hauyi,Tai saurin rike kafarta da taji ance za,a cire.

Za gayawa yayi shima yashiga motar, mirror yakalla yaga yadda ta wulakanta Masa gashi,dukan stearyn yayi tare fadin dammn it!

Kallanta yayi kanta akasa takasa ko motsi,yace
Ke
Ke?dago nace kosena bundige kanki yanzu tukunna
Useless girl kalli yadda kikai mun
Tana jin Haka a rikirkice ta dago a,ah Kayi Hakuri Zan dag...... maganar da Bata karasa ba idanunta suka fada kan mujaheed.
Mugun faduwar gaba ta tsinci Kanta aciki,
Muh...muh.. mujaheed Kaine?

nuna abunda Tai Masa yayi yace
As u can see....
Idanunta ne suka fada kan gashin kansa da sukai tsaye,
Fashewa Tai dawata mugun dariya har tana rike ciki.
Takaici da na dama ne yasashi buga Mata tsawa ke uban wa kike wa dariya.....

Wannan page din na barwa masoya Hindu da mujaheed 😻

Alhamdulillah Allah yakawo mu azumi naa Sha takwas,dafatan kowa yasha ruwa lafiya,Allah yasa musamu Albarkacin wannan watan,bukatun na zahiri da na badili Allah ya biya mana,Allah ya yafe Mana lefikan mu Wanda muka sani da Wanda bamu sani ba,Allah yasa muribanci da wannan wata me Albarka ,Allah ya nuna Mana  Daren Lailatul qadr Ameen ya rabbul Alameen,🙏Yan uwa muma aringa tinawa damu a cikin addua

Ramadan Kareem🌙✨

Please a ringa voting Dan Allah bana ganin vote sosai

yar sarki👑🦋(Book2) King's DaughterWhere stories live. Discover now