Yar sarki🌹part 120

355 42 19
                                    


4/August 2023
#wattpad

👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰

Yar sarki👸🤴💘

1️⃣2️⃣0️⃣

Calling ne ya shigo wayar sa, ba ɓata lokaci yayi receiving call ɗin,banji me akace a ɗayan ɓangaren ba amma naji yace " ohk" tashi yayi daga zaunen da yake ya ɗau key din motar sa ya fita.

Bai kai da fita ba momma ta hange shi,
"Mjaay" ina zuwa haka cikin sauri?
Momma  zanje nakar ɓi saƙo,
Be jira abinda zata kuma cewa ba yayi waje.

Agajiye ya fito daga cikin theater room ɗin,har wani jiri ne yake ibarsa saboda tsabar gajiya da yunwar dake fusgar sa,
Office din najeeb ya wuce,daidai shi kuma ya fito ze fita sukai kiciɓis,

Prince ɗin princess Kun fito?
Cikin rinannin idanunsa da suka gama gajiya ya kalli najeeb,ba tare da ya bashi amsa ba ya ture sa gefe ya shige cikin office ɗin,

Fridge din dake cikin office ya bude tare da ciro lemon chivita da cookies, daya daga cikin sofa ɗin ya nemi guri ya zauna,.
Murmushi najeeb yayi cikin tsokana yace iya yunwa bata da hankali,iya yunwa taci mutum tara,Jalal ze cike Ni na Zama na goman,
Be ko kuka sa ba ya buɗe lemon ba tare da ya ɓata lokacin ba ya kafa kansa akai,
Dawowa cikin office din najeeb din yayi tare da ƙarasawa gaban desk ɗin sa ta chan ƙasa ya zaro kwalin pizza
Ya aije a gaban Jalal ɗin,
Ɗan taɓe baki yayi yace sanin hali shiyasa Annem ta haɗo Ni da Wannan gashi nan ai se  ci,

Be tanka shi ba sema wani farincikin da da ya lulluɓe shi ganin favorite pizza ɗin sa,yayi mamaki yadda akai ta samo irinsa anan cos a London kadai yake cin irin wannan ɗin chan ɗin ma ba ko ina kake samun irin haɗin pizza ɗin ba.
Ture Cookies ɗin hannunsa yayi tare da buɗe kwalin pizzar ya yanki slice daya 🍕,
Hanyar fita najeeb yayi,se sannan ya sami bakin magana "ina zuwa"

Ɗan hararar ya sa najeeb din yayi karkace mun ka manta da birthday ɗin hindu?
Harya kai abinci baki se kuma ya tsaya,shikam ya mance shaf.
Am very sure ko wishing dinta bakai ba,

Ɗan taɓe baki yace wa yake wannan kayan bidi'ar?

🙄Am going  inkana da sako zaka iya bani dan zanje na suyo mata gift tunda mu yan bidi'ar ne.

Be sake tanka shi ba haka ma najeeb har ya fita,

Bayan ya fito daga cikin asibitin parking lot ya nufa inda yayi parking mota,har ya je gaban mota, ringing din wayar sa ta ishe sa,
Zaro ta yayi daga Aljihu,tare da duba me kira ya kai kunnen sa.

Muryar wani saurayi ne daga ɗayan bangare n, bayan yayi sallamar da su ka gaisa ,yace nine informer dinnan da kwana ki kasa na nemo ma information akan wata mata?

Ohk na gane ka yanzu,to ya muke ciki?
Ka samo wani abun kuwa?
I hope so.

Eh akwai information dinta Amma bawani me yawa bane,and including da garin da ta zauna,inda kana da lokaci za,a iya zuwa yanzu.

Ɗan cize baki najeeb yayi, gaskiya bazan samu zuwa ba sede tomorrow inshallah, or just send it to me via email,I will send you my email.

Ohk tom ba damuwa !

Bayan sun gama waya ya shiga motar sa tare da bata iska.
........................................................................

Kallan screen din wayar yayi sosai tare da jujjuya ta a hannunsa,kallan mutum dake gabansa yayi yace Are You sure ta gyaru, i don't want any problem later?

yar sarki👑🦋(Book2) King's DaughterWhere stories live. Discover now