yar sarki 🌹 part 125

359 42 12
                                    

9/5/2024

Baƙin ciki ne ya ishe shi be san lokacin da yayi jifa da wayar ba,wani kiran ne ya sake shigowa a ɗayar wayar dake gefen sa.
Sunan "jerk" ne ya bayyana yaja
Karamar tsuka ya share wayar seda yayi ringing sau biu sannan ya ɗaga.
Ba wanda yace kala,dan haka jalal yayi kokarin katse kiran...cikin sauri muryar mujaheed ya fito tare da furta ina seemah?
Cikin rashin fahimta ya maida wayar kunnen sa ya na sake juya kalmar ina seemah...
Tambayar ka nake tana ina?
Murmushin takaici ya subce wa jalal kafin shi ma yace wani abu.
Lalle na tabbatar da cewa kai mahaukaci ne!
Taya zan san inda take infact i don't have any thing to do with her! Got it?...ya faɗa cikin zafin rai...saboda a yanzu shima haushin ta yake ji.

Ze kashe wayar mj yayi saurin cewa Please Jalal karka kashe,
Ganin yadda mujaheed ya sauya harshe lokaci guda ya sashi tsayawa tare da sauraron sa.
Daman har yanzu bata dawo gida ba..and today kasan anyi ruwa sosai,wayar ta baya shiga...i thought ko kuna tare?
Kirjin sa ne ya buga da karfi jin abunda mujaheed yace amma ya basar tare da cewa.
Se akace da baka samu wayar ta ba muna tare?kaje ka kai cigiya gidan radio... disgusting se ya kashe wayar.

Ran mj ba karamun baci yayi ba, saboda daman ya danne zuciya ne ya samu courage din kira.
U will regret what u said jalal.

Tsalatsalar motoci ke shiga masautar Katsina cikin su kuwa harda wacce aka dakko zalihat.
Tun kafin shigar su akaje aka sanar da me martaɓa Ibrahim dawowar Sultan Ammar...duk da yayi mamakin dawowar sa,

Be jira sun bude masa kofa ba kamar dazun,yanzu ma da kanshi ya bude wanda hakan ya bawa kowa mamaki dansu awajan su sabon lamari ne duk yadda akai sultan baya cikin nutsuwar sa,
Cikin sauri sauri ya karasa jikin motar already sun bude ta suna ƙoƙarin kankarowa da gadon da zalihat ke kwance akai.
Rike karfen gadon yayi gam kamar za akwace masa ita suka gangara da ita ta babban palor.

Ɗaya daga cikin dogarai ne yayi maza ya karasa majalissar mai martaba Ibrahim ya sanar masa abunda idanun sa suka gane masa.
Hakan yayi matukar daga hankalin sa amma be nuna ba sede ya kasa samun nutsuwa dan haka ya mike daga zaunen da yake tare da cewa ina yayi?

Dan haka be tsaya wata wata ba shima ya fito daga majalisi yayin da suke take masa baya.

Cikin wani babban ɗaki me masifar kyau aka shiga da ita akan babban royal bed din aka sauke ta sannan likitocin daya tawo dasu suka fara setting din na'urar da aka sanya mata a ɗakin.
Security ya sanya a part ta yacca kowa baze shiga ba seda iznin sa ko da kuwa likinta ta ne seda iznin sa daga nan har zuwa gobe sannan ya sake yin Egypt da ita.

Bayan ya gama waya da mujaheed number seemah ya sake dailing amma shuru not researchable dan haka zuciyarsa ta kasa sukuni,layin da ya taba sa mata a wayar da ya bata shima still not researchable dafe kanshi yay dake masa barazanar fashewa...ana haka kiran hindu ya shigo wayar sa ignoring yayi saboda he is not in the mood to pick her call.
Sake kiran sa tai akaro na biu yaja tsaki.
Video call ya gani dan haka ba'ason ransa ba ya ɗauka.
Waving hannun ta ta masa  face din ta ya bayyana akan screen din wayar sa.
Hey bro!
Ɗan lumshe ido yayi kadan sannan yace plz hindu am not in the mood i will call u back later.
Be kai ga aikata abunda yayi niya ba hindu tai saurin kai wayar face din seemah sannan tace "surprise "

Mamaki ne ya kama shi saboda ya tabbatar itace da gasken,
Yake tayi kadan saboda tuna abunda ta masa dazun se ta ke kakkaucer da face dinta, tana sinne wa.
Dan cizan leben sa yayi kadan sannan yace "kuna ina ne"?
Ina kuwa muke muna cikin gida,ko kamanta yau birthday dina anan cikin masarauta zamuyi shagali shiyasa,
Ohk gani nan yanzu zanzo ya bata ansa tare da katse kiran.
Duk da bata ji dadin yadda ya katse mata kira ba amma taji dadin zuwan daze,daman tasan kodan golden eyes ze hallaci taron ta.
Kai naji dadi sosai jalal ze zo saboda ke!
Ɗan yake tayi kaɗan saboda tasan zuwan sa baze wuce ya shirya gwabza mata rashin mutunci ba,
Ɗan cizon leben ta kadan tai tare da tuna abun ban mamakin da ta haɗu  da shi,badan VDC da hindu tayi wa dattijo ba da ta sauka gidan su lafiya batare da ta san shi waye ba,Abun mamaki da firgici wai shine sarkin garin gabas, imagine wai yau gani da sarki ba tare da na sani ba,har yanzu zuciyar ta taki yar
da hakan,
Taɓa ta hindu tai ganin ta tafi duniyar tunani,hey tunanin me kike ne?
Sorry ina tunanin gida ne gashi waya ta, ta musu.
opps!karki wasu damu jalal inyazo se ya sanar musu kinga hankalin su baze tashi ba.
Girgiza mata kai tayi alamun ehy,sannan ta tashi tace an kira magrib bara nayi Alwala ko.
Toilet ta shiga kai tsaye,tana faɗa wa ciki bata san sonda bakin ta ya furta wow ba,se kuma tace auzubillahi tunawa datai batai adduar shiga ba,sannan tayi,

yar sarki👑🦋(Book2) King's DaughterWhere stories live. Discover now