Bsmillahir rahmanir rahim
"Excellency... you are home already, sorry I went to check on a friend. She's throwing a party tonight, and there are so many arrangements on ground. Am almost late, lemme fresh up ok?"
Duk wannan maganar da takeyi tanayi ne tana tafiya zuwa dakinta , har ta shige kuma sai ta sake fitowa ta tsaya a bakin kofa cikin daga murya tace
" ga Cynthia ta hadama ruwan wanka, akwai abinci a dinning " sannan tasake shigewa ta banko kofan abinta
Shidai fa mr. Arrogant din yana tsaye yana jinta da kuma kallonta dan baisan meye matsalarta ba , he loved her all through amma her eyes are still closed bata ganin hakan , bata san how lucky she is to have him as a husband ba..... shi da mata dayawa suke crushing akanshi amma basa gabanshi , shidai kullum burinsa yaga yanda zai drawing attention dinta amma inaaaa, all his efforts went in vein ..... ganin fa tsayuwar na neman fin karfinshi ne yasa yai masauki akan daya daga cikin couch din dake palournKamshin turarenta ne ya farkar dashi daga dan gajeren baccin da ya sace shi batare da ya shirya ba,, suman tsaye yayi dan shi kansa yasan fa yayi sa'a daya same ta matsayin mata . Dan fa macece har mace , she is the real definition of beauty , black beauty to be precise.... "hey lover boy, kada a cinyemin kayuna" tafada sounding naughty , sauri take harda dan gudunta kuma saita dawo kamar wanda tayi gamo da ghost tight hug tamishi hade da manna mishi peck on his fluffy lips" bye boo"
Wani killer smile yayi dan komi nata burgeshi yake amma baisan me yasa baya gabanta ba, kwata kwata bata da time dinshi saina outing da friends.... daki ya wuce yana wannan murmushin da baisan dalilinshi ba
( my fellow sisters, amare , uwar gida, amare to be inshaallah..... this is something very important, kada kice wai kin tsufa kokuma kinada yara ,kokuma kina kunya and so on zai hanaki nuna wa mijinki soyayya , a ganina babu wani batun kunya tunda dai ya mallake ki, ko misunderstanding aka samu baikamata yayi affecting wannan care din dakuke nunawa juna ba kamarfa yadda mukeso a tarairayemu haka suma mazan suke, bawai kina ignoring dinshi for ur films reasons ba, babu wani fun a zamantakewar ku na aure ba sannan kice wai bakison ai miki rival , kada fa kimanta a cikin qur'ani mai girma suratul nisa'a ubangiji yace na miji na aure ne dan yasamu nitsuwa a tattare dake dan haka bakida wani dalilin dazaisa ki tauye kanki , u don't expect him to be following u all the time, so plsssss mu lura mata sannan a gyara..... take note plsss)
6:30 dot ta isa venue din da ake party din , tana shiga mutane duk suka dau ihu suna shewa dan itadin uwar gayya ce, dan ba baya bace wajen swags, kyau,tsafta, dakuma kamshi.... nanfa akafara gabatar da programms dake agenda daya bayan daya. Ba ita ta dawo gida ba sai misalin karfe 10:00pm dai dai , a gajiye ta dawo tasamu yana kallon series film na قيامة ارطغرل (Qiyamatu artugrul / Resurrection Ertugrul) itadai mamaki take yadda yake driving so much pleasure daga wannan series din... ita dai bawai tana kallo bane , mostly in yana kallo ne itama take zama ta tayashi dan soyayyar Ergtugrul da Halima burgeta yake ,,,, tight hug tabashi daga baya, kamar wata wacce aka tsikara ta saki ihuuuuu "yessss..... Resurrection Ertugrul ..few mnts hun"
Shi haushi ma abun yabashi wato ma batashi take ba ta movie take....Batafi 30minutes da shiga ba naga tafito sanye da lingerie fari iya cinya , "knock knock knock... anybody there?? Hello..!?" Yanajinta amma yayi banza da ita , sanye yake da white pj (pyjamas) shiga dakin tayi tana pouting those cute lips din nata cikin shagwaba " u heard me knocking but.... " bai bari ta karasa ba dan bacin ranta will forever be his no. 1 weakness .... masauki yamata akan laps dinshi at the same time kuma yana patting bayanta, sunfi 10mnts a hakan kowa da bunda yake saka wa acikin ranshi. Itadai tasan a tsakaninsu basu dawata problem in terms of zamantakewar aaure dan fa kobai fada ba tasan she is the romantic type kuma bawai saboda wani abu bane , a'a kawai dai tsantsar wayewa ne wanda kuma ta tabbatar hakan na burgeshi saidai matsalarsu dayane shine tafi fifita frnds akan shi wanda haryanzu yakasa gane dalilin hakan dan yasan bai rageta da komi ba.... ahankali tasauke kanta akan kirjinsa da she wouldn't mind wasting a whole lifetime there ...
Mikewa tayi data tuna abunda yakawota dakin, " my handsome ... muje muyi kallo naga haryanzu akwai time ai, plsssss" yana riqe da ita suka isa palourn'n , akan three sitter yazauna her heads on his laps. Ahaka dai suka cigaba da kallo babu mai cewa komi wani sain su dara wani kuma suji haushi, few mnts later yaga ma har tayi bacci , dama kuma dai abunda yake ta jira kenan, unplugging duk wani electrical appliances dake gidan sannan yadawo ya dauke ta in a bridal way zuwa master bedroom dinshi( wanda nikuma anan naja musu kofa nafito)
Washe garidai da safe saida yakusa makara dan fa yasha shagwaba ba laifi dakyar dai ya zame dan yayi da dad dinshi karfe 9 zasu hadu amma yanzu saboda ita har ya kara 30mnts , " i just can't live without her, life itself will be tasteless without u princess... u mean d world to me, I love u to the moon and back" duk wannan maganar a zuci yake yi shikadai kuma sai murmusawa yake ... Driving din 10mnts yakaishi office din mahaifinshi , yana shiga sukai hugging juna
"Guten Morgen!Vater" ( good morning dad) "Morgen Sohn" ( morning son)
"Wie geht es Ihnen? / Wie geht es dir?" ( how are u ) "Ich bin Großartig! Vater" ( am great dad) " mashaallah " Alh. Abubakar yafada a karsheWannan fa shine al'a dar su , muddin suka hadu koda basu kadai bane toh german sukeyiwa junan su
Sun kai more than an hour kafindaga karshe sukayiwa juna sallama sannan yajuya har zaifita yaji muryan babanshi yana cew
" Passen Sie auf sich auf. / Pass auf dich auf." ( take care of urself) murmushi yayi yace "inshaallah" sannan yafitaWani waje naga yayi parking , da alamu dai gini ake sosai dan wannan ginin baiyi kama dana gida ba, ma'aikatan wajen gaba daya suka zo gudu² dansu mika gaisuwarsu amma me...? " u think I came all d way from home just to exchange pleasantries with u filthy people?" Yafada sounding fade up, dan bazaka ce shine wannan Dr. Din da yabar gida cikin fara'a ba nanda nan yakoma the rude dr. Duwan. In less than 20mnts yagama abubuwan daya kawoshi wajen a, rai a bace ya shige Bugatti Veyro limited edition by masory vivere yabar wajen a 360⁰. Gidan babban aminishi kuma dan uwanshi, dan Abdulsalam is more than a friend to him......
" Salamu alaikum..... anybody home"
Cynthia ne tafito daga kitche sanye da apron " welcome hajiya" knodding kawai tayi mata ta nemi waje ta zauna sannan aka fara jero mata kayan motsa baki kamar ba ita kadai bace bakuwar baNandai tafara tabe baki tana leke leke dai alamar akwai abunda takeson gano wa .... Ushnah kenan a younger sister to Dr. Outhman , whom happens to be his favorite person. Kiran Cynthia tayi da hannu "hey.. who's at home, where's Dr. And his pair?"
" no ma'am , madam left for dubai in the morning, while boss accompanied her.... he's not home yet"
"Oh ni Ushnah.... uh hmmmm yaaya yazamo mijin hajiya " duk wannnan maganar ta zuci ne dan ba'a fili tayi ba , dariya kawai tayi sannan ta yima Cynthia alama ta tafi
Manage this fans...
Nima ba haka naso ba, I just can't help it neDon't forget to vote, comment and follow
Love y'all
YOU ARE READING
UADWAN
FanfictionMeet the arrogant dr. Outhman Abubakar Duwan, A cardiothoracic surgeon, a guy with pride, cruel, vigorous but above all hearty and always there to do the needful fortunately, she came into his life and be the best decision he could...