THE FORESEEN

16 4 0
                                    

Bismillahir rahmanir rahim

     "Aure kuma momma" yafada a rqzane dan baitaba tunanin hukuncin da tace zata yanke zai kai haka tsauri ba " eh son.... aure zaka kara , dan bazaiyu kazauna da matar da take barren ba, kuma kai ba kula take da kai ba sai shegen yawo ta dinga shiga any how kamar ba matar aure ba..... nifa na haifeka, nadau cikin ka for good 9mnths, nasha wahalar nakudarka, na raineka ,sannan na baka tarbiyya daidai gwargwado har ka kai izuwa yanzu, baka taba musu daniba koka bijirewa umarnina ba, sai a yanzu? Nifa da mahaifinka muka daura maka aure da ita sabida nagarta dakuma mutuncin dake tsakanin mu da mahaifanta.... da bama sonka da ita bazamu hadata da dan da ya kasance mafi soyuwa a gare mu ba , kani.... amma halin mutum jarin shi, yarinyar nan batasan tazo inda nake ba, batasan tashiga cikin yan uwanka ba , bata zaman auren da akace tayi , bata kula da kaiba , ko haihuwa akayi a cikin dangi ko mutuwa saidai tayi text ta aiko gumawarta intaga zata iya kenan ta kira tai barka kokuma ta'a ziya.... duk wannan bai dameni ba coz itama kamar ya' a take a wajena itama, koba komi mahaifiyarta is a very good friend of mine, amma after all this.... ace bazata iya baka da'a ko ya'a ba??? Meyake baka har kake mata wannan son, yanzu harta fini maysayi a wajenka ??? To bari ma kaji, ba shawara nake baka ba umarni ne. Ko a ina ne kaje kanemo min suruka ta gari da inaso naga jininka, nabaka nan da wata daya , and ur time starts now,  tashi kabarmin gida wanda baisan ciwon kanshi ba"

   Tafiya yake batare da ysan infa kafarshi ke shiga ba, ikon allah ne kawai ya kaishi gida lafiya, yana shiga direct ya wuce ya dauko kayan kwalbanshi yasha, kwalba 9 yasha yaita amai sannan bacci ya daukeshi a wajen bashi ya tashi ba sai wajen magrib ya mike ya gabatar da sallolinshi yafita dan samo ma cikinshi abunda zaici danshi baya soncin abincin masu aiki ,,, potato dumpling yayi order, kadan yaci ya ture dan bamashi da appetite baya shaawan kowani abincin a halin da yake ciki yanzu he just want to be alone he want to meditate......    gida ya koma ya kwanta amma baccin ma ya kasa zuwa he's lust, completely lust, drawning in his thoughts..... ko meye mafita shibaimasan tunanin me zai yi ba , ahaka dai bacci ya daukeshi,  can kuma kome ya tuna sai ya jawo wayanshi akan bedsides drawer yayi dialing sannan yasa a kunne

         " hey dude.... ya kake, ya yau, madam ta dawo an shareni ko? Bakomi aci amarci lafiya" jin yayi shiru baice komi bane yasa shi sensing wani abu, duk yadda akayi dr. Ba lafiya ba, dan da yana lafiya da ya katseshi tun tuni sabida haushin surutun nan nashi yake wanda shikuma anashi bangaren harda na gayya yake yi dan ya tunzurashi amma yau yaji tunda yai picking baice komi ba, wannan miskilancin ai yayi yawa, ga zurfin ciki abu na damun ka ma sai an matsa maka kafin ka fada dan yasan yanzu inbashi ya tambaya ba shi me iya hanging kiran ne batare da yake komi ba

" hey..   u ohk?" yafada in a comforting mannaer " are we safe?" Shima dai shiru baice komi ba " haba mana dr. Meye haka so kake ka tadamun hankalin ko, ni nasan there is no smoke where there isnt fire, so definitely something must be wrong somewhere amma baka so in sani, ni nasan ba ka daukeni a yadda nake daukan ka matsayi dan uwa ba, remember? We grew up together, we fought all the obstacles that cross our way, we always stand by each others back, always there to protect each other... why now? Why the sudden change? Bayan su mum da madam nasan babu wanda kake dashi dazaka fadawa damuwarka bayan ni, ba shiga mutane kake ba always isolated, why?"  Shima dai shiru bai cemishi komi ba banda numfarfashin da yake ta saukewa

       " shikenan i understand how u r feeling right now, katashi kayi sallah , ka kai kukan ka zuwa ga mahaliccin ka he will inshaallah see u through ok.?" Shima dai shiru kawai sai ya kashe wayan , Yasan cewa ya dauki shawaran ne tunda ya kashe wayan koda baice komi ba yasan meyake nufi, amma bai taba irin haka komin yaya inyai mai magana haka yana saukowa ko out of anger yai magana amma ...... allah dai yasa lafiya bawani serious abun bane.......   anashi bangaren kuwa harga allah yasan a friend in need is a friend indeed kuma yasanAbdool is one amma baimasan taya zai fara yimai bayani ba , shi bai saba kai kukanshi ma kowa ba .....

UADWANWhere stories live. Discover now