Jokes Apart

15 2 2
                                    

Bismillahir rahmanir rahim

Yau ta kasance lahadi wanda  take ranar hutu ce na karshen mako ga ma'aikata hakan ce ta kasance a wajen dr., Kwance yake a kan sofa a dakinshi, laptop dinshi ne by his side da alama aiki yake mai mahimmanci ko good 10mnts bai kara ba ya rufe laptop din with a heavy sigh wanda nake zaton ya gama aikin nashi ne

      Mikewa yayi ya kwanta sannan ya fada duniyar tunani wanda har hakan yana nema ya zame mai jiki
" what bad have i done to deserve such a life.... I've been trying all my possible best to work things out. Why am i so unfortunate. I loved you with all i have in me, with all my heart, why me? Why cant you just understand the affection i have for you? I know it wasn't love at first sight but.... " saikuma ya mike tsaye ya nufi secret room dinshi ya dauko reliever'n shi ya fara sha kamar wani sabon kuncen hauka, yana sha yana sambatu har ya shanye wajen kwalba 7 sannan ya fara amayar wa. Nan take bacci ya daukeshi

**************

Yaa Fareedah! Yaa Fareedah!! Yaa Fareedah!!!

"Wai meye ne Nabeela? Naci miki  bashi ne kike ta hailing sunana from a far? "

" yaa Fareedah an fara registration fa"

" and so....? Nasani ai, to meye naki a ciki ko kinsamu admission ne"

" no fiddy so nake na rakaki, i wanna give u a company "

" tab... Wa zaki raka ne wai... Ni? Allah ya rufamin asiri na je dake kiyita dizgani kina min rashin kunya, kije ki zubarmin da class tun ban fara zuwa lectures ba" wanda aka kira da Fareedah ta fada in a serious tone tana cigaba da dannen dannen ta a waya

" haba fiddy kinsan bazanyi bafa, ai iya fadan mu a gida ne " ta fada kammar wacce zata fashe da kuka

" inji wa... Ba ranar mukaje birthday'n friend dita kika dinga musu rashin kunya ba. Eh? "

" ai de kinsan ban taba yi ba, kuma ko a ranar ma su suka jawo. Amma i give you my word.... Am gonna be the holy type this time around "

" fine naji... Amma bazamu sa kaya iri daya ba sannan u promised to behave yourself out there"

" yes ma'am... "

" deal..? "

" deal..."  

"Toh yaa fiddy by what time zamu tafi "

" my goodness, zaki fara ko? I'll soon change my mind wllh naga yadda zakiyi ki bini" ta fada sounding pissed off da magannar

"Allah ya huci zuciyarki" tafada tana tafiya at the same time kuma tana murmuring

"Umma na wai tunanin me kike ne tun dazu ina ta miki magana ba ki jina? " cewar Ma'u da ta kusan 10mnts bayan umma tana mata magana amma da alama tsohuwar kam ta lula duniyar tunani
Jin Umma nata tayi shiru ne yasata cewa

" hooo su Umma an tuna da tsohuwar zuma" ta fada da zolaya dan kauda wa Umman tata tunanin da take ciki.. Aikuwa tayi nasara kam dan ba karamin darawa sukayi ba abun gwanin ban sha'awa kamar wasu kawaye

"dazu fa Raihana tazo umma"

" to ya akayi.. Wai meya kawota "

"  wai an fara registration ne fa... Shine tazo fadamin Munkusa zama yan jamia... Kinsan inba a bakin nata ba, babu inda zanji tunda ba fita nake ba"

" hakane... To yanzu yaushe zakuje kuyi"

"  to Umma ai Yau weekend basa nan... Gobe kinga monday, basai muje ba? "

" to ba komi mamana... Allah ya shige manna gaba"

"ameen Umma"

Bangaren mr. Arrogant kuwa, sai bayan la'asar ya tashi daga baccin wahalan daya debeshi sannan ya kira aka clearing wurin. Yai wanka yai sallah sannan ya nufi gefen couch din inda cofee maker yake ya hadawa kanshi ya dawo bakin gado sai wayarshi ya hau ruri

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Sep 28, 2022 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

UADWANWhere stories live. Discover now