Bismillahir rahmanir rahim
" Ai mummy inagaya miki matar yaaya kam babu abunda ya canza , tagama mallakeshi! waifa dubai zata shine yakaita airpot.... hmmmm"
Bata rai mummy tayi dan tarasa yazatayi da Wannan matar, dan sam tasan danta baya samun wani nitsuwa a zamantakewar su matarda kullum cikin yawo take .... itakuma Ushnah dariya tayi acikin ranta dan tasan labarinta yasamu karbuwa awajen mummy, nandai suka zauna suka dinga labari akan mr. & mrs. Duwan .....
Misalin karfe 3:30 na yamma, Dr. Duwan ne a cikin wata Bugatti Divo dinshi kaida ka ganshi kasan hutu ya zauna amma kallo daya zakamai kagane bayan cikin walwala driving yake ahankali kan titin da ganin unguwan kasan ghetto ne amma baida cikowa ...... kirarsa akayi , toh kawai naji yace sannan ya figi motar a sittin ko shakka babu kira ne na gaggawa
Tafe take tana yan wake waken ta kai dagani kasan bata da wata damuwa tafiya take cikin nitsuwa har ta iso bakin titin batare da ta duba hanyar ba kwai ta hau kantitin still bata sauri hankali kwance take tafiyarta within a blink of an eye kawai saiji tayi kamar an cilla ta sama wanda kuma daga nan bata sake tunawa da komi ba
Nanda nan mutane suka taru suna jajanta abin..... batare da bata lokaci ba ya dauketa yasaka a mota dan shidai duk wulaqancinshi da girman kai bai sa yazama mara imani ba ....yana kara jin tsanarta a cikin ranshi nearest hospital din dake wajen ya kaita ... emergency aka kaita, shikuma yana ganin haka ya ja dogon tsaki ya fita daga asibitin baki daya
Nan ya wuce gida cike da bacin rai ya shiga ya fada gadokwance take akan three sitter dake palour'n hotel room din da take, sanye take da wani sexy jump suit peach colour wanda ya amshi fatar jikinta kamar wata bby doll,,, grabbing wayanta tayi , tare da sa earpods dinta a kunne , haka kawai taji tana son taji lafiyarshi dan tayi kewarshi koba komi. Hakan yasa tayi dialing nummber'n shi
"Hey baby " tafada in a whisper , batarai tayi kuma kamar me shirin yin kuka,
"Its ok, honey..... all is gonna be fine inshaallah, allah ya bata lfy" wani sihirtaccen smirk tayi, ban iyajin me ya fada mata a dayan bangaren"I love the fact that i can completely trust u amor, if there was a trophy for best husband you'd win gold every year........." haka dai sukayita maidawa junansu kalamai har bacci ya daukesu
Washe gari da sassafe ya shirya cikin wani Royal bleu William fioravanti suits hade da off white shirt banda kamshi babu wani abunda da yake fita daga jikinshi, sannan ya daure kafanshi cikin black covers na Loius Vuitton sanye da black Jacob & co. Watch
sakamako kiran da daddy yamishi, 8:00 a office din Alh. Abubakar yamishi, gaisawa sukayi rungume da juna kamar yadda suka saba..... anan ne yake tambayarshi dalilishi na kin zuwa kiran daya mishi bayan yasan it must be something very important , sai sannan yake narrating mishi abunda ya faru a jiyan , Alh. Abubakar really felt for the poor girl. " now that the poor girl is still admitted , did u check up on he?" Dan yasan wannan banzan halin nashi na i dont care
" nah..... bankoma ba" yafada cikin hausanshi da baya fita , tsaki Alh. Abubakar yaja sannan yake tambayarshi asibitin da aka admitting dinta " to be honest dad... i cant say , but zan iya gane asibitin"
"Get ready by 11:30 zamuje muga condition din da take and i hope its not something serious, this is very wrong gaskiya u have to be very careful"
Daga haka yayi ma baban nashi sallama tare da bashi assurance din dawowanshi before time din yayi inshaallah
Ko sallama babu yafado falon da kallo daya zaka mishi kasan naira sunyi kuka balaifi, tundaga couch, cottens, rugs da sauransu . Fadawa yayi kan two sitter din yayi leaning his legs on the handle ahaka wahallalen bacci ya daukeshi ..... saukowar mommah kenan kamar a mafarki ta hango mutum a kwance , ahankali takarasa wajen dayake ta daura soft palm dinta akan face dinshi tana shafawa a hankali kamar tasamu kwai gudun kar ya farka. Hawayen da take boyewa ne suka samun daman saukowa, he looks so pale gashi allah yahadashi da matar da batasan darajarshi ba bata ma damu dashi ba
YOU ARE READING
UADWAN
FanfictionMeet the arrogant dr. Outhman Abubakar Duwan, A cardiothoracic surgeon, a guy with pride, cruel, vigorous but above all hearty and always there to do the needful fortunately, she came into his life and be the best decision he could...