Page 1

45 2 0
                                    

💕💕RUSHDAH💕💕                                     

Bismillahirahmanirrahim
 
   Free page 1

©️ oum zahrah ....💞

Kwance yake a kan couch na dakin wayarsa ce a hannunsa pictures yake kallo yana smilling, ya yi kewarsu sosai fiyeda tunani duk da bai fi 2 weeks da komawarsu nigeria ba , call log ya shiga Yayi dialing number "sweet mum" ringing wayar yake amma baa picking ba , sake dialing Wani number yayi aka yi picking " hello doc how far hallan ka manta mu nan dare ne kake kira , nasani how far ya office ? Fyn wlhy goben ne xaka taso ko?  Yeh in sha Allah shi yasa nakira to remaind you xaka yi picking dina a airport will send you the flight✈️ details,   Ok Allah ya kawoka lafya doc  ok bye gudnyt .   
Ayaan kenan kekyawan saurayi in his early 30s fari ne sosai kallo daya xaka masa kasan ya hada jini da fulani miskili ne ga wanda bai sanshi ba , yanxu haka ya gama karatunsa as a gynecologist ya fito da flying colors tunda ya xo karatu London bai koma ba sai gobe yake sa ran komawa gaba daya ,
      RIBADO
Knocking kofar wata matashiyar mata baxata wuce 45 ba ta turo kofar ta shigo en mata ne biyu a dakin daya na konce kan sallaya dayan kuma na lullube cikin bargo , hanan!     Matar ta buga ma budurwar da ko kwance kafa  bazaki tashiba bayan na gayamiki da wuri xamu wuce   , juyowa tayi ta nufi dayar da ke kan praying mat don tayarda ita.  Rushdah motsi tayi ta taso ganin matar na tsaye yasa ta taso da sauri rushda ya na ganki a kasa kuma  .cikin muryarta mai sanyi cike da ladabi ta ce ina kwana hajiya ? lafya ki kira ni mami kamar yanda su hanan ke kirana , toh mami sallah nayi sai bacci ya daukeni toh ki shiga bayi ki yi wanka kar muyi missing flight. mikewa tayi ta shige toilet din  "hanan uhmmm mami janye bedcover din tayi hanan ta mike tana kunkuni mami ni bacci nake ji ban kwanta ta wuri ba jiya please bari in kwanta na 30 minutes kawai sai in tashi please ta fada cike da shwagowba nooo wanne komawa bacci please tashi ki kimtsa kar muyi missing flight kinga dady na complain bai ji alaman kuba nace kun gama shiri, nemo wani kaya ki ajiyewa rushdah ta saka ku fito da logage dinku yanxu toh mami juyowa tayi ta fita ta ja musu kofar.
Rushdah ce ta fito daure da towel kallon ta hanan tayi ta ce wow rush daman haka gashinki yake . Smiling rushdah tayi bata ce komai ba ta wuce gefen couch ta xauna dan Allah akwai vasline xan shafa ne?  please feel free ga komai a dressing mirror ga kaya nan ta nuna mata a kan gado ta wuce bayi , shafa mai take komai a sanyaye take yi saboda duk motsinta da tunanin umma take sai gani take kamar mafarki ne umma nanan bata mutu ba share hawaye tayi gabada duniyar yamata wani iri jitake kamar ita kadai aka bari duk da kusan haka ne  , shafa mai tayi ta fesa turare ta shafa vaseline kadan a leben ta ta dauko kayan da hanan ta nuna mata ta saka gown ce a shape kayan sun mata das kamar nata ne . Hanan ce tafito daure da towel wow rush kinyi kyau sosai wlhy am jelous , murmushi kawai tayi na gode hanan ai ban kai ki kyau ba  "uhmm zageni kawai rush    Ba wani kyau , nagode  ta cigaba da shiri .

Dab da sallar magrib suka shigo estate din a kofar wani tangamemen gida suka tsaya horn driver yayi mai gadi ya bude , har kusa da kofar main entrance aka yi parking dady ne ya fito sai mami da su hanan , wani kekyawan saurayi ne ya fito daga cikin palour din ya nufe dady ya rungumeshi " dady welcome , thanks ya kake ya gida , lafya wuce wa xaiyi dady ya hade rai " baka ga mami bane ? sannu mami , yawwa Azeez ya kake? fyn ya wuce ba tareda ya tsaya ba Girgiza kai dady yayi ya wuce ya shiga , hanan ne ta ja rushda suka bi bayan mumy .
Haurawa staircase din sukayi har zuwa wani coridor da ya kaisu jerin dakunan kofar wani daki hanan ta tsaya ta bude kofar , kallo rushdah take yanda dakin ya hadu fiye da dakin hanan din na ribado a bakin wani couch ta xauna hanan ko ta wuce bayi da alama a matse take. Tuno ummanta take da xaran ta xauna shiru ita kadai hawaye ne ke xubo mata tana sharewa duniya kenan hanan ne ta xauna kusa da ita tana share mata hawayenta tausayin ta ne ya kamata saboda tasan abin da ciwo amma ya xaa yi haka kowa lokacinsa yake jira ,
Jabir ne tsaye a arrivals yana jiran saukowa abokinsa , tafiya yake a nitse tareda kasaita English wears ya saka sun matukar amsarsa ya tara gashi a kansa ya kwanta luff cike ta murna jabir ya karaso ya rungume ayaan suna farinciki , doc u hilghly welcome gaskiya mami xatayi farinciki sosai wlhy , yeh daman i want it to be a surprise hope dai baka fada musu ba na sanka ? oh wato ga parot ko ? Sorry ban ce ba ya sake rungume sa sorry idan kayi fushi da ni ya xanyi ai xaman niger zai gagareni , karban logage dinsa jabir yayi ya wuce in da Yayi parking ya bude bude ya saka suka shiga motar zuwa maitama in da gidansu Ayaan yake .horn jabir yayi mai gadi ya bude suka shiga har parking lot su fito jabir ya bude bot ya dauko logage din suka wuce xuwa entrance na gidan .
Hanan Allah ki bari xan kai daxun ai na ga hanya kar ki damu , daukan kwanukan tayi ta fita ta bi inda ta ga mai aikin daxun ta fito da alama wajen ne kitchen shigar da kwanukan tayi ta fito tana kare wa gidan kallo tvn ma abin kallo ne ita bata san akwai tv babba haka ba shagala tayi da kallon film ta ake haskiwa a mbc action taji ana knocking tsayawa tayi tana tunanin ta je ta bude ko ta haura sama ta kira hanan don ba kowa har masu aikin bata gansu ba , knocking ake sosai da alama mai knocking din ya hasala shahada tayi ta nufi kofar duk da bata san kan kofar ba amma ta samu kanta da karambanin bude kofar gwadawa tayi taga bude ido hudu tayi da wani saurayi mai kyau kasa barin kofar tayi ta tsaya shima jabir kura mata ido yayi saboda ta tafi da imaninsa WOW! So cute!  Haka ya fada ba tareda ya san ya fadi hakan ba ' ayaan da yaga jabir tsaye kuma ya ga an bude kofar sai ya ja trolley dinsa tareda ture jabir ita ma rushdah matsawa tayi kamar wata wawiya tayi gefe ayaan ya wuce stairs ya barsu tsaye ,  hey cutie jabir ya wayance ya fadama rushdah smile tayi ina wuni  ? Lafya ya kike lfya kawai tace ta wuce shi tana mai jin haushin tsayuwar da tayi kaman wawuya , jabir ma bin bayanta yayi don bai san ta ba da alama bakuwa ce amma gaskiya ta hadu gani yayi ta shiga dakin hanan ya juya ya bi dayan corridor din ya bude dakin ayaan ya shiga , 
Xama yayi a bakin couch din ya na danna waya haka  ayaan ya fito daga wanka yasameshi, what was that ? Mey fah ? ban san mey ya rikitar da kai har ka tsaya ka kasa shigowa ka tsaidani bane , kadai ga abinda ya tsaidani ai   Uhmmm ban ma lura ba amma baxai wuce mai aikin mami bane kasan ta ai , kai amma gaskiya da sai in ce naga mata , u are not serious yar aikin ohh. Mey a ciki baka san irin wannan idan suka wanku ai ba magana . Naga fa ta fito daga dakin hanan, whatever ni ka bi ka isheni da zanchen wata yarinya abeg free me jo, bari in je in ga mami nah fita yi ya bar jabir shima mikewa yayi ya wuce xuwa dakin su hanan din.

💕💕RUSHDAH 💕💕Where stories live. Discover now