💕💕 RUSHDAH 💕💕
Page 2
©️ oum Zahrah....💞
Turo kofar dakin yayi kamshin turaren wuta da sanyin Ac shiya mishi maraba ,kwance take kan wani rantsesten royal bed dinta bacci take peacefully kyayawar mace ce maminsa , xama yayi a kasan rog dake dakin dai dai ta kafarta .fito da wayarsa yayi daga aljihunsa ya na latsawa jefi jefi yana kallon ta komai a hankali yake bayason tashinta daga baccin,
Motsi tayi hade da salati ta bude idonta kalonsa tayi ta mike xaune,mamaki ne fal a ranta na ganin dan ta mafi soyuwa gareta kamar a mafarki,
Tasowa yayi yaxauna a gefenta tareda hugging dinta . Ayaan !
Murmushi ya yi tareda breaking din hug din. Mami na I missed you so much , kai nake gani ko mafarki nake my son?
Mami ba mafarki bane daxun na shigo i wanted to surprise you shiyasa ban gaya miki ba .
Hamdala tayi tareda hamdala da Allah ya bashi saa ya gama karatun har ya dawo gida lafya , riko hanunta yayi pecking dinta hawaye ya gani ya tabbata na farin ciki ne share mata yayi . Mami na sameku lafya ? Lafya lau ayaan sannu Allah ya maka albaraka ameeen mami nagode,
Daxun muka dawo daga Ribado ( fufore lg adamawa state) duk a gajiye nake wlhy har na fara bacci, sannu mami bari in je in ga dady ya na nan ko?
A yana daki . Gashi ban san xaka xo ba da na hada maka favorite dinka ,no karki damu mumy komai ma is ok .
Fita tai ta wuce don ta samar masa abinci don tasan girkin hajiya amina ne kuma ba damuwa da lamarin yaranta take ba balle ta samar masa abin ci,
Knocking kofar bedroom din dadyn yayi sau biyu amma baa bude ba , sake knocking yayi aka bude kofar kallonsa tayi ta nufi gefensa da niyyan wucewa yayi saurin bata hanya don yasan tsaf xata tureshi tayi wucewarta,
Shiga dakin yayi ya rufe kofar tsayawa yayi da alama dadyn na toilet.
Turo kofar toilet din yayi ya fito ya gansa a tsaye mamaki yayi don ko jiya sunyi waya amma bai gaya masa xai dawoba,
Baban mutum ne farin bafulatani wanda baxai wuce 60 years ba da alama boko da wayewa ya xauna akansa.
Karasawa yayi kusa da dady ya yi hugging dinsa tareda gaishesa ,am suprised wlhy xuwa ba notice gashi baa tanadarmaka komai ba doctor Ayaan, murmushi yayi dady ya xauna bakin gado shikuma ya xauna kasan rog din kusa da kafan dady .
Hira suke yawanci kan maganar aikin Ayaan din ne da xai fara a National hospital a nan abujan .
Knocking kofar akayi hanan ta bude laaa ya jabir!
Naam hanani !
Shagwabe fuska tayi ya jabir bana so ,
Sorry dea ya kike ya school?
Alhamdulillah ya jabir when last kaxo mana tun da ya Ayaan ya tafi ka rage xuwa mami ma tana complain.
Sorry wlhy ayuka ne suke min yawo a office amma yanxu in sha Allah har sai kin gaji da gani na .
Matsa masa tayi ya shigo ya xauna a couch din dakin,
Gyara xama gyelen da ke kanta tayi ta hada ido da shi kallonta yake shima daman ita yaxo gani, kallo jabir ya wa hanan tambaya yake mata "who is she ?
Kallon rushdah hanan tayi tana kashe mishi ido daya "she a cousin,
Amma ban santa ba , yeah daxun muka daho tare daga ribado .
Knocking akayi hanan ta taso da jin haushi ta bude kofar saboda ta xata masu aiki ne .
Zaro ido tayi tareda ihu ta makalkaleshi ,ya Ayaan!
Shima rungume ta yi tareda farinciki kanwarsa mafi soyuwa garesa bayan mami babu wanda yake so kamar hanan,
Ya jabir dama kasan ya dawo shine baka gayamin ba ka barni ina ta surutu.
Bagashi ya xo har inda kike ba , jawo hanunsa tayi suka shiga ciki ta xaunar da shi a kan couch kusada jabir .
Dago da kanta rushdah tayi suka hada ido da ita ya hade fuska yana tunanin mey ya kawo wanan yar aikin nan kuma har dakin hanan shifa baya son raini,
Saukar da kanta tayi suko hira suke yana tambayan hanan batun school cus tana base university 300lvl Infor tech,
Shiru rushdah tayi xaman gurin ya gundireta ta muxanta , kewa , da tausayin kanta duk ya hadu mata ga uwa uba rashin mahaifiyarta dake tsaye a ranta .
Sauraronsu take yanda suke hira cike da so da shakuwa basu da matsalan komai jingina kanta tayi da kan gadon ta rufe ido amma ba bacci take ba .