💕💕 RUSHDAH 💕💕
Page 6
©️ oum zarah....💞
Kuka take kamar xata shide,
Karasowa yayi ya daga ta kallonta yake yana rike da ita rike shi tayi gam ta kwanta a kirjinsa ,Kan gadon ya kwantar da ita ,kara ta sake saboda mikar da kafanta dayayi alaman ya gane inda matsalan take.
Kuka take tana kiran ummanta da addaji,
Hey shhhhhhh! Keep quiet !
Rufe bakin tayi tana kuka ciki ciki.
Ina yake miki ciwo , nuna masa kugunta tayi ,Kai hannunsa yayi da niyyan matse mata gurin sai ya dauke hannunsa .
Pain reliever ya nemo ya bude fridge ya ajiye gefe ,
Mikar da ita zaune yayi ta tsala ihu saboda xafin da wurin ya mata.
Sorry mana ke kina abu kamar ba mace ba?
Turo karamin bakinta tayi ta ce "ina ruwanka da nito !
Ohhh really!
Wait wa ma ya saki wannan aikin from the first place?Shiru tayi tana kuka .
Bata maganin yayi yana jinjina over sabinta ,
Amma yaji tausayinta gaskiya saboda cikin hidimta masa hakan ya sameta ,Kayan da yake xuben ya daga ya saka a washing machine dake gefen a cikin toilet din ya wanke .
Murmushi yayi daya tuna xaman en borin da ya ganta tayi daxun abin ya basa dariya sosai amma tausayinta yaji ganin ta bugu sosai.Dauraye toilet dinyayi "
Fita yayi ya ganta tana bacci alama maganin ya fara aiki kenan,samun kansa yayi da karemata kallo 'Kekyawa ce bata da makusa ganinta kwance a gadonshi ya sa masa wani tunani ,istigfari yayi yana neman tsari daga shaidan.
Xama yayi akan couch yana latsa waya , jabir ne ya kira wayarsa .
"Doc ya batun fitan ne ban ganka ba ?
Sorry na manta ne amma ina zuwa in the next 40 minutes.
Tashi yayi ya watsa ruwa English wears ya saka fesa turare yayi ya nufeta .
Bacci take amma da alama na wahala ne ,
Gyara mata kwanciya yayi ya fita , a corridor ya hadu da Azeez sanye yake da 3quater sai riga armless, gaida shi Azeez yayi kallonsa yayi yana nazarin yaron da alama bayan tafiyanshi abubuwa sun tabarbare ,
Ya xaka saka irin wannan kayan a cikin gida !
A tsawace yayi maganan ,
Will you go and change in to something decent my friend,
Wucesa yayi yana kunkuni,Har ya sauko downstairs samun kansa yayi da komawa upstairs din,
Dakin ya shiga still tana bacci ,
Ciro key din yayi ya rufe kofar ta waje ya saka key din a aljihu , driving yake a hankali tuno moment din daxun yayi yana smilling "
Mami wai ina rushdah ne ya sadiq yaxo yana jirana mu tafi kuma ban ganta ba ,
Na turata dakin yayanku ta masa aiki ina tsammanin ta gama ai ,
Mayb tana kitchen gurinsu baba ladi,
Ok mami bari in je yana jirana sai munyi waya ,
Rungume mami tayi ta fita da sauri ,baba mai gadi ne ya tayata daukan boxs dinta suka je parking lot , karban box din yayi yasaka a but ya rufe,
Shiga motan tayi taxauna ,
Hadaden saurayine baxai wuce 29 yrs ba.Riko hannunta yayi yana shafawa ,
Baby gaskiya hakurina ya kusa karewa i cant endure any longer,
Kayi hakuri saura 1 year in gama sai muyi komai a nitse,
Ware ido yayi noo gaskiya i cant ,
Haba sweetluv do it for me mana ,
Shiru yayi bai ce komai ba da alama fushi yayi , cire hannunsa yayi daga nata ya ci gaba da tukin .
Saukar da ita yayi ya shiga motan ya tafi.Daman tasan zaa rina xuciya ne da shi sosai amma tasan xai sakko duk a sanyaye take ta ji tausayinsa matuka saboda ya sha gayamata daurewa kawai yake,
Ita kuma so take ta kammala karatun tunda ya xo gangara .
Uwa uba tana da kawaye masu aure tana ganin yanda suke wahala hada karatu da hidiman gida .Doc ina mutumiya ta take i miss her cute face wlhy ,
Hade fuska yayi ,
Hey y d sad face ?
Maganan da ka tasoni muyi kenan?
Mey na daukan xaki ,
Kasan kana min maganan yarannan bana son raini,Mey abin raini aciki ?
Bari in gayamaka gaskiya ni sonta nake kuma da aure in sha Allah nagaji da xama haka nan ,
Da alama you are sick idan ka warke ka dawo hayyacinka give me a call.
Ficewa yayi ransa baki kirin ,
Baki bude jabir yake kallonsa ikon Allah mey ya shige shi yau ?