💕💕 RUSHDAH 💕💕
Page 3
©️oum zahrah ....💞
Mami ce a kitchen tana hadawa ayaan abinda zai ci .
Shigowa hajiya amina tayi ta juya suka hada ido ta , sannu mumun yara ?
Tabe baki tayi ta amsa a ciki ciki game da dauke kai taje gaban cofee maker da alama dady xata hadawa tea.
Bata ce komaiba ta cigaba da abinda take dama fita hakin ta take shiyasa .
Hada komai tayi ta fita dashi xuwa dakin ta ta ajiye mishi a kasan rog.
Number shi tayi dialing,Jabir ne ya tashi da alama wucewa xai yi guy am going its late fah,
Shima mikewa yayi nop u spending the night here muje daki am so tired am farmished .
Fita sukayi wayer sa ce tayi kara .
Hello mami'
Ayaan kazo dakina yanxu .
Ok ganinan .
Jawo hanun jabir yayi suka wuce xuwa dakin .
Salama sukayi ta amsa suke shigo .Jabir?
Idonka kenan?Sosa kai jabir yayi ya zauna a kasa kusada Ayaan.
Mami ina wuni .
Lafya jabir ya umman taka ?
Alhamdulillah lafya lau take.
Abokinka ya dawo shiyasa muka ga idonka yau ko?
Smiling yayi .
Bismillah ga abinci kuci nasan kuna jin yunwa ko,Xama sukayi suna cin abinci suna dan hira jefi jefi.
Sallam suka mata suka fito xuwa dakin ayaan,
A corridor suka hadu da shi sanye yake da wando 3 quarter sai vest a jikinsa kalo daya ya musu ya dauke kai kamar bai taba ganinsuba ,Shigewa yayi ya wuce dakin da ke kusada na ayaan ya rufe kofar.
Yaron nan ko gaisuwa babu kamar bai gane muba ?
Barshi xan gyara mishi xama da alama tsayin da yayi ne yake gani kamar mun xama saoi dashi ,
Hmmmmm Allah ya kyauta shigewa sukayi suka rufe kofar ,Rushdah!
Rushdah!
Uhmmm bude ido tayi ta kalleta ,
Gyara gyara kwanciyarki kar wuyanki ya kage,
Uhmmmm ban ma san yaushe bacci ya dauke ni ba wlhy .Shiri suka na kwanciya don kowa na bukatar hutu . Asuba ta gari!
Rushdah ce ke gyaran daki da alama bata saba komawa bacci ba idan tayi sallah,
Bayan ta gama kimsa dakin xama tayi a kan couch tana hutawa kadai ci duk ya addabeta bata saba xama haka ba aikin yiba,Knocking akayi mai aiki ce shigo.
Gaisawasuka yi ,mami ce ke kiranki,
Toh dauka gellenta tayi tabi bayan mai aikin.
Nuna mata dakin tayi ta wuce kitchen.Sallama tayi ta shiga .
Rushdah.
Mami ina kwana?
Lafya lau ya bakonta ?
Alhamdulillah mikewa tayi daga durkuson ta nufi mamin da alama shirya wordrobe dinta takeyi,
Mami bari in tayaka .
Lah nagode toh ,
Ina fatan xaki daukeni matsayin umma ?In sha Allah .
Bana son ki na mata kuka aduanki take bukata kinji ki saki ranki kaman nan gidanku ne ,
Duk abinda kike bukata ki sanar da ni ,
Dady ya bada kudi akan driver zaikai ku anjima ke da hanan ki xabi kayanki.Hawaye ta share ta fara godiya ga mamin,
Kimsa dakin tayi mami na sa mata albarka .Turo kofar dakin yayi da sallama ya shigo .
Am sa masa sallamar tayi ya kalleta ya dauke kai .
Ina kwana ?
Lafya kawai ya ce tareda tambayarta mami .Tana bayi .
Fita yayi daga dakin ya rufe kofar .
A dai dai corridor suka hadu kallon ta yake Yana checking dinta out .
Wow! Ya furta softly.
Gaidashi tayi amma da alama bai san tana yiba.
Wuce shi tayi ta shige dakin ta rufe kofa .Knocking yayi dakin mumynsa shiga yayi tana xauna a couch da alama waya take , kwanciya yayi a gefen gadon .
Mumy morning,
Morning azeez ya kake?
Fyn mum shagwabe fuska yi kar wani yaro .
Mum gaskiya am not happy.
Mey yafaru azeez ?
Mum wannan dan sa idon nagani jiya da dare ya dawo fah.
Hmmmmm nima yanda ka ganshi haka na ganshi ya dawo kenan .
Kwantar da hankalinka ba wanda xai takuramaka kai da gidan ubanka .Mum accounts dina is down kuma ina da bukatar kudi , mey xakayi da shi Azeez ba last week dady ya tura maka 100k ba ?
Mum 100k fah kika ce ai yakare .Hmmmm yanxu nawa kake so in baka tunda nasan bazaka tunkareshi da maganan kudi ba balle " the good son " ya dawo .
Nawa kake so yanxu ?
300k.
Mey xakayi da 300k Azeez bata rai yayi yatashi fuuuu zai fice tayi saurin rike hannunshi ya xauna rai a bace,
Fushin namey uhm?Mum kamar ni sai an tambayeni mey xanyi da kudi kamar wani yaro.
Sorry ta fada hade da daukar wayarta ta mishi transfer duk da tsoro take kayi yayi halinsa amma ba yanda ta iya.
Shi kadai Allah ya bata bata son bata mishi rai ko kadan transfer ta masa.
Yana ganin alert din ya rungumeta,shiyasa nake sonki sosai mum. Fita yayi ya rufe mata kofar .
A bisa aladan gidan dinner da breakfast a dining akeyi gaba dayaba.
