🍒🍒
🍒
*SAWUN BAYA*
🍒
*Book 2* 🍒🍒
🍒🍒🍒
🍒🍒🍒🍒🍒
🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒Na
_Fadeela Lamido_✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*_PEN: WRITER'S ASSOCIATION ©_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
______________________________________*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________https://mobile.facebook.com/Pen-Writers-Association-100990022185172
Page 63- 64
Barin ta sukayi tai tayi, kowa binta da kallo kawai yake yi, ta dauki tsayon lokaci tana kuka inda Umma take fakan idon Mutane ta ke share hawaye"Aunty Khadija ce ta kalli Munirah tace wai Munirah menene haka, ai wannan duk saiki karya wa mutane zuciya, gashinan kinsa Umma itama kuka take yi......
Cikin muryan kuka tace mezanyi toh idan banyi kukan ba, nace maku kirjina zafi yake min wani abu ya tokareshi baya gaba baya baya"
Shine ai aka ce miki kisha ruwa ko?
Ni bana sha, kwana uku 😭😭 babu Amukarnin Sadiq sannan ace min insha ruwa ba'a fasan inda yake ba😭😭😭
Annanin ce tace ke tashi kije ki kwanta.......
Tunkan ta rufe baki ta mike, har yanzun sheshshekar kuka take saidai memakon ta nufi dakin Annanin sai ta nufi kofar fita yayin da suka hada Baki wajen cewa Ina zaki??
Ni part din mu zani"
Kije can kiyi me?, Kwana biyu ba anan kike kwana ba??
Ni yau acan zan kwana 😭😭
Mahaifiyarta ce tace toh jeki, saida safe, haka ta juya yayin da Annanin ke fadin"
A'a Munirah kizo cikin mutane ki kwanta, ganin ta riga ta fice Hajiya Fatima ta mike da saurinta inda su Annanin sukace tai zamanta"
******
Ke!!! Wacece Nan??
Mubarak ne yace Munirah ce"
Ina zata ku tsayar da ita mana"
Cikin tsawa ya kirata yayin data fara tahowa inda suke cikin kuka"
Maza ne da yawa agurin yayin da Alhaji Mustapha da Enisilim suka taso har da Mubarak suka matso gunta"
Enisilim ne yace Yaya aka yi Munirah??
Ni zanje in jirashi ne adakin mu"😭😭
Inace jiya anan kika kwana??
Abbanin ninagaji, banda lafi fah😭😭Kawar dakai Enisilim yayi sannan yace meke damun ki??
Wani abu ne ya tsaya min awuya yaki wucewa"
Ai bazai wuce ba dan ubaki, taji Mubarak ya fada"
Hawaye ta share yayin da Enisilim yace"