🍒🍒🍒🍒🍒🍒
🍒🍒🍒🍒🍒
🍒🍒🍒🍒
🍒🍒
🍒
*SAWUN BAYA*
🍒
🍒🍒
🍒🍒🍒
🍒🍒🍒🍒🍒
🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒*Na*
*_Fadeela Lamido_**Marubuciyar*
_ZAKIGANE KURENKI_
_TSUNTSUN DAYA JA RUWA_
_TSUNTSU ME WAYO_
_MIJIN MARAINIYA_
_ASIRINSA YA TONU_
_TAMISHI ILLAH_
_DAUKAN FANSA_
_BUGUN ZUCIYA_
(heartbeat)
_KOWANNE BAKIN WUTA_
_ME CETONA_
_ABUNDA ZUCIYA KE SO_
_BAYA BA ZANI_
_WATA FITSARA_
and now
_SAWUN BAYA_*GARGADI*
_Ban yadda ayi amfani da wani bangare nalabarin batare da izinina ba, ko a sayar da labarin ba._*SADAUKARWA*
_Wannan littafin gabadayan shi sadaukarwa ne ga iyayena Allah ya jaddarahamarsa agare su👏🏻_✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*® _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
______________________________________
*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________--------PAGE-------
https://www.facebook.com/110384724043172/
--------GROUP--------
https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/
*Page 36-37*
Typing......🖊️
Cikin fushi sosai Sadiq ya fike motar tafiya yake azuciye kamar zai tashi sama"Cingam Munirah ta ciro cikin Jakarta ta wurga abakin ta tana taunawa yana bada Kara kasss"
Cak ya tsaya domin tabbatarwa kansa abun da yakeji"Karass yasake ji cikin sauri ya faka ya bude motar ya zagayo ya bude gefenta tare da gaura Mata mari"
Dafe wajen tayi cikin kokarin danne hawayenta dan karyaga kukanta"
Bani abun dake bakin ki"
Hannunta tasa ta ciro ta Mika masa yana haranrata ya karba yai jifa dashi tare da fadin karyar rashin kunya kike, barinki nake bawai kinfi karfina bane, tara ki nake Kuma duk ranar da kika Bari na rikeki saina nannaushi ki, hanyar da nabi ba bazaki yadda kibita ba doluwar yariya kawai"
Ko dagowa Munirah batayi ba Dan ita kadai tasan zafin da taji, zagayawa yayi ya shiga motar yayin daya maida fadanshi Kan Aliya ke Kuma daga yau karki Kara min haka daga cewa zan fita dake kin tashi kinyo min kwashe kwashe"
Cikin sauri Aliya ta kalleshi Munirah ce kwashe kwashe??
Eh wacece ita??
Kanwata ce"Okay kina gayamin kanwarkice Amman kina kallo take min fitsarar dataga dama ahaka zamuyi auren?
Kuka Aliya tafara ganin inda yake fada"Fakawa ya sakeyi akaro na biyu ya bude motar ya fice yana fadin ni banson kuka, idan kin gama ki min mgn"
Tsallawa yayi can gefen titi ya zauna yayin da Aliya ta shiga share hawaye"