page 8

300 8 0
                                    

🅰 *S🅰N🅰DIN GROUP*🙊🙊

*Written by*
 
💅💅 *SADNAF*💞

  *PURE MOMENT OF  LIFE WRITERS*

    _We don't just entertain and educate we touch the heart of the readers_  *P.M.L*

*A short story based on true life story*

*Page:-* 08

Aranar Sallah kawai ke sa manal ta tashi, Sallar ma ba a nutse tayi ba,dan  Batsa da videon da aka turo kawai ne aranta,Hankalinta duk yabi ya gama tashi ga Sha'awa da ya ringa taso mata.

  Su Hanif kasancewar in sun dawo daga makaranta,Manal kan taimaka musu suyi home work d'insu haka ma insun dawo daga Makarantar islamiyya takan sa suyi tilawa,ta k'ara musu karatun,aranar ko kallonsu bata yi ba,tana kan watsapp tana karanta batsar da ake a group, Hanif da yad'an fisu wayyo home work d'insu ya debo yace ta koya musu,kasa d'agowa ma tayi ta kalleshi sabida Nisan da tayi a kallon videon da aka turo,Hanif matsawa yayi kusa da ita yana bubuga k'afarta yana ta koya musu Home work,mugun tsawa ta dakawa mishi tace ya b'ace mata dagani,suje su shirya su tafi Islamiyya in sun dawo zata musu home work d'in,da sauri suka nufi d'akinsu Salem har da hawayensa dan tunda suke da ita bata tab'a musu haka ba,hasali ma ita take fara cewa su kawo home work d'insu,Taufiqa  Uniform d'in Islamiyyarta ta debo ta kawo wa Manal dan ita take shiryata in zasu tafi Islamiyya, Taufiqa cewa tayi

"Momy ga Uniform d'ina kisamin"

Tsaki Manal tayi dan gani take suna katse mata jin dadi,Hindatu ta k'wallawa  kira Hindatun dake kitchen tana goge goge ta  nufo palon da gudu, tace mata gata,

"Dan Allah kisawa Taufiqa Uniform d'inta ki rakasu Islamiyya kina dawowa ki wuce kitchen ki d'ora mana girkin dare,mamaki ne ya k'ara rufe Hindatu,dan tunda take aiki a gidan,Manal bata tab'a yarda ta mata girki ba,ita take girki da kanta, amma abun mamaki sai gashi dazu ta sa tayi girkin rana,to tace mata ta d'auki Uniform d'in Taufiqa tafara k'ok'arin sa mata,Taufiqa da yake bata saba ba,Manal ce ke shiryata in zata tafi makaranta nok'e kafad'arta tayi tace ita Momynta ce zata sa mata,tsaki Manal tayi tabar palon,dak'yar Hindatu tasa wa Taufiqa  unifrom d'in islamiyyar,su Haneef suka fito ta rakasu islamiyya.


Manal daddare bayan sun gama cin abinci da yaran, tana zaune tana koya musu home work d'insu, Rabin hankalinta na kan chatting d'in da ake a grp,kiran Yusif ne ya shigo wayar,da  sauri ta mik'e ta nufi d'akinta dan a halin da take ciki tana bukatar taji muryarsa ko zata samu d'an nutsuwa,d'agawa tayi tana sauke ajiyar zuciya,

Yusif ce mata yayi

" Mom Haneef ya dai ko dai missing d'ina
Kike"?

Manal Lumshe ido tayi tana tunanin dama yana gefenta  ayanzu,can kasan makoshi tace

"Sosai ma ina missing d'inka dama in ganka a gefena",

Yusuf murmushin jin dadi yayi yace ..........................



*HAUSA NOVELS* 📚
*HAUSA NOVELS* 📚📚
*HAUSA NOVELS* 📚📚📚

A SANADIN GROUPWhere stories live. Discover now