page 31

143 6 0
                                    

🅰 *S🅰N🅰DIN GROUP*🙊🙊

*Written by*
 
💅💅 *SADNAF*💞

  *PURE MOMENT OF  LIFE WRITERS*

    _We don't just entertain and educate we touch the heart of the readers_  *P.M.L*

*A short story based on true life story*

*Page:-* 31

Da sauri ton g ya girgiza kansa yace "bansan kowa nawa ba ahanun wata mata na girma ta ce tsinta ta akayi "

"No wonder Ashe shege ne kai" ina jinka dawa dawa ka turawa hoton Manal da Video"?

*Ton g* "a group nake turawa abokanai na masu irin hark'ar"

"Inalillahi wa innalilahi rajiun na shiga uku na wayyo Allahna Allah ya isa tsakanina dakai wayyo Allahna Allah ya tsine maka albarka" Manal tace tana nufarsu da gudu,da k'afa Yusuf ya maidata ta zube akasa

*Yusuf* " ina jinka dama haka kukeyi kenan idan matan sun turo muku video ko photo turawa junanku kukeyi"

*Ton g* eee grp ne damu *SEX NIGHT CLUB* duk Wanda buduruwarsa ta tura mishi hoto ko video  sai ya tura grp d'in,agani, Idan ta had'u zamu yaba muce ayimana hanyarta muma mu d'ana"

*Yusuf* da kyau Ku nawa ne a grp d'in"?

*Ton g*mu shidda ne a grp d'in

*Yusuf* "bani wayarka nagani"

Ton g cikin rawar jiki ya zaro wayar jikinsa na rawa Dan gani yake yana masa gardama zai Luma masa wukar,hodan daya fad'o daga Aljihunsa Yusuf yabi da kallo adaidai lokacin daya ke k'arbar 
Wayar daga Hanunsa,d'aukar hodar yayi yace mishi "wanan fa"

Ton G cije lebb'e yayi yace " hod'a ce da muke badawa matan da suka k'i bamu had'in kai su fita  daga hayyacinsu,mu samu biyan bukatarmu"

*Yusuf* kenan Manal kazo ka badawa Hodan nan sabida kasamu biyan bukatarka,meyesa kataho da hoda ba ita ta nemi kazo ka biya mata bukatarta ba"?

Kuka Ton G ya fashe dashi yace, Wlh Alhaji ba ita bace,Hajiya Kaltume ce ta zugani tace nazo na d'ana ta k'arfi da yaji,Dan matarka tana da taurin kai ta bata wahala kafin ta yarda afara had'ata da ni,Dan Kullum cikin mata nasiha take,to amma dayake Hajiya Kaltumen,Wanda zata dulmiyar take nema,ahaka nida ita muka sako matarka agaba har muka yi nassara akanta,ta yarda muringa muamalla ta waya,amma tace bazata yarda mu had'u ba shekaranjiya Hajiya Kaltume ta sa koni agaba tace ince mata sai na zo mun had'u matarka tak'i ak'arshe tace ta tuba tayimin wa'azi tace nima nadaina,abinda mu keyi bai dace ba,Dana gayawa Hajiya Kaltume shine tace  mata nace mata na tuba amma Dan Allah zanzo muhad'u mu gaisa,kawai,shine tace inazo sai na samu hodan nan na bad'a mata hodan sai na samu biyan bukatata ta Dan Allah Alhaji kayi hakuri nayi nadama,..........................



*HAUSA NOVELS* 📚
*HAUSA NOVELS* 📚📚
*HAUSA NOVELS* 📚📚📚

A SANADIN GROUPWhere stories live. Discover now