page 32

149 5 0
                                    

🅰 *S🅰N🅰DIN GROUP*🙊🙊

*Written by*
 
💅💅 *SADNAF*💞

  *PURE MOMENT OF  LIFE WRITERS*

    _We don't just entertain and educate we touch the heart of the readers_  *P.M.L*

*A short story based on true life story*

*Page:-* 32

Yusuf bai ce komai ba illa girgiza kai da yayi ya zauna sosai,ya bud'e wayar ton g,ganin da password akai ne yasa ya mik'awa Ton G wayar yace ya cire masa password d'in,jiki na rawa Ton G ya cire masa password d'in,Yusuf Watsapp d'insa ya shiga yakuwa Bud'e grp d'in *Sex Nigt club* scrolling yayi sama sosai,ahankali yafara bin chatting d'insu yana karantawa yana kallon videos d'in matan da suke turawa,da hirar batsar da suke yi,wani video ya kuna da wani Bad boy ya turo bud'ewa yayi yafara kallo,Video ne na yanda yake sx da wata mata,bai gama gani ba yayi sauri ya rufe videon yana a uziyya, cigaba yayi da karantawa yana bud'e video yana kallo, yana ganin iskanci akeyi sai yayi sauri ya rufe,ahaka yazo kan videos da hotunan da Ton G yake turawa grp d'in,d'aya bayan d'aya yafara bud'ewa yana gani,wani irin bakin ciki,da tafasa zuciyar Yusuf ke yi daya ga yanda suke comment akanta,suna suma ya musu hanya su d'ana videos d'in da ma bai gani awayar Manal ba ya gani a group d'in da alama Manal ma goge wasu take yi,ahankali ya koma ya bud'e grp d'in Dan yaga participant d'in yaga su shidda ne,fitowa yayi daga watsapp ya shiga gallery hotunan da videos d'in da  Manal ta tura mishi gabad'aya ya goge  daga wayar ya d'ago cikin tsananin b'acin rai ya kalli Manal da take juya kai hawaye na amballiya a fuskarta," Na mugun tsanarki Manal,na tsani in bud'e ido naganki,ba iya wanan zalb'en ne yaga jikinki ba harda wasu biyar nama San suma su biyar d'in sun broadcasting dinshi, ayau zaki barmin gidana Manal Dan ina cigaba da ganinki agabana I can do something stupid, "

Manal hannu ta d'ora aka tana zunduma ihu,"karka min haka Yusuf karka rabani da yarana,nayi nadamar abinda nayi,shaidan ne ya sakoni agaba,kayafemin ban kai ga aikata zina ba  ka dubi yarana ka yafemin ka yanke min kowane irin hukunci karka sakeni" tsaki Yusuf yayi yace " kinsan da yaran kika je kina iskanci bazan iya zama dake ba baki dace da zama uwar 'yayana ba" 

Kallon Ton G yayi yace "wanan abokanan naka duk kasansu" dasauri Ton G ya gyad'a kansa, " to inaso ayau ba gobe ba ka kirasu d'aya bayan d'aya kace ka had'u da ita harija ce,kai kayi mata kad'an tace suma suzo zata biya su kud'i mai kauri,kace dukansu su turo da account number tace zata tura musu kud'in mota,kasan yanda zaka yi su zo gidanan,if not sunanka gawa maza yanzun nan ka kirasu d'aya bayan d'aya ina jinki,Ton G cikin tsananin rawar jiki ya k'arbi wayar shi jiki na rawa ya ringa kiran abokanan nashi one by one,hud'u ya samu awaya d'aya ne bai samu ba ,wayanda ya samu d'in murna suka ringa yi suna gobe zasu taho bara su tura account number d'insu,

Yusuf  jin sunce zasu zo gobe ne yasa ya gyad'a kansa yace "yayi kyau saura uwar gayyarku  Hajja Kaltume, waro ido Ton G yayi yace "Alhaji matar aurece fa" shut up my Friend karuwa dai, maza bani contact d'inta kafin naci ubanka" jiki na rawa Ton G ya bashi lambar yayi saving,mik'ewa yayi ya ja hanun ton g ya kaishi boys quarter ya watsar dashi yace sai abokananka sun zo zanyi freeing d'inka bani wayarka, mik'a masa wayar Ton G yayi,ya fice daga d'akin,tunda suka yi boys quarters Manal keta birgima tana kuka, gani take gwara taga mutuwarta data ga ranar rabuwarta da Yusuf da yayanta,shigowar Yusuf ne ya sa ta mik'e dak'yar ta nufi wajen Yusuf,cikin tsanani fushi da b'acin rai Yusuf yace "karki sake ki matso kusa dani,before counting of two get out of my house I don't want to see your face again,Manal Neman zubewa take akasa,Yusuf ya finciko hanunta yayi hanyar gate da ita ya watsar da ita waje ya rufe gate ya koma ciki...........................



*HAUSA NOVELS* 📚
*HAUSA NOVELS* 📚📚
*HAUSA NOVELS* 📚📚📚

A SANADIN GROUPWhere stories live. Discover now